Тёмный

Matukar Tasirin ISTIGHFARI A Rayuwar Musulmi-Sheikh Kabiru Haruna Gombe. 

Sautu Rijaalis Sunnah
Подписаться 1,2 тыс.
Просмотров 24 тыс.
50% 1

Dalilai 3 Da Suke Sa A Janyewa Mutane Musibar Da Suke Ciki, Sheikh Kabiru Gombe, Abubuwan Da Istigfari Ke Kawowa.

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 21   
@daninnojibrilu944
@daninnojibrilu944 3 года назад
ALLAHU AKBAR... Gaskiya na matukar jin dadin samun wannan karatun malam sautu. ALLAH dai Ya kara maka Al-Barkah da dukiya da juriya da kuma tsawon rayuwa mai tarin Al-Barkah da kuma lafiya.
@nasiruadejimoh3389
@nasiruadejimoh3389 3 года назад
Gaskiya wannan wa'azi ya ratsa ni sosai-sosai. Sautu Rijaal please keep it up with such good work.
@omarzakaria8683
@omarzakaria8683 4 года назад
Ma sha Allah
@jaafaruhallirubakaina6516
@jaafaruhallirubakaina6516 3 года назад
Thanks Mal. Rijaalu... Continue with such great work please.
@inuwamuazumaikaba6621
@inuwamuazumaikaba6621 3 года назад
Ni dai a rayuwata ina matukar jin dadin wannan muryar karatun Al-Qur'ani da wannan matashi ya raira. Yau kam ga shi ga malam Kabiru gombe. Ai mal. wannan wa'azi yayi iyakacin yi. ALLAH da Ya biya ku da gidan JANNATUL FIRDAUSI.
@ramlatuisahdogo3329
@ramlatuisahdogo3329 3 года назад
Gaskiya karatunnan yayi atukar dadi kuma yayi matukar kyau!!! Dama ai malam mai Sautu Rijaalis Sunnah haka muka sanshi tuntuni da aiki mai kyau...!!!
@basharimusaisah4055
@basharimusaisah4055 3 года назад
ALLAH dai YA biya. Sautu Rijaalis Sunnah, you're indeed truly Sautu, the voice of your videos are very-very good. The video too is very good...!!!
@murjanatuhammadibabba4686
@murjanatuhammadibabba4686 3 года назад
Allahu Akbar, Allah Ya azurtamu da yin ISTIGHFARI a daukacin rayuwar mu...
@hallirumuhammadmaigana1869
@hallirumuhammadmaigana1869 3 года назад
SUBAHANALLAH... Allah Ka tsare mu da tsarewar Ka, Ka bamu ikon daina aikata laifuka. Astaghfirullah.
@mainahallirukaltingo6276
@mainahallirukaltingo6276 3 года назад
Gaskiya karatunnan ma ya matukar bada ma'ana.
@hindatufalalumarmara5265
@hindatufalalumarmara5265 3 года назад
Allah dai ya bamu ikon yin istighfari ako da yaushe... Muna godiya matuka!!!
@salmahidrisagatanbawa3701
@salmahidrisagatanbawa3701 3 года назад
Ma sha Allah. Gaskiyar magana kenan wallahi.
@yunusadalhatudauda4704
@yunusadalhatudauda4704 3 года назад
JAZAKALLAHU khairan mal. Sautu.
@maimunatuiliyabakaina5556
@maimunatuiliyabakaina5556 3 года назад
Jazakallah. Your sounds so good...!!!
@nasiruidrissharada5941
@nasiruidrissharada5941 3 года назад
Muna godiya Mal. Mai Rijaalu kuma aiki yayi kyau. Dama kai a haka muka sanka tun asali wurin yin aiki mai matukar kyau.
@saratumasudumaigana5353
@saratumasudumaigana5353 3 года назад
That's good. Jazakallah khair.
@IssofouSouley
@IssofouSouley 9 месяцев назад
اصلأ مليكم ورحمتله وبركاته ما شاء الله تبارك الله وتعالى اللهم صلي على محمد وعلى اله واصحابه اجمعين ☝️🤲🤲🤲☝️🇳🇪🕋
@AminMoctar-j9r
@AminMoctar-j9r 6 месяцев назад
😊
@muhammadaudi8208
@muhammadaudi8208 Год назад
Jazakhumullah khairan
@ibrahimyusuf4563
@ibrahimyusuf4563 9 месяцев назад
Do lots of zikr and istigfar and salawat upon prophet Muhammad saw and read Quran with contemplation always so Allah can bless you and share
@yakubuhaladumadobi4767
@yakubuhaladumadobi4767 3 года назад
Ma sha Allah. Very educative and intresting...
Далее
Sheick Kabirou Gombe Waazin Lazaret Niamey-Niger
1:11:49
People Cling To Trees As Typhoon Slams Into Shanghai
00:34
FA'IDODIN ISTIGFARI
26:29
Просмотров 27 тыс.
Sharrin Mata  Sheikh Kabir Haruna Gombe
33:31
Просмотров 199 тыс.
FALALAR ISTIGFARI/PROF ISAH ALI PANTAMI
7:03
Просмотров 26 тыс.
1 MALAMAN BID'AH DILLALAN SHARRI
1:34:26
Просмотров 368 тыс.
Sheikh Muhammad Kabiru Gombe (Bokanci)
1:32:53
Просмотров 82 тыс.
06 Ash Shaiykh Muhammad Kabiru Haruna Gombe
1:08:15
Просмотров 322 тыс.
bayani Akan Falalar al Qur ani shekh ja afar m adam
24:41
People Cling To Trees As Typhoon Slams Into Shanghai
00:34