Тёмный

Ni ba dan Daudu ba ne, in ji Ahmed Isah Koko, mai karatun littafi a Rediyo 

DCL Hausa
Подписаться 85 тыс.
Просмотров 13 тыс.
50% 1

Ni ba dan Daudu ba ne, aikina kawai nake yi na karatun litattafan Hausa a rediyo in ji Ahmed Isah Koko #kannywood #arewa #bbchausa #dclhausa

Опубликовано:

 

14 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 35   
@lighttv2356
@lighttv2356 23 дня назад
Allah ya jikan Malam Ahmad Isa da Rahama. Amin....Hakika an yi rashin hazikin dan Jarida mai basira. Allah ya gafarta masa amin
@nancyandrew5938
@nancyandrew5938 18 дней назад
Allah ya jikansa da rahama
@AminaAdamuMuhammad-m3i
@AminaAdamuMuhammad-m3i 25 дней назад
Allah ya jikansa yai masa Rahama yasa aljanna makomarsa.
@aishaabdullahi5807
@aishaabdullahi5807 24 дня назад
Allah Ya Jikan Musulmai Da Rahman
@ramlathassan193
@ramlathassan193 24 дня назад
Allah ya jiqan musulmi
@saadatualiyu2050
@saadatualiyu2050 Год назад
Allah yakara lfy tun Ina yarinya make saurarinka hargobe banida Wanda nakejin dadin karatunsa kamarkai Allah yayi jagora yakara dukaka inamaka fatar alheri ngd
@AishaAliu-s9g
@AishaAliu-s9g 2 месяца назад
Bawan Allah nidekana bergeni
@aminayaqub1104
@aminayaqub1104 10 месяцев назад
Allah yasa ka cika da Imani, Allah ya kara basira Ameen
@safiyyaabubakar318
@safiyyaabubakar318 Год назад
Allah ya Kara baseera
@MabdulAzeez-x7w
@MabdulAzeez-x7w Месяц назад
Masha allah
@zubeeminuwa7762
@zubeeminuwa7762 10 месяцев назад
Masha Allah....Allah ya kara basira
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk 4 месяца назад
Masha Allah Allah yaqara daukaka
@RukayyaMuhammadJabbi-b4p
@RukayyaMuhammadJabbi-b4p 8 месяцев назад
Allah ya taimaka
@abdul-fq2nr
@abdul-fq2nr Год назад
Harmu Maza muna saurare
@NanahMohamed-zy6mj
@NanahMohamed-zy6mj Месяц назад
dami akeado
@Ahmad_El-rufai
@Ahmad_El-rufai 17 дней назад
Yakamata Ahmad Isah ka fara karanta littatafan Sirah na Manzon Allah s.a.w, yin hakan zai qarawa jamaar Musulmi hausawa qara fahimtar annabi Muhammad S.A.W. da addinin muslunci da kuma kulawa da addinin yadda yakamat. Allah ya taimaka.
@ummulkhairisani493
@ummulkhairisani493 10 дней назад
Ai Allah yayi masa rasuwa kwanaki kadan da suka wuce
@RukayyaMuhammadJabbi-b4p
@RukayyaMuhammadJabbi-b4p 8 месяцев назад
Dan Allah ci gaban Zumuntar kenan plss
@mollyston-uj8nk
@mollyston-uj8nk Год назад
Aslm
@RukayyaMuhammadJabbi-b4p
@RukayyaMuhammadJabbi-b4p 8 месяцев назад
Slm
@hadizamuhammed4065
@hadizamuhammed4065 9 месяцев назад
Assalam. Wai ina kasa bagidajiya ne. Banganshiba
@XainabAyuba
@XainabAyuba 6 месяцев назад
Canjin rayuwa a Kashi na 35
@AishaHussaini-w7q
@AishaHussaini-w7q Год назад
Wacece ni
@abdulrahmanhalimahaske9874
@abdulrahmanhalimahaske9874 10 месяцев назад
Slm barka da rana ya iyali, bagidajiya please daga episode din data ga maman ta bayan ta haihu zuwa karshe.
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 4 месяца назад
Please ku nemo mana manyan marubuta like FAUZIYYA D SULAIMAN, IBRAHIM BIRNIWA DA YAKUBU M KUMO DA SAURAN SU
@ummulkhairisani493
@ummulkhairisani493 Год назад
Allahumma barik
@mollyston-uj8nk
@mollyston-uj8nk Год назад
Wannaha kkayake
@faridaidrees1864
@faridaidrees1864 25 дней назад
Ubangiji yasa Aljannah makoma ubangiji yasa ka huta
@salamatubabaahmed
@salamatubabaahmed 4 месяца назад
Amanna
@mhhaafiz
@mhhaafiz Год назад
Nice!
@HassanJidda-n6q
@HassanJidda-n6q 10 месяцев назад
pls 🙏 send me this season dis year own wachichine f9m first and end
@ayishaali8296
@ayishaali8296 11 месяцев назад
Waceceni
@haladubaba759
@haladubaba759 Год назад
Kishin.balbal
@sojasani6485
@sojasani6485 Год назад
Masha Allah
@shafiusulaiman0543
@shafiusulaiman0543 Год назад
Masha Allah
Далее
САМАЯ ТУПАЯ СМЕРТЬ / ЧЕРНЕЦ
1:04:43
Tayi artabu da kidnappers kafin su kashe ta!
2:03
Просмотров 8 тыс.
Siyasar Zamani ta 10/10/2024
25:53
Просмотров 616
YAR GADO EP 01
20:46
Просмотров 1 тыс.
САМАЯ ТУПАЯ СМЕРТЬ / ЧЕРНЕЦ
1:04:43