Тёмный

Rikicin tsakanin Bello turji da malamai_mai kwano ya caccaki murtala asada da Bello yabo 

RIGASA TV NEWS
Подписаться 108 тыс.
Просмотров 4,6 тыс.
50% 1

Sheikh Mai kawano yayi Martani ga sheikh murtala Bello asada da sheikh Bello yabo kan rikici tsakanin su da Bello turji Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
Kuyimana subscribe a RU-vid channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Labarun duniya, labarun hausa,sheikh murtala Bello asada, Bello turji,Bello yabo, Christopher Musa

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 43   
@janaidumuhammad3167
@janaidumuhammad3167 2 часа назад
Ea malam yawan tsawatawane yakawo hakan maganar Murtala asada Gaskiyane Allah goyi bayan mai Gaskiyan
@jibrilibrahim2261
@jibrilibrahim2261 3 часа назад
Kaji tsoran Allah Malam
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz 2 часа назад
Allah wadaren malamai ireirenka wa'yanan malamai sunfi karfinka . Allah yatasaremana su Bello yabo da Malan murtala asada
@basheerusman2213
@basheerusman2213 3 часа назад
Wlh sun fika ƙoƙari ta bangaren faɗakar da jami'an tsaro mlm ai gwamnati ma naso masu fadakar da ita duk kura kurensu wlh nan kan sun fika amfani @saidu mai kwano Allah ya shirye ka
@AuwalMado
@AuwalMado 2 часа назад
Kaji sturun Allah
@aishaabdulahi7770
@aishaabdulahi7770 3 часа назад
Kai wannan malamin nafako maganar ka maganar ka karyane kawai kana goyon yan ta adda kai ma ALLAH ya hadaka dasu sukama ka sukashe ka kaima
@ArmaYaou-p9s
@ArmaYaou-p9s 3 часа назад
Saidu kajitsoron Allah shi Yana sadaukar da rayuwarsa akan rayukan jamaa
@bashirsalihu6835
@bashirsalihu6835 3 часа назад
Malam kenan, amma gsky bakasan abinda kakeyi ba
@ZahraMohammedsheriff-v3k
@ZahraMohammedsheriff-v3k Час назад
Kai wanna sherni Malam wallahi Dan ta adani wiyanna bamalamiba Allah ya isa da sunsn Muslinci Kuka ciuci al umma Allah ya isa🤲🤲🤲🤲🤲
@GREMAH-TV
@GREMAH-TV Час назад
Kay hasada mugun ciwo subhanallah, Allah karabamu da ita
@abdoulwassioukpodji580
@abdoulwassioukpodji580 3 часа назад
Dan Allah key wene irin malami ne
@hajiyamama2895
@hajiyamama2895 29 минут назад
Kaji tson ALLAH zaka tsaya agaba. ALLAH da sukan malamai
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 2 часа назад
Wannan Maikwano din dan duniya ne kawai. Dan madakhila kenan. Yan maulan gwamnati kenan. Ina mamakin masu sauraron shi.
@AlhassanYusuf-q9k
@AlhassanYusuf-q9k 2 часа назад
Kuji tsoron Allah ku yarda ku chi mutunchin Yan uwanku malamai Amma kada abawa Yan siyasa shawarma
@ShituIsmaila
@ShituIsmaila 2 часа назад
Kaluinnalillahi wa Inna Alaihirajuon Allah wadaran Naka ya Lala chi Amiiin Ya Allah
@yusufismail7387
@yusufismail7387 2 часа назад
Allah wadaran naka yalalace, Allah yatsinewa miyagun malamai
@NasuruNasko
@NasuruNasko 2 часа назад
Malam wannan maganar fadanci,ce mudai munyarda da malam murtala asada
@SouleyMoussa-x1l
@SouleyMoussa-x1l 3 часа назад
Dan Allah wanan malami ne?to Allah ya sawake
@fatimaabubakar5129
@fatimaabubakar5129 2 часа назад
Allah ubangiji yakara jare Malam murtala asada da dukkan masu gaskiya ga kasarnan
@AbdulbaqiNiass
@AbdulbaqiNiass 2 часа назад
matsiyaci allah ya tsinemaka kuma kai kake neman suna basuba
@munirmusadtv928
@munirmusadtv928 Час назад
Malam kaji tsoron Allah Mai kwano
@Ismail_Daura
@Ismail_Daura 2 часа назад
Allah wadaran naka ya lalace, Malami na rokon yan bindiga su kama wani malami domin yaji dadi yaga yadda malamin zai yi. 🤔
@KabiruMagaji-oq2ty
@KabiruMagaji-oq2ty 2 часа назад
Kaji,sto,ron,allah,
@NrsKDDano
@NrsKDDano 42 минуты назад
Haba mai kwano, gskiya kune kukesa ake yiwa wasu malaman kallon banza. Allah y tsare mu dga sharrin malamai makwadaita masu goyon byan gwamnati dan miyar su tai kyau..
@FatimoAjoke-y9d
@FatimoAjoke-y9d 3 часа назад
Wanan malami wawane
@zakariyauabubakar1911
@zakariyauabubakar1911 55 минут назад
Karya kake Mai kwano, Mai Kwano uban Yan hassada.
@sanilarwanou8901
@sanilarwanou8901 2 часа назад
Banza kawai sufika Dan Assara
@AlhajiNura-wn2xv
@AlhajiNura-wn2xv Минуту назад
Gsky saidu mekwanokagyara wannan abindakake akan yan uwanka malam haka lkc rigimar hisba tataso akano kaketa sukar sheakh daurawa kumamafi yawan malamai dasauran mutan qasa suna byn hisba saikai Allah yasakagyara🙏mal
@AbubakarAliyu-op4mv
@AbubakarAliyu-op4mv 2 часа назад
Hasada ci
@murtalaabubakar2215
@murtalaabubakar2215 2 часа назад
Kalmar Nan Ta barayin daji Tana Bani mamaki
@umarbabuga7283
@umarbabuga7283 25 минут назад
Mai kwano gaskiya Kai bamutumin kirki bane
@sanilarwanou8901
@sanilarwanou8901 2 часа назад
Sun fika, tsinan ne, Dan siyassa, mai saida tashi, yafika, rana tunda kai Dan bin bayan ta'adancin ne, Dan Assara bamu yafema ba
@l.b.mohamad6546
@l.b.mohamad6546 Час назад
Wannan mutumin ba malamin Allah bane... Ko Dan drama na Kennywood baya wannan shirmen da shiririta. Allah ya raba alumma Irin wannan malalata.
@babanazir862
@babanazir862 Час назад
Nanfa akwai hassadda mai kwano ka saki layi
@hausa-z3c
@hausa-z3c 3 часа назад
Wai duk baku gane Miyake nufi ba ? Ai yayi kama da masu gidajen yan ta'adda. Kaiii tunin mun gano ku. Hatta wannan Tasha ta Ku ta yan ta'adda ce. Mun gano kuna daukar bangaranci a cikin labaran ku
@Khadeja-m3k
@Khadeja-m3k 20 минут назад
Ahmet mazui makrfa
@omaruyusufu9866
@omaruyusufu9866 Час назад
Munafukin malami.Tunda ake kashe mutane a lokacin BUHARI me kayi.Yanzu ana yaken yantaada kapito kana waazin turmi.
@Yahuzaadamumallam111
@Yahuzaadamumallam111 3 часа назад
Akramakallah 😂😂😂
@Despicable_AY
@Despicable_AY Час назад
Wannan Mallaman biyu sun ci kai.
@sanibashir
@sanibashir Час назад
Toh dan madakila ke nan. Sai a bari shugabanni su yi abin da suke so. Wannan malamin fa ba wanda za a saurare shi bane
@YauOil
@YauOil Час назад
Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani
@haladouaminou7
@haladouaminou7 40 минут назад
ai ba'taba kama iyalansa ba KO yanada gaskiya dan haryau baisan Miyake faruwa ba a arewa maso yamma
@HauwaMuhammad-z7g
@HauwaMuhammad-z7g 2 часа назад
Kai din kaine munafiki shaidabi mai haddasa fitnanne
Далее
БЕЛКА РОЖАЕТ? #cat
00:24
Просмотров 501 тыс.
Bike Vs Tricycle Fast Challenge
00:43
Просмотров 57 млн
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /21/9/2024 #bbc
18:14
Gulbin Gusau ya kawo Ruwa
8:10
Просмотров 331
БЕЛКА РОЖАЕТ? #cat
00:24
Просмотров 501 тыс.