Тёмный

Menene Sunan Kwana (Corner) Da Hausa? | Street Questions (EPISODE 20) 

HausaTop Tv
Подписаться 657 тыс.
Просмотров 89 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 36   
@Hafsaisahmusahafsatu-cb9jf
@Hafsaisahmusahafsatu-cb9jf 3 месяца назад
Allah y kara basira nima a school aka tambayeni nadu ba kuma daga karshe na samu amsata
@aljamilahmohammad5925
@aljamilahmohammad5925 6 лет назад
بصراحه البرنامج روعه بس احس اجوبتهم بعض الاحيان بعيده عن السؤال زي الفقر والزواج مره بكثره موفقين😂😂😂
@abdallahalnour
@abdallahalnour 6 лет назад
Aikinko yana kaw aci gaba da gashi Allah ya kara basira
@mamiaisha829
@mamiaisha829 6 лет назад
Thank you good
@hamidnabubakar3144
@hamidnabubakar3144 3 года назад
😂😂😂RARIYa
@bashirharuna6062
@bashirharuna6062 6 лет назад
Walankeluwa.
@aminuamuazukutama
@aminuamuazukutama 6 лет назад
Masha Allah dawannn tasha
@nourayousepboy8928
@nourayousepboy8928 5 лет назад
Allaah ya taemaka
@maitre668
@maitre668 6 лет назад
Amina Lawan gaskya naji dadı yaw da na samu amsar tambayata. Ina jin dadı matuka game da wannan shiri. Na farko ki na birgeni saboda kin hadu, idan na gan ki ına jin dadi a raina, Na biu kina ilmantar da mu sosay, Sannan a karshé ki na nishadantar damu, muna shan darya 😂😂😂 wurin samari da latijawa. Bayan haka, Kuma ayi kokari a tambaya mana sunan waya(wire) da hausa. Sannan Kuma a tambaya mana ma'anar "sha taletalé" Allah kara miki basira da hazaka. Mun godé
@almasudmbbello5024
@almasudmbbello5024 6 лет назад
hmm Amina wannan shirin naku yana chaza kwakwalen al'umma fa sosai.
@fatimayusufali1695
@fatimayusufali1695 5 лет назад
Amina Kina da hakuri
@husainyausup5103
@husainyausup5103 6 лет назад
(Walan keluwa) da wani zai gaya min hakan kafin naji da haka zance ba hausa bane Müna godia Allah şaka da Alkhairi
@surajogarba1057
@surajogarba1057 6 лет назад
tabdiii corner==Walankeluwa
@Hausayoutuber
@Hausayoutuber 6 лет назад
Walanke luwa, ban taba jin kalmar nan ba🤣🤣
@mohammedameeru3777
@mohammedameeru3777 5 лет назад
Sunan kwana da hausa kwanaki shine kwana da ha us a🙈🙈🙈
@abassyusufadarawa8300
@abassyusufadarawa8300 5 лет назад
Ah gaskiya muma nan nijar kwana muke cewa
@sanishaaibu9609
@sanishaaibu9609 6 лет назад
good hausa
@nasiruadam1985
@nasiruadam1985 2 года назад
😂😂
@danazumimohd1936
@danazumimohd1936 6 лет назад
Am learning Hausa here
@musaisa1255
@musaisa1255 6 лет назад
A gaskiya muna koyon kalmomi da yawa da bamu taba sani ba. Allah dai ya Kara basira
@kadersani5609
@kadersani5609 6 лет назад
Good haussa tf
@aboubakarabdoulaziz9654
@aboubakarabdoulaziz9654 6 лет назад
hhhhhhhh kuna kayatarwa wllh Allah ya saka
@ibrahimmuktar2314
@ibrahimmuktar2314 6 лет назад
lankwasane sunan kwana da hausa
@nuralawaljby9492
@nuralawaljby9492 6 лет назад
Hhh walan keluwa A iya dadewana a dny bantaba sanin sunan kwana da hausaba sai yau acigaba dayi Allh yakara basira
@sadiyakano4138
@sadiyakano4138 5 лет назад
Walkatawa
@MuhammadUsman-de8it
@MuhammadUsman-de8it 6 лет назад
shan lungu
@atikabello1212
@atikabello1212 5 лет назад
Aikinku yana kyau.amma kidan dinga sakin fuska.
@patiencebulus4748
@patiencebulus4748 6 лет назад
😂😂😂😂😂
@magamiyayamagami2384
@magamiyayamagami2384 6 лет назад
Shataletale
@mukhtargidado5404
@mukhtargidado5404 6 лет назад
Amina kina da gyara kina hira da mitane fiskanki ahade kaman ranki abace aikinki bai gaji haka ba
@AbdurrazakANura
@AbdurrazakANura 5 лет назад
Lankwasa
@maryamalhassan6036
@maryamalhassan6036 5 лет назад
aikinki nakyau mumcynah
@aboubakarabdoulaziz9654
@aboubakarabdoulaziz9654 6 лет назад
walankeluwa car uba ai wllh koda kashini a kace za ai idan ban fada sai dai a kashini dan bantaba jin wannan sunanba inba yauba
@umaryaro4150
@umaryaro4150 6 лет назад
Lungu
@umarimamumalik8986
@umarimamumalik8986 6 лет назад
sunan kwana da hausa kusurwa
Далее
LIFEHACK😳 Rate our backpacks 1-10 😜🔥🎒
00:13
Running With Bigger And Bigger Lunchlys
00:18
Просмотров 15 млн
MR IBU VISITS BREKETE FAMILY:  SEE WHY
20:56
Просмотров 1,2 млн
DAGA TITI Ya Sunan DUNIYA Da Hausa?🤣😂🤣
4:01
LIFEHACK😳 Rate our backpacks 1-10 😜🔥🎒
00:13