Тёмный

NINA MAKANTA MUSA JIKAN SHAGO BAYAN YA KASHE JAFARU INJI KASIMU MAIKASA 

Al'AMEEN SOKOTO TV
Подписаться 26 тыс.
Просмотров 10 тыс.
50% 1

KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 28   
@LawalmammanDauraAbdulsal-fr8iz
Masha Allah wannan hira tayi dadi tareda Alh Kasimu mai kasa wlh yawanci abinda ya fada gabanmu akayisu Allah ya kara taimakawa.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ameeen nagode sosai
@hamzaisa9737
@hamzaisa9737 Год назад
Allah ya Kara lafiya Alhaji Kasimu Maikasa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ameen
@yusuf_d_s_dtv3729
@yusuf_d_s_dtv3729 Год назад
gaskiya ina matukar nishadantuwa da wannan channel mai albarka.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Muma haka
@honsarkinazirunagzy2009
@honsarkinazirunagzy2009 Год назад
Al'ameen ka tunama Kasimu Sani ya kasheshi a Gusau
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Wane sani
@auwalharuna5426
@auwalharuna5426 Месяц назад
Kasimu mai Kasa yan mazan jiya
@anasadam6914
@anasadam6914 Год назад
Al'ameen kisa nawa ne tsakanin shi da bahagon dutsen mari banji ya fada ba?
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Wallahi bansaniba
@garbaabdullahiidris6613
@garbaabdullahiidris6613 3 месяца назад
Idan Ali Zuma yanaso ya Daura zare a buga da Alh Kasimu Mai kasa
@taskaralkhairialkhairi9335
@taskaralkhairialkhairi9335 Год назад
salam Al'amin barka da kokari muna jin dadi hirarku kuma gaskiya ka cika dan jarida. don Allah ina son wanda zai bada tarihin bahagon bature da kuma shi kan shi bature gora din.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@suleimanshittu2664
@suleimanshittu2664 Год назад
Al amin Allah ya kara daukaka,amma Inason ya bamu labarin kisanda horo yayiwa jafaru kura shin duka ne ko tureshi yayi,sannan ya fadamu na tsakanin horo da bahagon dutsin mari wayafi yawan kisa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@abdulrahmanibrahim5189
@abdulrahmanibrahim5189 Год назад
Al ameen Allah yakara arziki
@honsarkinazirunagzy2009
@honsarkinazirunagzy2009 Год назад
Al'ameen ka tambayi mai Kasa miyasa duk Dan dambe da ya tasoma zai kauce amma duk yadda ya tasoma Bala Yaro Bala bai kaucewa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@garbaabdullahiidris6613
@garbaabdullahiidris6613 3 месяца назад
Kasimu Yana fadar gaskia,baya kurin dambe
@nasiruaibrahim7591
@nasiruaibrahim7591 Год назад
Al'ameen Duk post Da kakeyi Babu wanda Ban saurara ba tun daga lokacin da ka bude account naka na yutub amman wlh Bantaba ganin firar da ta burgeni ba kamar wannan gaskia kasimu mai kasa Yana fadar Gaskia fiye da kowane Dan Dambe Dana ke saurare Al'ameen Allah ya biya
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Ameeen nagode
@saifullahyahuza9143
@saifullahyahuza9143 Год назад
Don Allah inason lambar wayar Alh Kasimu Mai kasa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@dnainnamohd62
@dnainnamohd62 Год назад
Su al ameen Karatun jaridasuKayi badaKasuKeyiba
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Hhhhhh
@muhammadsaminuayagi4880
@muhammadsaminuayagi4880 Год назад
Al'amin, mu nai muku godiya kai da Alhaji -Kasimu -mai- kasa, gaskiya muna gamsu da hirarku. Allah Ya kara daukaka.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Nima Ina godiya
Далее
연준 (YEONJUN) ‘GGUM’ Official MV
02:44
Просмотров 9 млн
Rocketing: Israel escalates Lebanon conflict
21:08
Просмотров 9 тыс.