Wallahi da sauran mallaman sunna kamar kai suke dayanzu kasannan amsamu zaman lfy Dan bakomai agabanka illah Allah da manzansa s.a.w. wasu mallaman sunna sunzama yan siyasa bantajin wannan bawan Allah da wani harkan duniyaba wallahi mallam Ina sanka Allah yakareka
Gaidai Bari dan uwa wlh wlh na raidar allah na raida malamin akan fakadawarsa na illimuntu da malamin sosei najima ina wasu abubuwa dadama cikin duhu amman fara sauraren malamin nan na fitta cikin duhu'allah tsare muna malan
may Allah increase yr rizq iman taqwa and protect your zuriyar from evil eyes am one of yr students back in Nigeria but now watching from Khartoum Sudan gracias
Jazakalluhu khairr. Assalamu alaikum warah matullahmalan don Allah ina da tambaya akan wani online business mai suna cala CALA . shine malan wannan kasuwan cin ya halasta ko ko.wassalamu alaikum.a huta lapiy