Allah ya kawo mana shugaban da ze mana maganin irin wadan nan mawakan masu bin son zuciyar su da maslahan kawunan su insha Allah shugaban da ze zarta ma da hukuncin yawan baitukan ka shi ne yawan bulalan da zaka samu kaman yanda ya faru a zamanin daya daga cin daulan larabawa ta Abbasiya