Allah yagafartawa malam da sauran maluma da magabatan mu wanda suka bada gudun mawa musulunci yazo mana😭😭 Ubangiji allah yayi daɗin tsira ga annabin mu annabi Muhammadu s a w ❤❤
May Allah have mercy on the soul of all the departed Muslims, bless guide and protect the living also may Allah open and revert the hearts of all non Muslims