Amma dai wannan wakar da ace andansa insert din shigarta makaranta da gurin da take maganar likata da ta kayatar fiye da haka amma a hakanma tayi sosai tasamu aiki mai kyau da costume dede da abinda kullum miutane keso kuma ta birgeni dama tace tanason ta rikayin aikin vedio dinta da irin wannan shigar Allah ya bada dukkan sa'a.