Тёмный

MAZA GUMBAR DUTSE EPISODE 5 RAHMA TV 

Rahma Television
Подписаться 38 тыс.
Просмотров 57 тыс.
50% 1

A kasance da shirrin MAZA GUMBAR DUTSE DUK LAHDI DA MISALIN KARFE 9 NA DARE
Facebook: / rahmatelevision
Twitter: / rahmatelevision
Instagram: / rahmatelevision

Опубликовано:

 

6 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 58   
@abdullahimuhammad7200
@abdullahimuhammad7200 Год назад
Ya Allah ya kara miki lafiya, uwata. Ya Allah Kuma kada ka kara maimata mana, irin wannan bala,I.
@Basyirjaja
@Basyirjaja Год назад
لَـا حَــولَ وَلَـا قُــوَّةَ إِلّـا بِـاللّٰهِ العَلِيِّ العَظِيمِ.
@muhammadaliyu7108
@muhammadaliyu7108 Год назад
Ya Allah ka tsinewa wannan tsinannen ka karamasa nauhin kasa da axaban kabari
@muhuyiddinhadimuhammad9351
@muhuyiddinhadimuhammad9351 3 года назад
Subahannalahi ya allah karkakara jarabamu da makamanciyar wannan musibar wai amma metsine allah ya.isa
@abbagarba1
@abbagarba1 4 года назад
Rahma TV muna ji dadin wannan shirin ga wata shawara da Allah. kamata yayi duk wanda kukai hira da shi kusa a titile sunansa, akan abinda ya tattauna, da kuma takaitacen bayanin akan abinda kukai hira etc. Wanda duk wanda yaga title din zai fahimci akan me akai magana aka.
@maryamusman1022
@maryamusman1022 Год назад
Wllh na tausaya maki kinsani kuka wllh Allah ya isa wannan mutum Allah ya tsine masa
@yusufbalanayaya6086
@yusufbalanayaya6086 2 года назад
Allah Ya jikansu da rahama.
@ahmadzahraddeen8322
@ahmadzahraddeen8322 4 года назад
Allah yajikansu yamasu rahma 😢
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 2 месяца назад
Allah kajikansu
@ummiraji
@ummiraji Год назад
Lalle wannan shine fir,aunan zamani
@jameelmdanlity2330
@jameelmdanlity2330 Год назад
Ya salam
@moussaaboubacar5945
@moussaaboubacar5945 4 года назад
Allah ya jikansu da rahma ameen
@MaryamMaryam-hz9xi
@MaryamMaryam-hz9xi 4 года назад
Allah ya kiyayemu da addininmu Allah karka kara mai -maita mana irin wnnn tashin hankali 😭😭😭😭
@hassanyusif465
@hassanyusif465 2 года назад
Slm ygr
@nuraddeenibrahimayagi904
@nuraddeenibrahimayagi904 Год назад
Ameen
@allahyashirya4012
@allahyashirya4012 4 года назад
Allahu akbar Allah katsaremu dashiga masifa duniya da lahira 😭😭😭😭
@UmaIbrahim
@UmaIbrahim 4 года назад
Ameen ya rabbi
@jazuliabdullahi1042
@jazuliabdullahi1042 Год назад
حسبنا الله ونعم الوكيل
@huzaifaauwalu6855
@huzaifaauwalu6855 4 года назад
Allah ka yafe masu kasa aljannace makomarsu kasa hakan kaffarane gare su.hakika government jihar Kano ta taimaki wayanan da abun ya shafa
@bashiribrahim2172
@bashiribrahim2172 4 года назад
Allah yayi musu rahama
@surajouyusuf7575
@surajouyusuf7575 11 месяцев назад
Alhamdulillah. ,y74
@احمدادخزمري
@احمدادخزمري 3 года назад
Allah yajikasu😭😭
@safiyaabubakarahmad6133
@safiyaabubakarahmad6133 3 года назад
Waiyo Allah
@ummiraji
@ummiraji Год назад
Kai mama kunga tashin hankali wllh
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 10 месяцев назад
To ai gashi suna magana atik tok sai Allah
@janafatim208
@janafatim208 4 года назад
Ya Allah 😭😭😭😭😭😭
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 2 месяца назад
😢😢😢😢
@hajiyasalmababy7702
@hajiyasalmababy7702 4 года назад
Wayyo Allah na 😭😭😭😭🤧🤧🤧
@surajouyusuf7575
@surajouyusuf7575 11 месяцев назад
☝️😭😭😭😭😭☝️☝️☝️☝️☝️☝️☝️😭😭☝️
@ahy7181
@ahy7181 7 месяцев назад
Is she alive how can I buy her the refrigerator?
@fatimaaliyumainamaina3857
@fatimaaliyumainamaina3857 3 года назад
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭sannu baiwar Allah ya jikansu da rahama ya Allah ya karawa mai tasine nauyin kasa da azaba
@abubakaradamu5195
@abubakaradamu5195 2 года назад
Allah ya tsine miki Albarka she giya
@muhammadaliyu7108
@muhammadaliyu7108 Год назад
​@@abubakaradamu5195 tsinanne mara mutunci
@isahminkson8866
@isahminkson8866 Год назад
😭😭😭😭😭
@princemaizamanitv836
@princemaizamanitv836 Год назад
Oh su me tatsine ana can wane hali ske ciki oho
@tatatata6126
@tatatata6126 4 года назад
Allah ya gafarta musu
@ahmadzahraddeen8322
@ahmadzahraddeen8322 4 года назад
Yakamata gwamnati ta tallafa wannan baiwar allah. Kokuma abar account number na bank dazamu bada gudun mawa ko yaya ne
@latifahalamin4508
@latifahalamin4508 4 года назад
Ina sqn nayima wannan matar wani abu yaxanyi
@awaw909awaw8
@awaw909awaw8 4 года назад
Abun tambaya anan shine duk wannan abun da akayi a cikin garin kano ina hukuma?
@Dagamarubutanmutv
@Dagamarubutanmutv Год назад
Kamar yanzu ne bagashi an kasa maganin boko haram ba
@abubakarhamza647
@abubakarhamza647 3 года назад
Allah yastenemai albarka
@abubakaradamu5195
@abubakaradamu5195 2 года назад
kaima Allah ya stnema Albaraka
@sahurahamza7997
@sahurahamza7997 4 года назад
😭😭😭😭😭🥺🥺😩😩
@امشكرىامشكرى-ظ2ض
@امشكرىامشكرى-ظ2ض 4 года назад
Allah. Yajikansu
@sdfgff1550
@sdfgff1550 2 года назад
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@ridonanichaifa13
@ridonanichaifa13 Год назад
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭☹☹ AKOY KIYAMA
@ahmadsunusiahmad1261
@ahmadsunusiahmad1261 3 года назад
Stinanne mai iskancin banza dan iska gangamin huta
@habibaumar9094
@habibaumar9094 4 года назад
Asslmun aleikm
@SadeeqBoyi-m8k
@SadeeqBoyi-m8k 8 месяцев назад
Karyane tsinannu kafirar
@saiduishaqabbagana6997
@saiduishaqabbagana6997 2 года назад
Wanna Yakamata a kunnawa mabiyan gaba gadi
@yakubuibrahimaddullah5213
@yakubuibrahimaddullah5213 3 года назад
😂😂😂😂😂😂😂😂
@احمدادخزمري
@احمدادخزمري 3 года назад
Allah yajikasu😭😭😭
@halimaabubakar2252
@halimaabubakar2252 Год назад
😢
@AwalouAwal-mc3zh
@AwalouAwal-mc3zh Год назад
😭😭😭😭
@everywhen590
@everywhen590 Год назад
😭😭😭😭😭😭
@Fatima_flth
@Fatima_flth 4 года назад
😭😭😭
Далее
MAZA GUMBAR DUTSE EPISODE 1 LABARIN MAI TATSINE
55:03
Auren masu lalura ta musamman
28:22
Просмотров 232 тыс.
SHIRIN MAZA GUBAR DUTSE NAJALLI BABAN SHIRWA EPISODE 1
39:24