@@SaiBar-r6s ah to di niadi baruwna kea da kiake da tsrona Allah keanan ai muatne ba tsorona Allah da amasar ne dama ai sai Allah yasna yay zaayi daku🤣
Allah wadaran iyaye marasa tsoron Allah masu watsi da amanar da yabasu idan ba kwadayi da buri ba babu abin dake gabansu Allah yaqara tsaremana imanimu kuma yashiryar da wanda suka kauce dan Alfarman Annabin rahama S.A.W.