Тёмный

RAYUWAR WANI TSOHO MAI ABIN MAMAKI 

SIRRINSU MEDIA
Подписаться 147 тыс.
Просмотров 93 тыс.
50% 1

BA A KUDI SAI RUFIN ASIRI DA GAMAWA DA DUNIYA LAFIYA

Опубликовано:

 

3 янв 2020

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 41   
@asiyausman9086
@asiyausman9086 4 года назад
Allah sarki baba Allah yasa karshenka yayi kyau wlh harnaji kwallah ace tsoho kamar wannan yana wahala domin rufin asirinsa
@usmanmohammed7404
@usmanmohammed7404 3 года назад
Rayuwa kenan
@sadiqumar6220
@sadiqumar6220 4 года назад
Champion
@ummulkhairabdussalam4430
@ummulkhairabdussalam4430 4 года назад
Lallai haryanzu akwai na dauri mutanen garinmu Wanda duk yatashi cikin karkara tabbas yasan Tufka kaka da kakanni Allah yakarama dattijanmu lfy da nisan kwana tabbas tawajensu ake amfana da ire iren al adu da sana o in da kuma kasancewarsutare damu babbar rahamace. Allah yajiqan kakanninmu da iyayenmu dasuka gabata
@auduhassan6369
@auduhassan6369 4 года назад
To qalu balenmu matasa mu tashi mu koyi sanaoin hanu
@hruu9246
@hruu9246 4 года назад
Dan Allah yaza.ayi samu stohonan koh nmbn waya dan Allah
@jjcjjxxkvhhcx6723
@jjcjjxxkvhhcx6723 4 года назад
Eh nasan garinada yake amma banida nombarsa wallahi
@yakubuibrahimaddullah5213
@yakubuibrahimaddullah5213 3 года назад
wanne garine?
@zainabzeee2344
@zainabzeee2344 4 года назад
Allah sarki rayuwa mutum da sana'arsa
@daharatismaeel6058
@daharatismaeel6058 4 года назад
Allah sarki bb Allah yasa mugama da duniya lpy, Allah yaxama gatanmu
@hehhdhhhdhdhhd2179
@hehhdhhhdhdhhd2179 4 года назад
Allah sarki Allah ya karamaka lpy baba
@nisarmuhammad27
@nisarmuhammad27 4 года назад
ALLAH sar ki ALLAH ya kara masa nisan kwa na tare da imani
@saadousalaou7136
@saadousalaou7136 4 года назад
Nagode baba kanada fadar gaskia Allah ya kara Nissan kwana da lafiya
@khadijamusa1200
@khadijamusa1200 4 года назад
Allah sarki, Allah ya Kara maka nisan kwana, rayuwa Kenan
@abdurrahmanmuhammadkabir4205
@abdurrahmanmuhammadkabir4205 4 года назад
Pls send me ur no.ur prayer Baba for amazed me
@maryamidris7669
@maryamidris7669 4 года назад
Masha Allah Allah sarki 😘😘😍😍
@billyyarso5274
@billyyarso5274 4 года назад
Allah sarki baba
@marwanabakoye7189
@marwanabakoye7189 4 года назад
Gaskiya rayuwa sai godiya
@user-bm6mi6eb1e
@user-bm6mi6eb1e 4 года назад
Ma sha allah,
@aminuisahalonigeria5267
@aminuisahalonigeria5267 4 года назад
Allah gwanin hikima, Allah ysa mudace duniya da lahira amin.
@saadatuyahaya6906
@saadatuyahaya6906 4 года назад
Ameen aminu
@abdoulaziz9876
@abdoulaziz9876 4 года назад
Allah yakara lfy Baba ♥♥♥👈
@babanaiya5770
@babanaiya5770 4 года назад
Kinyi kokari amma da farko sunan shi garin shi, sai sauran tambayoyi kuma
@fatimamusa3067
@fatimamusa3067 4 года назад
Masha Allah
@abdoulazizdankane1766
@abdoulazizdankane1766 4 года назад
Allah hakimu
@abbadahiroukadiri1892
@abbadahiroukadiri1892 4 года назад
allah ya tallafa masa
@khadijaabubakarkaka1712
@khadijaabubakarkaka1712 4 года назад
Allah yakaramuku lfy iyayenmu
@alhassanamajgol7831
@alhassanamajgol7831 4 года назад
duniya sai allah
@eexx960
@eexx960 4 года назад
Ma sha Allah
@danbakaryatv
@danbakaryatv 4 года назад
Amin
@habibudubul4075
@habibudubul4075 4 года назад
👏👏👏
@binsalahtargi1809
@binsalahtargi1809 4 года назад
ALLAH SARKI HAK DUNIYA TAKE DAN ALLAH MUBITA HANKA LI
@munkailaadamu8633
@munkailaadamu8633 4 года назад
Allah y kara lafia babs
@DANAGULLATV
@DANAGULLATV 4 года назад
Kaico allah sarki rayuwa
@adammdnishadi2920
@adammdnishadi2920 4 года назад
Kalli yadda zaka gyara video da waya android
@IbrahimAZariaAzaria
@IbrahimAZariaAzaria 4 года назад
Allah Sarki Baba, asan mutum a san cinikin asa, said dai ba.muji India yake ba?
@munirtijjani787
@munirtijjani787 4 года назад
Aikin yin igiya ba saqa ake cewa ba TUFKA ake cewa.! Ya kamata 'yan jarida suke iya hausa domin kuwa daga wajensu ne ya kamata a samu ingantacciyar hausa tunda a yanzu sune muryar jama'a kamar yadda a da mawaqa sune muryar jama'a.!
@sffds4184
@sffds4184 4 года назад
Allah sarki baba Allah ya temaka yasa agama lafiya
@muhammadmuhammad815
@muhammadmuhammad815 4 года назад
Sf Fds Allah sarki duniya makaranta munamaka addu a kayi kyakkyawan karshe duniya DA lashira Allah yasa jin dadinka yana aljanna baba amma matuka akwai abin tausayi sosai
@khadijasaadutec840
@khadijasaadutec840 4 года назад
Allah sarki baba
Далее
Mal Shu'aibu Wanda ya rubuta Qur'ani 70 Dan Shekara 81
11:03
SIRRI GA MANOMA
2:49
Просмотров 1,7 тыс.
Alhaji Mamman Shata. Bakandamiya--doguwa.
16:36
Просмотров 1,2 млн
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 800 тыс.
Tsohon Banza [ Episode 4 ] Latest Hausa Movie 2019
10:55