Masha Allah Sarkin ma wakan zamani Allah ya barna sira ya Allah ya kareka da makiyan ka ina yimaka fatan alheri masoyina Nura m inuwa 💖 sai da kamo tsa zuciya🌹😍🤩💌
Waka sai sarki ji nake duk duniya ba wanda yafika iya waka bansaniba ko tsabar sonda nake makane kome ihm amma ni iyasanina ina kaunarka sarkin waka na
Nice one sarkin waka kowa da ra'ayin sa da zamu samu wakokin ka ba tare da kida ba da ka kara burge da yawa daga cikin masoyanka. Allah ya daukaka sarkin waka abban fara ango na Amina adadi anayi sai gaskiya 🙏🙏🙏💪