Allahu Akbar gaskiya ne malam. Allahumma Ameeen ya Hayyu ya Qayyum. Suna yiwa yaran talakawa Biyu babu basu barau sunyi aikin dazai amfane su ba kuma sai su 6ata masu rayuwa Allah kyuata mana 😢😢😢😢
Allah yabaki aljana mallam Ahmad Tijjani Yusif gurontum Allah yabaka nasara mallam Allah yakara ilimi mai anfani duniya da lahira Ameen mallam daga Abba Umar Ismail gada Malaysia Slm
allah a kare dokan muslumi na duniya gaba ki daya ya rabbi allamina ya rabbi sama wati walardi ya hayo ya kai yimu ya badi'o sama wati wal'ardi totin molki wal'ikiram