Тёмный
No video :(

Na kashe mutane masu yawa, na kuma karbi miliyoyin kudin fansa inji dattijon kidnapper 

DCL Hausa
Подписаться 81 тыс.
Просмотров 322 тыс.
50% 1

Kafin ‘yan sanda su kama ni, na kashe mutane da yawa, na kuma tara kudin fansa inji wannan dattijon da ya gawurta a harkar satar mutane.
‪@TsakarGida‬ ‪@MAMAKITV‬ ‪@fuskarArewatv‬ ‪@Danlove1‬

Опубликовано:

 

21 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 58   
@FhNC-em3tj
@FhNC-em3tj 2 месяца назад
Allah. Ya. Sarki. Rayuwa. Ya.shiry.eka😢😢😢
@user-ft4bm4pk6i
@user-ft4bm4pk6i 2 месяца назад
Wallahi monjo dakai da Albani nake koyi inchallah monjo hamza is coming 227
@nafisatsaminu2381
@nafisatsaminu2381 2 года назад
Gaskiya abun harda rainin wayau.... har dariya ma yake. Subhanallah😭😭😭 Ya kamata wani police ya dauke shi da Mari wallahi.
@ayshbeny
@ayshbeny 2 года назад
AI dariya ko da an kama su hali ne na mugaye
@basiruabdulhamid4722
@basiruabdulhamid4722 2 года назад
Muna godiya Masha Allah
@IbrahimAbdulwahab-dp5mn
@IbrahimAbdulwahab-dp5mn 18 дней назад
Allah ya temaki jami'an tsaron mu akan mata gari
@suleimanabdullahi20
@suleimanabdullahi20 2 года назад
Allah ka kakawo mana zaman lafiya a jihata kaduna dama Nigeria baki daya Amin Allah kashiryasu idan masu shiryuwane
@nafisatsaminu2381
@nafisatsaminu2381 2 года назад
Da Ana kashe su, nan take yanke duk wani iskanci zazu barshi wallahi. Yah Allah ka kawo mana karshen wannan masifa..🤲🤲🤲
@ayshbeny
@ayshbeny 2 года назад
AI an Fara. Ana kakaryasu a Kona su
@mamamdanbaiwa7258
@mamamdanbaiwa7258 2 года назад
Allah yataimaka muku jamian tsaro Amma dan Allah idan kun kamasu suringa harbesu mutsiyata
@rufaidaAbdullahi-k5c
@rufaidaAbdullahi-k5c Месяц назад
Allh y shirya
@MuhammedTukur-vi7zh
@MuhammedTukur-vi7zh Месяц назад
Thanks be to Almighty Allah
@aminausman8288
@aminausman8288 2 года назад
Abin haushe mashine inkagansu Kamar Yan cirani dauda yunwa duk ta addabe su Dan Allah irika kashesu kawai saboda insun tubama aka sakesu komawa suke wlh da ana kashesu da yanzu suntsorata sun dai na Allah shiryesu Kuma Allah kasamu Fi karfin zuciyarmu
@tajuddeenyusuf8320
@tajuddeenyusuf8320 Год назад
Allah ya tsare mana yan sandan mu na najeriya,Allah yakara muku kwarun guiwa
@abubakarmusa5051
@abubakarmusa5051 5 месяцев назад
Akarshen maganarsa yace El,rufa'i yasan da zamansu,Dan Allah idan aka kamasu adunga kashesu sabida Suma kashewa sukeyi,Allah yakawo mana karshen wannan fitina akasata Baki daya
@zanabahmed69
@zanabahmed69 2 года назад
Allah sarki Allah yashiryeka
@Auwalbashir-ez1cj
@Auwalbashir-ez1cj 4 месяца назад
rarara
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh 2 месяца назад
Kalle wnnn tsohon don Allah Kuma Da inada Wata Dama a Nigeria Ko zarginka Ake wlhi Sai nayima Kisan walaqanci shegu azzalumai kawai
@ibrahimadamubello5125
@ibrahimadamubello5125 2 года назад
Matsalar kenan , Amma da kasheshi kawai za'a Yi
@ShamsuMuhammad-jj5yn
@ShamsuMuhammad-jj5yn Месяц назад
Allah dai ya kyau ta, yakare mu da mummunar qaddara
@umarabubakar4349
@umarabubakar4349 2 года назад
Man Citi
@alimuhammed4177
@alimuhammed4177 2 года назад
Allah sarki Ana batawa fullani
@alimuhammed4177
@alimuhammed4177 2 года назад
Allah sarki Ana batawa fullani suna
@ibrahimusman6032
@ibrahimusman6032 2 года назад
Wanan dan Allah ku kashe shi,tsine ba shi da wani anfani, bakin iri.
@abdulabbakarahmad1158
@abdulabbakarahmad1158 7 месяцев назад
Babu alamar na dama a tare da shi
@foussenihassane3
@foussenihassane3 2 года назад
Allah karemu
@SamdudeennasirIbrahim
@SamdudeennasirIbrahim 4 месяца назад
All
@kamalhamid3430
@kamalhamid3430 2 года назад
Tyyi
@JamilaUmar-fb6ix
@JamilaUmar-fb6ix 2 месяца назад
Amma wanna ba haushene ko yanzu da fulanine da Kuna zaginsu
@HamzashehuMustapha
@HamzashehuMustapha 4 месяца назад
Allah yatona asirinsu
@rabiuhamisu6906
@rabiuhamisu6906 2 года назад
Innallaha la ya'amuru bil fahasha
@murtalashariff4663
@murtalashariff4663 Год назад
Daudalawan
@saeedkds1180
@saeedkds1180 4 месяца назад
😭😭😭😭😭😭
@jamilaedresusman2660
@jamilaedresusman2660 2 года назад
Sa
@user-wn7hw2pj8g
@user-wn7hw2pj8g 6 месяцев назад
Zafara
@abbagwadabe5976
@abbagwadabe5976 2 года назад
Wllh baku da gaskiya ku ringa bari Mana suna karasa zancen su Gashi a karshen yace wllh har yar rufai yasan da zaman barayin A sabon layi din
@saeedkds1180
@saeedkds1180 4 месяца назад
😭😭😭😭😭🤲🏼🤲🏼
@rachidousalouhou9416
@rachidousalouhou9416 2 года назад
Amma har Sun ma gayamuku inda suke fakewa guje ruske su mana haba sojojin najeriya
@mrszambmrszamb1086
@mrszambmrszamb1086 2 года назад
Hmmm Nigeria kenan yanzu karshen hukun cinsa shine akaisa gidan gyaran hali nawasu shekaru ya fito ya cigaba
@ibrahimadamu395
@ibrahimadamu395 2 года назад
Hahhhhhhhhhhh
@user-fw5gd3hj1z
@user-fw5gd3hj1z Год назад
Gakiya yakamata arinka kashesu
@peterabrahams5500
@peterabrahams5500 2 года назад
Wlh! Wasan yara ne wanan! Mai laifufuka munana kamar haka yana dariya? Su police dai ba mu yarda da su ba. Menene amfani nuna irin wanan amma saí a sake su kuma!?
@ayshbeny
@ayshbeny 2 года назад
An Fara kashe su sosai a Katsina
@ameenah540
@ameenah540 Год назад
Inna lillahi wa inna alaihi rajiun 😭😭😭😭
@timmynebuwa752
@timmynebuwa752 2 года назад
What is the essence of this long story?
@ridwanrabiukano6973
@ridwanrabiukano6973 2 года назад
Subhanallah wai aduniya akwai kasar da batada tsaro kuwa irin wannan kasar Nigeria to allah yakiyaye
@soufiyanoumodibbo1104
@soufiyanoumodibbo1104 2 года назад
toh Allah yakawomana mafita
@ibrahimkd2229
@ibrahimkd2229 2 года назад
Wallahi wallahi indai police dinnan basukashe yan bindiga dinnanba allah ya,isa saboda wallahi summa tallahi sunsacemin yan uwana dakawuna mutum uku munyi asarar kudinda yakai kimanin miliyan gomasha bakwai first of this year till now amma babu labari su yan arewa ne mukuma yan kudune kuhaifaffun Lagos Amma yan uwanmu dakawuna yan GANGARA GIWA L.G kaduna state yan bindiga sunci kudi haryanzu babu labarin yan uwanmu sunan yan uwanmu shine number Yakub muktar dakuma isma,il sani da yahuza saminu wallahi haryanzu babu labarin su kwata kwata Governor Nasir El rufa,i wallahi yasan komai akan wannan abun amma dayake akwai sahannunsa acikin ta,addancin jihar kaduna yakicewa komai allah yakawomana karshen mulkin zalunci a Nigeria bakidaya
@tirmizisada8707
@tirmizisada8707 2 года назад
Hello yabo
@sadeequmar8855
@sadeequmar8855 2 года назад
Shima bahillacene ko...???gsky taaddanci bawanda babu fulani de sunfiyawa ammafa adenayimasu jamais,u
@ahmaddauran835
@ahmaddauran835 2 года назад
Duniya makwantar rikici
@issazebeirou2006
@issazebeirou2006 2 года назад
Kai wanan police ya na kokari matouca
@user-wv5ws2sr4i
@user-wv5ws2sr4i 5 месяцев назад
🤲💔🇳🇬😭🇳🇪🤲
@badamasimodi3768
@badamasimodi3768 2 года назад
Kayidakezagadale o
@aminausman8288
@aminausman8288 2 года назад
Wai gaskiya shege gakansa duk alele
@aminausman8288
@aminausman8288 2 года назад
Wai ko kudin mota baya dasu
@esteemesbee6310
@esteemesbee6310 2 года назад
Kawai bahaushe da bafulatani, sun zama Matsala a arewa ,
@JamilaUmar-fb6ix
@JamilaUmar-fb6ix 2 месяца назад
Wallahi kam yanzu hausawa sai suringa zagin fullani
Далее
Новый фонарик в iPhone с iOS 18
00:49
Просмотров 375 тыс.
would you eat this? #shorts
00:29
Просмотров 283 тыс.
Bidiyon mai yaudarar ƴan mata, ya yi lalata da su
15:25