Duk abinda mutum yafada, to yasan zai maimaitashi a ranar kiyama kairan ko sharran, kokuma karya. Saboda abin duniy kuzo kuna rawa muna fadan karya da abinda baayi ba
Kuntaba Waka akan abunda kefaruwa kastina zamfara Kawai Allah yakawo mana sauki yabamu Shugabanni na gari Amma Kuna fadan gaskiya kuraje duba mafitarku
To Wai ya’akayi ku yan industry kun nunamuna aiyukan kowane Gwamna da alkhairin dayayi a jiharsa amma baku nunamuna aikin da gwamnatin Zamfara tayi ba???