Тёмный
No video :(

MATAR MAMMAN 3&4 ORIGINAL HAUSA FILMS 2018 New 

Nazifi Asnanic
Подписаться 162 тыс.
Просмотров 292 тыс.
50% 1

Nazifi Asnanic Official RU-vid Page Like And Subscribe to receive latest audio And Videos.
--
#NazifiAsnanic #HausaSongs #HausaFilms #HausaMovie #HausaMusic #HausaMusic2018 #Nazifi #Asnanic #MentaMusic

Опубликовано:

 

27 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 183   
@mamanelawaly5682
@mamanelawaly5682 4 года назад
Machallah machallah wakamatar imani gareta allah yasa matataga yabamou irinta ameen ya rabbi machallah
@aishaabutsa5672
@aishaabutsa5672 6 лет назад
MashaAllah Gaskiya wannan film ya iilmantar Sosai. Allah yasa mufikarfin zuciyarmu
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Sai gidiya
@kadegakadega8822
@kadegakadega8822 10 месяцев назад
Masha allah gaskiya fim yayi sosai 👍👍👍
@isamano8746
@isamano8746 3 года назад
Merci infiniment pour la femme des manman,un bon films haussa...
@adamaabdulkarimkiyawa7362
@adamaabdulkarimkiyawa7362 6 лет назад
Allah sarki hadiza ubangiji kabamu ikonyi adalci tsakanin ku ga duk wani makusancinmu ameen mungode kwarai Allah ya kara basira
@ramatouyaye6960
@ramatouyaye6960 6 лет назад
Allah ya bamu hakuri irin matar mamane
@archahmadyusuf7068
@archahmadyusuf7068 6 лет назад
Alhamdulillah washikurulillah, tabbas wannan film yayimin kyau sosai, kuma a lokutan baya bana tsayawa na kalli hausa film, amma a wannan film din mai albarka mai suna matar mamman na dauki darasi da yawa, saboda yabada darasi ba iya ga mata ba harda maza kanmu baki daya,Allah yasa mufi karfin zuciyarmu baki daya.
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Sai godiya
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Alhdllh
@talkabubakar
@talkabubakar 5 лет назад
woooow! na dade ban kalli film mai ilmantarwa Kamar "matar mamman.......gaskiya matanmu na hausawa su kalli wannan film din
@hamisubafanda4048
@hamisubafanda4048 6 лет назад
Gaskiya wannan film din yayi ma'ana sosai yakuma ilmantar Sosa. Allah ya gyara halayenmu amen.
@kabiruibrahim3076
@kabiruibrahim3076 4 года назад
Ya Allah kamun arziki da irin wannan
@mariamaseyni4829
@mariamaseyni4829 4 года назад
Allah sarki maria
@jamalaliyu6161
@jamalaliyu6161 4 года назад
Allah ya saka muku da wannan firm don.
@aishatumuhammad4418
@aishatumuhammad4418 5 лет назад
👍👍😘😘 Allah ya sa mufi karfin zukatanmu
@mbelloaliyumbelloaliyu3863
@mbelloaliyumbelloaliyu3863 6 лет назад
Gaskiya WAanna film ya ilmantarda jama'a
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Sai godia
@bashirabubakarikara3387
@bashirabubakarikara3387 5 лет назад
Masha Allah Allah sheni abin godiya Abu yayi kyau babban director Ali nuhu Muna godiya sosai da wannan gudunmawa
@aminumuhammad644
@aminumuhammad644 4 года назад
Allah yasaka da alheri sarki ali nuhu agaskiya film film nan ka darussane
@abubakarumar2615
@abubakarumar2615 4 года назад
Masha Allah Mariya
@zubaidaadam4110
@zubaidaadam4110 5 лет назад
Masha allah film yayi kyau Allah ya kara basira,Allah ya sa mata mudauirin wannan dabi'ar domin tayi dai dai
@Deboyelou
@Deboyelou 2 года назад
Ma shaa Allah
@NASIRGSULE
@NASIRGSULE 6 лет назад
alhamdulillah Allah ya kara basira, amma yayi kyau Allah ya sa matan hausawa su yi koyi da matar mammam. in da haka mata suke da maza sun more.
@faridahusman7878
@faridahusman7878 6 лет назад
Masha Allah Allah ya bamu ikon yin biyayye ka Mazajen mu gaskiya Najidadin Wannan film sosae Allah ya kara basira
@archahmadyusuf7068
@archahmadyusuf7068 6 лет назад
Ameen summa ameen
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Amin
@NajeebNj-eu9cn
@NajeebNj-eu9cn 6 лет назад
Gaskiyya wannan film din yayi kyau sosai wlh irin wannan film din Hausa film yakamata kuringayi kunga babuwanda zai zageku godeya ga nazifi asinanic.
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Najeeb Nj 63809651 godiya
@kebishow1790
@kebishow1790 6 лет назад
Sai Ali sarki
@luciosalifou4913
@luciosalifou4913 4 года назад
Merci
@rashidabdoul6461
@rashidabdoul6461 4 года назад
Wlh ina rokon Allah yabani mata irin matar mamane film din yaji
@shamsiyadahirmusa9319
@shamsiyadahirmusa9319 6 лет назад
gaskiya wannan film yayi maana Allah yabamu juriya
@souleymouhammed2779
@souleymouhammed2779 4 года назад
Yayi kiyw maria
@abdoulkarimzada6412
@abdoulkarimzada6412 4 года назад
A gaskiya wanan flim chine na daya a kanuwood
@fatimaaaminu5760
@fatimaaaminu5760 6 лет назад
matar mamman.Allah yasa mufikarfin zukatanmu komai maisaukine idanmukafi Allah ya azurta zukatanmu da yin haka.najima banga film da yamin ba wlh sai matar mamman
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Fatima A Aminu amin
@sanidallami930
@sanidallami930 6 лет назад
Amin
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Thanks
@rabiuyakubumuhammad9015
@rabiuyakubumuhammad9015 5 лет назад
Gaskiya wannan film yayi Kuma Allah yasa mata suyi koyi da matar mamman
@musakalla3400
@musakalla3400 6 лет назад
Gaskiya wannan film ya ilmantar sosai
@poyieharuna698
@poyieharuna698 4 года назад
Excellent one there
@mardahfauzil1084
@mardahfauzil1084 5 лет назад
Hakika wanda yarubuta film da jaruman da suka yi aktin din film dikkaninsu sunyi kokari kuma ga muhimmiyar darasi achikin Allah yakara bassira yasa mu iya yin irrin haka musamma mu mata.
@kashfatwaris5461
@kashfatwaris5461 Год назад
Nice movie ✨
@mohamedmuntaka1576
@mohamedmuntaka1576 5 лет назад
Good film and the washing very good girl hadiza Gabon and fati
@mahmoudismail5678
@mahmoudismail5678 6 лет назад
What an intresting film Keep it up Good work Allah yakara fasaha
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Thank you
@ousmaneabdllahadamdjkaydjk9574
@ousmaneabdllahadamdjkaydjk9574 4 года назад
bravoohaussa
@MuhammadIbrahim-ze8er
@MuhammadIbrahim-ze8er 6 лет назад
Allahuakbar hakkun annabi yayi gaskiya mai hakuri mawadaci Allah kasa mufi qarfin xuqatanmu ameen
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Amin
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Hahahaha
@sadiayakoubdarohf8831
@sadiayakoubdarohf8831 5 лет назад
Macha Allah très magnifique
@fuleradayyabudayyabu7306
@fuleradayyabudayyabu7306 5 лет назад
Kai Gsk maza sun Yana film din nan
@hajaraabdulhadimohd7020
@hajaraabdulhadimohd7020 4 года назад
👍👍👍👍 Allah
@hammabature1893
@hammabature1893 6 лет назад
Kai wanan badai wanan zamaniba Gaskiya
@hamzaensolo5824
@hamzaensolo5824 6 лет назад
Allahu akbar
@rasheedatadam4557
@rasheedatadam4557 5 лет назад
Hamza Ensolo Allah kabamu ikon yin haka
@yarummayarumma4437
@yarummayarumma4437 5 лет назад
Masha allah
@keenamakeup7549
@keenamakeup7549 6 лет назад
Film yayi sosai Allah kara basira
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Amin
@idowujoy4334
@idowujoy4334 4 года назад
Intresting😊
@princessesiyamap.r.s4943
@princessesiyamap.r.s4943 4 года назад
Film ne shiyasa
@hassanagtoufegh1472
@hassanagtoufegh1472 4 года назад
Gayamusu
@abubakarbalamaitipa6453
@abubakarbalamaitipa6453 2 года назад
Best Hausa film ever..
@isaharuna664
@isaharuna664 6 лет назад
Gaskiya Film in nan Yayi 🙌🙌🙌
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Thanks
@mansurrabiu2917
@mansurrabiu2917 6 лет назад
hmm yayi Allah yasa sauran mata su gane
@ziziharouna9696
@ziziharouna9696 5 лет назад
🙍👶😽😽😿😾🙍😓😚🏀🚄🏇Ⓜ🏊🏊🚊🚂🚂🚂🚊🚊🚈🚙🚒🚋🚚🚓🚌🚛🚔🚍🚜🚕🚎🚝🚖🚏🚞🚗🚐🚟🚘🚑🚙🚒🚋🚚🚓🚛🚔🚍🚜🚕🚎🚝🚖🚏🚞🚗🚐🚟🚘🚑🚵🛃🚠🚷🛄👦🚠🛃🚵🚷🛄🚡🚸🛅🚢🚉⛵🚣🚀🚲🚁🚤🚳✈🚶🚴🛂💌⛽💍🅿💎🚥💐🚦💒🚧🚨♨♎⏰🔝♏♈🔙♐♉🔛♑♊🔜♒♋🔚♓♌⏳⛎♍⌛🔡🅰🔱🔢🅱🔯🔣🆎🔤🅾🚮💮💮🚯📶💯🚰📳🔠🚱🆗🚭📴🆕🚩📵🆘⚠🆙🈁🆓🚼🔞🆖⛔♿♻♻©🈹🈲™🈂🈳🈚🈺🈯🉐💎🚥💤✳❎🔥✳ℹ🔥➖🚫💥✖✅💨➗✔💠💦O:-) ;-) :-[ B-) =-O :O :-P :-* ;-) :-D :-( :'( :-) :-\ :-! O:-) :-$ 🔊🔉💵💶💹👿👀😩😣😰😰🔉🔊
@aliyumakamaaminu8596
@aliyumakamaaminu8596 Год назад
Ko zan samu wakar matar mamma audio don allah.?
@user-jf2ph5dk5t
@user-jf2ph5dk5t 6 лет назад
Hammm fim din kenan
@ibeeteejay362
@ibeeteejay362 6 лет назад
Wannan film din yayi...haka ake son wasan Hausa... Yanxu baka ma'anar ta fito sosai ba.. da haka ake finafinai masu ma'ana da kam an kyauta!
@habibaibrahim2647
@habibaibrahim2647 5 лет назад
👍👍👍
@princessesiyamap.r.s4943
@princessesiyamap.r.s4943 4 года назад
Masha Allah
@anifaidris5930
@anifaidris5930 6 лет назад
Masha Allah Masha Allah awusa film bravo
@kounoukounou3675
@kounoukounou3675 4 года назад
Macha. Allha. flam. Yy
@tijjaniismail6176
@tijjaniismail6176 6 лет назад
Sunan wannan film din 'Mafarkin Maza'
@rawy2691
@rawy2691 3 года назад
زي فلم جيد
@sanjibrinmuhammad987
@sanjibrinmuhammad987 6 лет назад
Allah sarki rayuwa
@user-mc7zi5fe9n
@user-mc7zi5fe9n 2 года назад
آسيا ومريم ماتن على نوه
@rahhajs
@rahhajs 6 лет назад
Nice, film yy 👏
@abdullahshuwamusa3372
@abdullahshuwamusa3372 5 лет назад
Excellent movie
@nassirousalissou7070
@nassirousalissou7070 5 лет назад
Cool
@saniabdulhamid4066
@saniabdulhamid4066 6 лет назад
hhhhhhh😁😁😁 ai wannan sai sai film din
@ibeeteejay362
@ibeeteejay362 6 лет назад
wannan ya taba faruwa ..ni an ban labarin.. kuma na san matar
@bunuthman6970
@bunuthman6970 5 лет назад
Arayuwarmu ta yanzu samun mace kamar mariya abu ne mai wahala sosai Allah albarkaci rayuwarmu
@nurabala5156
@nurabala5156 6 лет назад
ina ma ace mata duk haka suke kmar matar mamman da an zauna lfy.
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Gaskiaya
@munirjafar8990
@munirjafar8990 5 лет назад
meaningful film ever seen wallahi women take decision
@habeebmukhtar2748
@habeebmukhtar2748 6 лет назад
Bana kallon sausa film sosai, amma gaskiya wannan film din yayi ma'ana sosai yakuma ilmantar Sosa. Allah ya gyara halayenmu amen.
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Habeeb Mukhtar Amin
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Habeeb Mukhtar amin
@abuoinsapari
@abuoinsapari 5 лет назад
Habeeb Mukhtar
@muhdnuraibrahim7683
@muhdnuraibrahim7683 5 лет назад
Good, what an interesting Film
@zaharaddeenaibrahim
@zaharaddeenaibrahim 5 лет назад
A gaskiya samun irin wa innan matan a wannan zamanin sae an bincika
@habibaseidu1859
@habibaseidu1859 5 лет назад
Allah sarki 😴
@MuhammadYusuf-g4t
@MuhammadYusuf-g4t Месяц назад
@umairaumaira8757
@umairaumaira8757 6 лет назад
Gaskiya. Hakuriyayi. Allah kasawazuciyarmu. Hakuri
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
inakake iakaken amin
@doha123_5
@doha123_5 6 лет назад
@@nazifiasnanic .u s
@falmataluxurystore8631
@falmataluxurystore8631 6 лет назад
Gaskiya Abin yayi yawa bazai faru ba tab
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Ko
@abubakarbamai9591
@abubakarbamai9591 6 лет назад
Fatima Dauda Gaskiya kam But still we can try it
@archahmadyusuf7068
@archahmadyusuf7068 6 лет назад
Tabbas zaiyiwu idan har mutum yafi karfin zuciyarsa.
@user-bw9tk4bo2k
@user-bw9tk4bo2k 6 лет назад
تباين
@user-bw9tk4bo2k
@user-bw9tk4bo2k 6 лет назад
@@archahmadyusuf7068 ردولبنبدمبابنل
@sanjibrinmuhammad987
@sanjibrinmuhammad987 6 лет назад
Wlh harnayi kuka sbd tausayi
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
😤
@user-vm1wn1ou7t
@user-vm1wn1ou7t 6 лет назад
masha Allah
@ayubamemuna1960
@ayubamemuna1960 5 лет назад
agaskiya film yayi kyau matuqa gaya Allah kabamu ikon koyi da wannan film din maxa da mata kowa yataka rawansa
@hamidah4524
@hamidah4524 6 лет назад
Allah narokika kabamu zuchiya Mai Albarka
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Amin
@aishatumuhammad4418
@aishatumuhammad4418 5 лет назад
Amin hamidah
@ameenyusuf173
@ameenyusuf173 6 лет назад
Alhamduillah...
@sadikm6518
@sadikm6518 6 лет назад
wannan firm din yayi kyau sosai.
@ameenyusuf173
@ameenyusuf173 6 лет назад
@@sadikm6518 masha Allah
@lukmanibrahim6520
@lukmanibrahim6520 5 лет назад
wannan ma jahadi ne
@aishausmanaishaaisha5972
@aishausmanaishaaisha5972 6 лет назад
Allah sarki Allah yabamu ikon jarumta
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Aishausmanaisha Aisha amin
@aishausmanaishaaisha5972
@aishausmanaishaaisha5972 6 лет назад
@@nazifiasnanic bakomai YAYA nazifi Allah yakara basira da daukaka
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Aishausmanaisha Aisha amin
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Ameen
@hamidah4524
@hamidah4524 6 лет назад
Amen thumma Aameen yar uwa
@jiddaori8551
@jiddaori8551 5 лет назад
chaiii I wish akwai irin wannan matan
@sadiyasalisu998
@sadiyasalisu998 5 лет назад
Allah ya sa mu dungaganewa
@ablamuk9685
@ablamuk9685 6 лет назад
Anya kuwa akwai mace kamar matar mamman a zamanin nan namu
@maryamabbas3533
@maryamabbas3533 6 лет назад
Babu
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Bazaa rasa ba
@najaatumohammed3498
@najaatumohammed3498 6 лет назад
a gaskiya film ya yi kyau, amma nidai bazan iya ba
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Hahahahah
@fairatvjos6973
@fairatvjos6973 6 лет назад
Wannan labarin yafaru a JOS da dan majalisar mu na jaha mai wakiltar JOSNORTH NORTH CONSTITUENCY 2007.amma shi matar sa acikin Student dinta tasamo mai matar da ya aura kuma haryanxu sunatare...muna godiya da wannan Film din😁😁
@jboy1062
@jboy1062 4 года назад
1
@falmataluxurystore8631
@falmataluxurystore8631 6 лет назад
Allah sarki ta sani kuka
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Ayya sorry
@nasiruhussaini2970
@nasiruhussaini2970 5 лет назад
Humma da gaske
@ramatabdoulayee2430
@ramatabdoulayee2430 5 лет назад
Ayya
@ramatabdoulayee2430
@ramatabdoulayee2430 5 лет назад
@@nazifiasnanic hy
@aishatumuhammad4418
@aishatumuhammad4418 5 лет назад
uhhhmmmm
@ibrahimlawanfagge5029
@ibrahimlawanfagge5029 6 лет назад
Gaskiya sarki Ali kayi A rayuwa
@mohamanhadidja488
@mohamanhadidja488 6 лет назад
Waouuu
@babaganaabatcha1531
@babaganaabatcha1531 5 лет назад
Mohaman Hadidja to wannan mekenan wowa
@oumarouissoufou6971
@oumarouissoufou6971 5 лет назад
Hamiesu
@OusamaOusama-eh6rd
@OusamaOusama-eh6rd 3 месяца назад
❤❤❤😂😂🎉🎉🎉
@harunaumar178
@harunaumar178 6 лет назад
Gaskiya firlm nan yaye dadi sosai
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
haruna umar godiya
@bashirmaazum6258
@bashirmaazum6258 6 лет назад
Wanna da karwuya
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Sai an daure
@masmar011
@masmar011 6 лет назад
KARYAN BANZA! Babu irin wannan macen a zamanin nan, sai dai wasan Hausan kam.
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Hahahhaahahah
@maryamumar2446
@maryamumar2446 5 лет назад
masmar011 I have a sister like that
@sabiouisseni2016
@sabiouisseni2016 3 года назад
Ko
@shahshaj2764
@shahshaj2764 6 лет назад
Kai wan nan flim yayi ma ana sosai mungode
@abdoulahialhousseini2544
@abdoulahialhousseini2544 6 лет назад
Shah Shaj Bonjour
@hamza.muhdbadarawa6464
@hamza.muhdbadarawa6464 6 лет назад
Gaskiya yayi kyau sosai
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Shah Shaj mun gode
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Shah Shaj muma mun gode
@user-me7fb6bl1h
@user-me7fb6bl1h 5 лет назад
موضوع في غاية الصعوبه
@moussaibrahimbenibrahim1410
@moussaibrahimbenibrahim1410 6 лет назад
Film nan yayi sosai
@umarharuna1589
@umarharuna1589 5 лет назад
Does this happen in a true life situation? Maria's behavior in this movie made the whole episode a fiction.
@jaafaribrahim403
@jaafaribrahim403 3 года назад
This is truly a fiction, but it does happen in real life situation but on rear occasions .In fact i had once witnessed one similar to this episode
@alizakouzarma503
@alizakouzarma503 5 лет назад
Toh kaji
@umaruhaliruzamanlafiya7542
@umaruhaliruzamanlafiya7542 6 лет назад
film yayi kyau
@nazifiasnanic
@nazifiasnanic 6 лет назад
Sai godia
@AbdoAbdo-vz7xt
@AbdoAbdo-vz7xt 6 лет назад
Yayi kyau
@abdoulahialhousseini2544
@abdoulahialhousseini2544 6 лет назад
Abdo Abdo Bonjour
@AbdoAbdo-vz7xt
@AbdoAbdo-vz7xt 6 лет назад
Bonjour
@AbdoAbdo-vz7xt
@AbdoAbdo-vz7xt 6 лет назад
Xva?
@murtalasale629
@murtalasale629 6 лет назад
Kai wlh inama haka mutanan duniya suke da kowa yaji dadi
@murtalasale629
@murtalasale629 6 лет назад
Wlh dai abindai ya burgeni
@waqatayi.allahyataimakamas8862
slm.rabodanakaliwasahausahakanamanta.dahakakukeyidayafikasuwa.allah.yasamumatamuyikoyidahaka.shiriyayi
@FirjfjFbvdvdvd-qs3cd
@FirjfjFbvdvdvd-qs3cd 8 месяцев назад
ttt
@ayubamemuna1960
@ayubamemuna1960 5 лет назад
agaskiya film yayi kyau matuqa gaya Allah kabamu ikon koyi da wannan shirin mu matan da mazan gaba daya
Далее
MATAR MAMMAN 1&2 ORIGINAL HAUSA FILMS 2018 New
43:44
Просмотров 314 тыс.
DA HAKKINA 1&2 Sabon Shirrin Hausa
52:39
Просмотров 117 тыс.
WANI KWARTO EPISODE 2 HAUSA SERIES DRAMA
15:11
Просмотров 309 тыс.
RANAR BAIKO 3&4 LATEST HAUSA FILM 2018 NEW
45:44
Просмотров 318 тыс.
HARDA MIJINA 3&4 LATEST HAUSA FILM
52:16
Просмотров 67 тыс.
GIDA DA WAJE 1&2 LETET HAUSA FILM 2018NEW
53:39
Просмотров 467 тыс.