Тёмный

Mijina Ya Sakeni Kafin na Gama Idda Sai Ya Sadu da Ni | Tambayoyin Auratayya 

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Подписаться 130 тыс.
Просмотров 24 тыс.
50% 1

Tambayoyi
1- Hukuncin Mijin da Ya Saki Matarsa Kafin Ta Gama Idda Sai Ya Sadu Da Ita,
2- Yaya Hukuncin Matar da Mijinta Ya Saketa Da Jaririn Ciki, Sai Bayan Sakin Cikin Ya Zube.?
3- Hukuncin Auren da aka saki matar daya-bayan-daya har sau biyu, a na ukun sai akayi sakin yayin da take jinin al'ada. sai wani malami ya bada fatawar sakin bai yiwu ba, daga baya suka sake fada, sai matar tace tayi amfani da wancan sakin da akace bai yiwu ba, daga bisani kuma suka dawo suka zauna .
4- Nasiha ga mahaifiyar matar da take tsangwamarta saboda matar ce take mafi yawan hidindimun gidanta, sanadiyyar karayar arziki da ta sami mijinta, duk da matar tasan mijin ba da gangan yake kin yi ba

Опубликовано:

 

7 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 27   
@sagirbilya8869
@sagirbilya8869 7 месяцев назад
Masha Allah mal.
@HalimaAbdusmanJazakAllahkhayry
@HalimaAbdusmanJazakAllahkhayry 7 месяцев назад
MASHAALLAH, ALLAH YA JIKAN IYAYE SHEIKH DAURAWA AMIIN.
@user-ur1hw5nd5i
@user-ur1hw5nd5i 6 месяцев назад
Allah yakara tsarewa
@inuwatijjani-xl3dk
@inuwatijjani-xl3dk 7 месяцев назад
Masha Allah, Allah ya kara wa Sheikh Aminu Daurawa lafiya da Imani.
@KabiruAbdulkadir-ik4qe
@KabiruAbdulkadir-ik4qe 7 месяцев назад
Mlm Allah y bada lada
@Yakubudanfulani
@Yakubudanfulani 7 месяцев назад
Masha A Allah
@rabilmsaleh8909
@rabilmsaleh8909 7 месяцев назад
Jazakallahu khairan malam
@taibaabubakari5550
@taibaabubakari5550 7 месяцев назад
Masha Allah Tabarakallah Sheikh ❤❤
@user-dz1gr7wh7b
@user-dz1gr7wh7b 7 месяцев назад
Muna godiya da ilmantuwa
@realm_t_r.1918
@realm_t_r.1918 7 месяцев назад
Mlm allah yakara lfy 🤲
@alhassanaisha3625
@alhassanaisha3625 7 месяцев назад
Ma sha Allahu. Allah ka tau saya mana
@Msosanadi-hh7lp
@Msosanadi-hh7lp 7 месяцев назад
تبارك الله ما شاء الله
@user-ye3nh5ul6j
@user-ye3nh5ul6j 7 месяцев назад
Allah ya sakawa Malan da alkairi
@user-ov9zd3sk8n
@user-ov9zd3sk8n 7 месяцев назад
Macha Allah
@bashiralhsheriff240
@bashiralhsheriff240 7 месяцев назад
Assalamualaikum
@omgali6088
@omgali6088 7 месяцев назад
جزاك لله خيرا
@SaniAichatou-hh9ce
@SaniAichatou-hh9ce 7 месяцев назад
Malam inada tambaya
@BadamasiJazuli
@BadamasiJazuli 4 месяца назад
Muna godoya
@aishamohdali3501
@aishamohdali3501 7 месяцев назад
Assalamualaikum warahmatullah mallam mijinah au auranmu shekara 10 Amma innacemasa kasani a makaranta inaso nacigaba da karatu yanunamin bayaso sai na'amincemasa aka indai bokone bakaso to zanshiga islamiya sabida karatuna Yana zubewa ga yarasuna tashi saisutambayeni Abu waninbansaniba,yanunamin bayaso nace zanshiga da kudina Amma zakabiyamin school fees hakanma yaki gashi azanda mukeyi dashi baisan suturataba saidai nayiwa kaina
@halimanuhu7762
@halimanuhu7762 7 месяцев назад
Ina son number mallam
@user-pi1on2zn2f
@user-pi1on2zn2f 7 месяцев назад
😢
@zaharaddeenubali1337
@zaharaddeenubali1337 7 месяцев назад
idan bada nufin kome ya sadu da itaba kuma still yazama ba zina ba?
@user-ps8ir2wq3m
@user-ps8ir2wq3m 7 месяцев назад
Masha Allah
@SaniAichatou-hh9ce
@SaniAichatou-hh9ce 7 месяцев назад
Malam inada tambaya
@user-qn5br4st5y
@user-qn5br4st5y 7 месяцев назад
Masha Allah
@SULEMAN-ABDULLAHI
@SULEMAN-ABDULLAHI 7 месяцев назад
Masha Allah
@SaniAichatou-hh9ce
@SaniAichatou-hh9ce 7 месяцев назад
Malam inada tambaya
Далее
Linkin Park: FROM ZERO (Livestream)
1:03:46
Просмотров 7 млн
Mark Rober vs Dude Perfect- Ultimate Robot Battle
19:00
Men Vs Women Survive The Wilderness For $500,000
31:48
Tambayoyin Auratayya | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
14:57
Masu Hotel Sunkai Karar Hisbah | Tambayoyi da Amsa
16:48
Auratayya 10: Rukunan Daurin Aure Guda Biyar
11:19
Просмотров 4,5 тыс.
Hukuncin Yin Azalo A Musulunci | Tambayoyi da Amsa
21:23
Linkin Park: FROM ZERO (Livestream)
1:03:46
Просмотров 7 млн