Alhamdulillah Muna godiya da kayatardamu da kukeyi, Allah yakara ilimi da basira, amma kawai bukatar karin lokaci Idanda halin yin hakan, Naga dayawa irina suna bukatar hakan Mungode.
Ni shawarana dan allah kunema channel da zaku nasama shirinan constant domin abin daya yawancin mu bama san muna duba chan anan example kaman izzar so suna sawana a channels daya please