Allah ya karamana son Annabi(SAW) da sahabbansa da ahlin gidan sa, Allah ya kuma sakawa masu shirin nan da alkhairi ya biya musu bokatun su na alkhairi da malaman mu masu gabatarwa. Muna rokan aduar ku akan karatun mu da iyayen mu. Dalibai daga jinzhou china