Тёмный

Munce kuyi addu'a ba Zanga-Zanga ba baku ji ba, yanzu gashi nan kun dawo maganar Malaman dai 

Karatuttukan Malaman Musulunci
Подписаться 280 тыс.
Просмотров 5 тыс.
50% 1

#karatuttukanmalamanmusulunci

Опубликовано:

 

10 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 20   
@AbassGobirrr
@AbassGobirrr Месяц назад
Malam Allah yasaka da alhairi, wanna haka yake
@shamsudeenusman-qw6nr
@shamsudeenusman-qw6nr Месяц назад
Masha Allah
@shamsudeenusman-qw6nr
@shamsudeenusman-qw6nr Месяц назад
Allah saka da alkhairi malam Yan zanga zanga Basu ci nasara ba
@IsmailNasir-kt9nc
@IsmailNasir-kt9nc Месяц назад
Kahaqura damaganan zanga zanga Dan Allah kawai Allah yakawomana sauqi
@user-by7bq3id9t
@user-by7bq3id9t Месяц назад
Ai ba za a deba magana akan zanga-zanga ba, saboda har yanzu bayan wannan abun da ya faru mutane ba su yi hankali ba, still suna ganin cewa zanga-zanga zai iya yin aiki ko yayi aiki a tunaninsu na wauta. Zanga-zanga ba addini bane shi yasa bazai taba yin aiki ba, Hajjaju ya kashe Sahabbai amma ba su yi zanga-zanga ba, so akwai sauran magana akan zanga-zanga dan wasu ba su shiga hankalinsu ba wlh
@UsmanNasidi-dt8yw
@UsmanNasidi-dt8yw Месяц назад
Maganganunka Mlm Akwai Gyara Wlh Kanajin Tsoron Allah, duk Wanda Kaga Yasaci Abinci Talaucine, Amma Ba'inacewa Hakan Daidai Bane, Su Jami'an Tsaro Da Suka Harbi Mutane Meyasa Bakayi Magana Akansuba.
@rabiatuabdullahmalami5999
@rabiatuabdullahmalami5999 Месяц назад
Malam gaskiya yake fada, kuji tsoron Allah ku girmama malamanku don sune magada annabawa
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 Месяц назад
masu sata a zanga zanga yan bangar siyasa ne ba yan zanga zanga ba ne
@nouraabounouraabou
@nouraabounouraabou Месяц назад
Kalarawi
@user-cn6mx7kx2b
@user-cn6mx7kx2b Месяц назад
Malamai kucire son zuciya,kugaya shuwagabanni gaskiya
@adamumusa7813
@adamumusa7813 Месяц назад
Malam kaji tsoron Allah .
@rabiatuabdullahmalami5999
@rabiatuabdullahmalami5999 Месяц назад
Malam yafika tsoron Allah
@ussymsani1883
@ussymsani1883 Месяц назад
Malam Yana godiya da nasiha
@MaiturawayksMuazu
@MaiturawayksMuazu Месяц назад
Slm
@yusufmukhtar8536
@yusufmukhtar8536 Месяц назад
Mudai zanga zanga mukayi ba sataba,sannan ba wani malami da zaice muyi wani wlh
@rabiatuabdullahmalami5999
@rabiatuabdullahmalami5999 Месяц назад
Ku dama baku da sanin mutumcin manya Yan aiken yahudawa, shi yasa kuke zagin malamai, malamanmu Allah ya saka muku da alkhairi amin thumma amin
@SHAAYAUAHMEDAHMED
@SHAAYAUAHMEDAHMED Месяц назад
Munafiki wllh karyane kakeyi mu zanga zanga wllh takyu
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 Месяц назад
Uban ka ne munafuki. Daniaska mara tarbiyya.
@UsmanImam-h9q
@UsmanImam-h9q Месяц назад
Salam this is a liar.
Далее
YADDA AKE WANKAN JANABA BY SHEIK AMINU DAURAWA
10:01
Просмотров 3,2 тыс.
Short Story (1): The 'MONK' and the 'CAT'
50:17
Просмотров 10 тыс.