Тёмный

Mutuwar sarkin gobir a ahannnun Yan bindiga_abinda zaifaru idan gwamnati bata dauki matakiba 

RIGASA TV NEWS
Подписаться 106 тыс.
Просмотров 56 тыс.
50% 1

Mutuwar sarkin gobir a hannun Yan bindiga-abinda zai faru idan gwamnati bata dauki matakiba sakon Sheikh Musa Yusuf asadus sunna, Dr Ahmad gumi,sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna
Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku, kuyimana subscribe a RU-vid channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Sarkin gobir, mutuwar sarkin gobir, sokoto, labarun duniya, labarun hausa, rigasa tv news

Опубликовано:

 

11 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 52   
@aishamohamed5362
@aishamohamed5362 19 дней назад
lnna lillhi ahi wanna llaihi Raji uun Allah Sarki Allah ya jikana sa da Rahma Amen 😭 Wayyo Allah 😢😢
@AdamaTanimu
@AdamaTanimu 20 дней назад
Inna lillahi wa inna ilayhi raji un allahu akbar allahu allahu akbar rahma da jinqay na ubangiji su tabbata agareka Sarkin gobir al farmar annabi Muhammad Sallallahu alayhi wasallam amen
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 21 день назад
Gobirawa zasu rama wannan ta'addancin Insha Allahu duk wani bafulatani ɗan Ubansa sai yaci Uwarshi a kasar Gobir saboda babu Yanda ɗan fodiyo yayi ta'addancinsa ya wuce kuma Jikokinsa kuzo kuyi mana ta'addanci
@AbubakarUmar-nh6tf
@AbubakarUmar-nh6tf 21 день назад
Ameen ya hayyu ya Qayyum Malam Allah Ubangiji yakara maka lafiya da Nisan Kwana, Allah yajikan sarkin Gobir da Rahama
@user-rn4fg5yd6i
@user-rn4fg5yd6i 21 день назад
الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته ويلهم أهله وذويه الصبر والسلوان
@SaudatAbdullahAbdullah
@SaudatAbdullahAbdullah 21 день назад
Mune zamu hadu mustaya mu dauki mataki, gwamnati ba abinda zatayi sbd su ƴaƴanta ne ita ta ajiye su take basu makamai da kulawa, banda rainin hankali Dan bindiga har wata matsala ne da zai gagari gwamnati yara kanana dasu duk yan kwaya, sbd haka Talaka idan zai tashi ya tsaya ya tashi kawai.
@user-bx1om4nw9l
@user-bx1om4nw9l 21 день назад
Innalillh wa'inna ilaihirraji un,ya Allah ya Allah ya Allah kana ganin irin zalunci damuke fuskanta ga azzaluman shuwagabnnin,ace nan arewa mukeda minister na tsaro har 2,shugaban kasa da kowa babu abunda yace, Allah kana ganin halin damuke ciki,ka isar mana
@TijjaniAbubakarUmar
@TijjaniAbubakarUmar 21 день назад
Allah yagafarta masa sukuma da masu mara musu baya ya Allah katozartasu ya Allah karusasu dan alfarmar Annabi Muhammad sallallahu alaihi.
@user-zz8xt4ww5n
@user-zz8xt4ww5n 21 день назад
Ya Allah wadannan mutane Allah ya kawomana karshensu
@uthmanabdullahi3063
@uthmanabdullahi3063 21 день назад
Ameen ya Allah Allah yawulakantasu yatozartaau yasa karahen sune yazo Allah yamayar musu karshensu
@IsaAdamu-qt4vj
@IsaAdamu-qt4vj 21 день назад
Allahu akbar ya Allah yajikkan maimartaba sarkin gobir darahmah!!! Malam! Kuma yabakalada !!! Yahayyu yaqayyum!!!
@user-rn4fg5yd6i
@user-rn4fg5yd6i 21 день назад
الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته ويلهم أهله وذويه الصبر والسلوان إنا لله وانا اليه راجعون عظم الله اجركم
@ummulkulsumibrahim9962
@ummulkulsumibrahim9962 21 день назад
آمين يا حي يا قيوم
@bashirumuhammad8339
@bashirumuhammad8339 21 день назад
Musa asadussunna kayi kokari ka iya magana waye yagamaka cewa talakawa suna fadan cewa ba,akama Mayan mutane sai talakawa Wannan abu yakan iya faruwa Dani dakai Dakowa baki daya sai dai muce Allahu yamasa rahama yagafarta masa Allah Yabawa bayansa hakuri Allah yakyautatama bayansa baki daya amin summa Amin yarabbil Alamina
@CalmFlower-qt4yq
@CalmFlower-qt4yq 20 дней назад
Gaskiyane malan hakanai daman bakudi akesoba rayuwarshi akeso
@MamaneissoufouJamila
@MamaneissoufouJamila 21 день назад
Gaskiya ko allah ya shirye su sun zalinci al’umma sede kawai allah ya mumu maganin su
@playdread
@playdread 21 день назад
ALLAH kayimana maganin su
@user-fx6ey9qy5x
@user-fx6ey9qy5x 21 день назад
Ameeeeeeeeee ya rabbbi Allah yatona musu asiri
@SaadatuHassan-xm8cj
@SaadatuHassan-xm8cj 21 день назад
Allah ya karbi shahadar shi .Allah yajikanshi da rahama
@BabanJanar
@BabanJanar 21 день назад
Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un Allah yaji kanshi darahama
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 21 день назад
ALLAH kaimana maganin wannan masifun dasuke damun yankinmu na Arewa domin mutum in yanada tunani yasan cewa hatta tsadar Rayuwa damuke ciki yanada alaqa da hana noma da wadan Nan Fulanin sukai shiyasa har abada inyamurai da yarbawa bazasu yadda da Fulani ba har abada wlh
@usainirzaki6021
@usainirzaki6021 16 дней назад
Allah yakawo karshen siyasa a Nigeria, tunda sun zama kazamai, shegu miyagun banza kazaman banza kawai marasa mutunci, duk sun zama yan iska basuba ba sojojin ba, kuk sun lalace Allah ya cece daga wadannan miyagun kazaman yan siyasar, banzaye jakuna jahilan banza kawai.
@SaiduSani-j3i
@SaiduSani-j3i 21 день назад
Amine ya allah ❤
@AbubakarBabanta
@AbubakarBabanta 21 день назад
Allah yagafarta
@Isaayouba
@Isaayouba 21 день назад
Amine 🤲
@YusufSalihu-bm7ot
@YusufSalihu-bm7ot 21 день назад
Allah ya tsaremu
@SoumanaDjallo
@SoumanaDjallo 21 день назад
إنا لله وإنا إليه راجعون اللهم اغفر له وارحمه وعافه واعف عنه وأكرم نزله ووسع مدخله واكرم نزله ووسع مدخله واغسله بالماء والثلج والبرد ونقه من الذنوب والخطايا كما ينقى الثوب الأبيض من الدنس يا رب العالمين والصلاة والسلام على سيدنا ونبينا وحبيبنا محمد صلى الله عليه وسلم 😭😭😭
@jabirabdullahi3747
@jabirabdullahi3747 21 день назад
Ameeen Ya Allah
@AhmedAhmed-in3ly
@AhmedAhmed-in3ly 21 день назад
Ami ya rabi
@user-fx6ey9qy5x
@user-fx6ey9qy5x 21 день назад
Gamu nan duk jin su sune Ubangijin Allah ya yi masa rahama yarabb
@ibrahimriskoi1771
@ibrahimriskoi1771 21 день назад
Gaskiya
@user-rn4fg5yd6i
@user-rn4fg5yd6i 21 день назад
الله يصبر أهله وذويه
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 21 день назад
Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un
@mouhamassouleymany9641
@mouhamassouleymany9641 21 день назад
لاحول ولاقوة الابالله العلي العظيم
@omarmohamad9196
@omarmohamad9196 21 день назад
Amen allah ya jikata darama 😢😢😢
@musaabdul2687
@musaabdul2687 18 дней назад
Wallahi mall an kyale su ne.
@muhdsaniibrahim6733
@muhdsaniibrahim6733 21 день назад
Allah ya tozarta gwamnan sokoto allah ya watsa aniyarsa allah yasa rayuwarsa da mutuwarsa duk tazama da'na'sani allah yahadashi da duk wannan ma'kirchin dayake hadawa dare da rana .
@umarmaimunabinji3856
@umarmaimunabinji3856 21 день назад
Ameen
@muahammadadamu8947
@muahammadadamu8947 21 день назад
Ameen ya hayyu ya qayyum mallam dashi da duk ire irensu
@muhammedabdul6919
@muhammedabdul6919 21 день назад
Malam Kai ma kana cikin munafukai wallahi,sabida ka rinqa daure ma Yan taadda gindi ,musamman Fulani.wallahi
@abdoulmoumounemounmoune8992
@abdoulmoumounemounmoune8992 21 день назад
Mallan ku daina Hassan uta, batun kabilanci da kukeyi
@LawalinababaGazawa
@LawalinababaGazawa 21 день назад
😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🙏🙏
@AlyAly-s1v
@AlyAly-s1v 21 день назад
Allah ya jikan sa😂😂😂
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 21 день назад
Ameen
@HussainiMusa-u5t
@HussainiMusa-u5t 21 день назад
😢😭😭😭😭🙏☝️
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger 21 день назад
انا لله وانا اليه راجعون 😭🇳🇬 امين يارب العالمين 🤲
@Isaayouba
@Isaayouba 21 день назад
Dookako magagnuko malam Fulani itataada munafuka
@Isaayouba
@Isaayouba 21 день назад
Ahamd ghama babam itataada kay ba malam itataada kay uwark itataada Fulani itataada
@Muhammed_Star_ceepy
@Muhammed_Star_ceepy 21 день назад
Subhannallah kaji tsoron Allah👆wlh bakada tabbacin hakan🤷‍♂️kuma zaka iya sheda a gaban Allah?
@user-hn4kw5wz1w
@user-hn4kw5wz1w 20 дней назад
😂😂 Allah ya Isa wallahi Gwamnati Nigeria bamuzamu yafe ba Taya ya zaa kasa shito wannan stoho a hannun Yan ta addah haba Allah ya sa kama tun aduniya 😅😅 ni ban San ci ba sai dai naga Vedio sa ni Dan north east ne 😂😂😂
@issaHssa-gm5on
@issaHssa-gm5on 21 день назад
🇳🇪🤝😭😭😭🤲☝️🇳🇪
@AdamaTanimu
@AdamaTanimu 20 дней назад
Inna lillahi wa inna ilayhi raji un allahu akbar allahu allahu akbar rahma da jinqay na ubangiji su tabbata agareka Sarkin gobir al farmar annabi Muhammad Sallallahu alayhi wasallam amen
Далее
ДОМИК ДЛЯ БЕРЕМЕННОЙ БЕЛКИ#cat
00:45