Тёмный

TA AZIYYA DAGA JARUMAN KANNYWOOD 

BAKORI TV
Подписаться 1,2 млн
Просмотров 199 тыс.
50% 1

Wannan Channel Bakori tv Zata Rika Kawo Muku Shirye Shirye Masu kayatarwa Da Nishadantarwa Da kuma ilmantarwa
#bakori_tv #izzarso #sakonso #latesthausafilm #lawanahmad #alinuhu #awa24 #arewa24 #Netklix #basarakiyaTv #tsakar-gida #adamazango #mazaje #Aliartwork #Nishadi-zallah #ScleverTv #Nishadi24 #Ayatullahi-Tage #Sclever #RayuwarmasoyaTv

Развлечения

Опубликовано:

 

6 июл 2022

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 328   
@hassenmoustapha2814
@hassenmoustapha2814 2 года назад
اللهم اغفر له و ارحمه برحمتك التي وسعت كل شيء 😭🇨🇲🇨🇲
@ahmedgoniali1684
@ahmedgoniali1684 2 года назад
allahu akbar ya allah ubangiji yajikansa da rahama yasadashi annabin rahama annabi Muhammad (S.A.W) MUMA SAURAN IDAN TAMU TAZO YA ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI ALBARKACIN ANNABI MUHAMMAD (S..A..W) AMIN THUMMA AMIN YA RABBIL ALAMIN 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@usainisani6260
@usainisani6260 2 года назад
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад
أعظم الله أجركم الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته ويلهم أهله وذويه وزملائه الصبر والسلوان
@KhadijaKhadija-wu3gu
@KhadijaKhadija-wu3gu 2 года назад
Allah sarki duniya Allah yamasa Rahama sabo da annabi S.A.W🤲😭😭
@user-xe2rk9nx3v
@user-xe2rk9nx3v 2 года назад
Amin souma amin yayi kyau wallachi Allah ya Allah ya muhatsou da annabi mouhmadoud ( s a w )😭😭🤲🤲🤲📖📖📖
@abousifiyanofkg5638
@abousifiyanofkg5638 2 года назад
Allah yasa mudace Allah yajiqansa Allah yasa al jannamakoma intamutazo Allah yasa mucikada imani👏👏🤲🏿🤲🏿👈
@dawudibrahim1438
@dawudibrahim1438 2 года назад
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI Un 😭 كُلُّ نَفْسٍ ذَآئِقَةُٱلْمَوْتِ ثُمَّ إِلَيْنَا تُرْجَعُونَ 😭 اللهم غفرهم ورحمهم ورهمنا بنعمتى نبينا محمد صَلَّى اللَّهُ عَلَيهِ وَسَلَّمٌ 🤲😓💞 Ta ziyyata Gareku Ma Aikatar Izzar So
@zakariamahmoudomarbos534
@zakariamahmoudomarbos534 2 года назад
الله يرحمو ويغفر له ويسكنه فسيح جناته مع النبيين والصديقين والصالحين وحسن أولئك رفيقا ي رب
@haboukachella6597
@haboukachella6597 2 года назад
Alayagafartamasa alayakayihasske kabarisa alfarman anabi mahamadu rasulilahi salafualhiwasalam😭😭🤲🤲🤲
@mjibril869
@mjibril869 2 года назад
Allah humma gafirlahu wa rahamhu wa affu'anhu 🙏
@almilikhalla287
@almilikhalla287 2 года назад
اللهم اغفر له و ارحمه وادخله فسيح جناتك يارب يارب العالمين اللهم امين يا رب العالمين
@sewinganddesign
@sewinganddesign 2 года назад
Idan tamu lokacin tayi,Allah Yasa mu cika da imani,ameen YaHayyuYaQayyoun
@shagal45
@shagal45 2 года назад
Aameen thumma aameen 🤲🏿🤲🏿🤲🏿Allah ya hanshi Makoomansa, yayi mai rah'ma, ya has kaka makonchinsa alfarr'man Rasūlullāh Sualallāhu alai'hi wa sallam p
@mahamatabdramanabubakar5588
@mahamatabdramanabubakar5588 2 года назад
انا لله وانا إليه راجعون كل نفس ذائقه الموت اللهم اغفر له ورحمه واعفو عنه ووسع مدخله في الجنة الفردوس اللهم ءامين يارب العالمين
@adamouhabutchakire1369
@adamouhabutchakire1369 2 года назад
Ina mikasakon ta'aziyata ga in uwa misulmin duniya Allah yajikanchi da rahama muma Allah ya bamu guzirin tardusu da alkairi🤲
@aminumusayayandu2722
@aminumusayayandu2722 2 года назад
Allah ya jikansa da rahama ya kuma sada shi da our beloved Muhammad (SAW)
@nuhusahreef1367
@nuhusahreef1367 2 года назад
masha Allah alhamdulillah da nuhu sahreef Côte d'Ivoire merci
@hafsatmuhammadu3811
@hafsatmuhammadu3811 2 года назад
Allah sarki rayuwa kina Allah yajikan sa da rahama yasa aljanna ce makoma 🤲
@Maharazu
@Maharazu 2 года назад
Ubangiji Allah ya gafarta mashi ya kuma hadashi da Manzo Muhammad RASULILLAH SAW.
@lawalsabir1225
@lawalsabir1225 2 года назад
Masoyin Masoyina S.A.W Allah ya hadamu a taskar Manzon Allah S.A.W🥰
@salaissa8498
@salaissa8498 2 года назад
Allah humma salialah say yadina Muhamadu wasallim Allah ya gafartamai
@user-rl4hh1wb7e
@user-rl4hh1wb7e 2 года назад
اللهم ارحمه واغفر له واجعل قبورهم روضة من رياض الجنة
@abubakarsanikatami9046
@abubakarsanikatami9046 2 года назад
ALLAH yajikansa da rahamarsa alfarmar fiyayyen halitta muhammadur rasulillah s a w 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@sadiyaisah2458
@sadiyaisah2458 2 года назад
Allah ya jikan nura ya gafarta Masa bayan rasuwan Ahmad s nuhu na Dade banji rasuwan Da najisji b kmr wannan a kanny w
@user-ly6gq3px1q
@user-ly6gq3px1q 2 года назад
انا في الله من السودان اللهم اغفر له وارحمه واسكنه فسيح جناته الفردوس يارب العالمين وحده من حباب رسول
@musaayuba7177
@musaayuba7177 2 года назад
May Almighty Allah accept his IBADA and Grand him Aljannatul fidusi
@abdoulkarimachaur9209
@abdoulkarimachaur9209 2 года назад
Allah ya hadashi da Annabi mahamad Sws
@yusufharuna7492
@yusufharuna7492 2 года назад
Allahu Akbar May Allah mighty forgive him and connect him with our holy prophet Muhammad SAW Allah taala gran us a beautiful end.
@bashiruibrahim8443
@bashiruibrahim8443 2 года назад
Allah S.W.T Yajikansa da Rahman Bijahi Rasulullahi S.A.W
@mamantwins1175
@mamantwins1175 2 года назад
Innalillahi wainna ilaihi rajuon kullu nafsin zaiQatul maut wlh ban sanshiba Amma naji mutuwarshi saide ku gayamin shakuwa😭😭😭😭mom twins from saudiyya arabia 🇸🇦
@aishatfulanitv9656
@aishatfulanitv9656 2 года назад
Gaskiya ne lawan Ahmad munyi rashi babba 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭allah ya jikan shi da rahama alfarmar annabi muhamadou s.a.w
@salesukairaju5129
@salesukairaju5129 2 года назад
Allah yajiqansa da Rahama dan Alfarman SHUGABA JAGABA ANNABI MUHAMMADU (SAWW) Ameen
@AbbawayaTV
@AbbawayaTV 2 года назад
Allah yajikan nura Mustafa waye Mutumin kirki Allah yai Mai rahama albarkachin manzan Allah s a w
@hafsatabubakar240
@hafsatabubakar240 2 года назад
Allahu akbar Allah yajiqan shi ubangiji yagafartamasa intamu taxo Allah yasamuchika da imani 🤲😭😭😭
@sasahabitv8812
@sasahabitv8812 2 года назад
Allahumma gafirlahu warhamhu wa afu anhu wannakihim minal zunubi walhadaya kama yunakkal saubul abyadi minaddanas
@ajkandinjibrin5433
@ajkandinjibrin5433 2 года назад
Allah ya jikan shi darahama dan darajan ANNABI MUHAMMADU Rasulullah Sallallahu Alaihi wasallam Ameen Ameen ya allahu 😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔💔💔🤲🤲🤲Gaskiya muyi rahi baba
@nadjibjamila2490
@nadjibjamila2490 2 года назад
Rahimuhul lahu🤲
@sayyadasaadatusulejatv5002
@sayyadasaadatusulejatv5002 2 года назад
Allahu akbar,wlh irin wafatinsa (mutuwarsa)ya birgeni allah yasa mucika da imani,kamar yanda Nura mustapha waye ya cika, allahu akbar
@user-mc7fx8hx4i
@user-mc7fx8hx4i 2 года назад
نسأل الله له الرحمه والمغفره
@sanisbtv823
@sanisbtv823 2 года назад
ALLAH YAJIKANSA DA RAHAMA YAHADASHI DA MASOYINSA ANNABI MUHAMMADU S A W
@esthersati1052
@esthersati1052 2 года назад
Allah ya gafarta masa, Amma Ina so Ummar Hashimu ya san cewa ba musulmai kadai Izzan so ke amfanaba👌, domin mun karu da Izza sosai, akan Izzan so kanwata ta tsinta #13000 da aka boye Kuma an manta dashi, ammma don abin da ta koya a Izza ta dawo da kudinnan. Muna godiya🙏
@haouabouhari4693
@haouabouhari4693 2 года назад
Allah Akbar Allah yajikansa da rahama Allah ya sadashi da annabi rahama. Gaskia muyi rishi allahu akbar
@aliyumusadada8640
@aliyumusadada8640 2 года назад
Allāhummagfir lahu warhamna baadahum, amin.
@mubarakhamzaumar3676
@mubarakhamzaumar3676 2 года назад
Hakika munyi rashin masoyin annabi s a w Allah yasadashi da abun nemansa
@fatimaabdurrahman1445
@fatimaabdurrahman1445 2 года назад
Allah yajikansa Allah yasa Aljanafiddausice makomarsa,yasa ANNABI yasan da zuwansa.wallahi jinake Kamar dan'uwanane na jini a jinina nakejin rashinsa km gaskiyane musulman duniya munyi rashin dan'uwanmu.Allah ya musamu ya yasa.lawal ahd.yasani kula.
@abdoulazizousmane3970
@abdoulazizousmane3970 2 года назад
Allahou akbar Allah sarki duniya Allah kaji kan ji da rahama Allah yasa aljanna ne makomarshi
@bilkisaabbas1209
@bilkisaabbas1209 2 года назад
Allah ya haskaka makwancin sa dan kwaunar sada manzo S. A. W
@ayh1080
@ayh1080 2 года назад
اللهم اغفر له وارحمه وعافيه يارب
@ggyahmad900k3
@ggyahmad900k3 2 года назад
Allah ya sadashi da masoyinmu annabi Muhammad s a w
@rahmaalhasan2736
@rahmaalhasan2736 2 года назад
Allah ya jikansa da rahama allah Yasa ya huta allah yasa mucika da imani
@danlokokointeriordecoratio9244
@danlokokointeriordecoratio9244 2 года назад
Allahou Akbar Allah ya jikanshi darahama amine summa ya rabbi amine
@bashirabdullahi1944
@bashirabdullahi1944 2 года назад
Allah yajikansa da rahama inai muku daaziyar NURA MUSTAPAH WAYE
@abdoulahirabilou4551
@abdoulahirabilou4551 2 года назад
Salama'alaïkum 🤝 Ina Mika Maka Ta'aziya 😢😭 Allah gafarta masa 🤲🏽 Allah kaï Rahama qabarinsa 🤲🏽 Allah sa kwanciya hutuce agareshi 🤲🏽 Allah sadashi da masoyinsa Annabi Muhamad S A W 🤲🏽 😢😢 Wlh danaga Baballe Hayatu yayi Posting a Instagram😢 banyardaba Saïda naga kayi Posting 😢 nayarda😭😢 😭 Wlh Tallahi saida naji kamar baniba naji kamar ina mafarki 😢😢 Kai Duniya Kenan 😭 Allahu Akbar 😢 Allah gafarta masa 🤲🏽 mukuma in tamu tazo Allah sa mucika da Imani 🤲🏽 Allahu Akbar 😢 Allahu Akbar 😢
@user-ly6pw8ud8m
@user-ly6pw8ud8m 2 года назад
Yaaaa Rabbiii may God give u jana till frudaus insha allha my lovely Brother nura
@nafissaali1404
@nafissaali1404 2 года назад
Amine soumma amine
@mahamadouadamazoumbaniger2051
@mahamadouadamazoumbaniger2051 2 года назад
Amin
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 2 года назад
Amin
@usmaniliyasubarkabali8683
@usmaniliyasubarkabali8683 Год назад
Allah yaji kansa da rahama Kuma kasa ya huta. Tamu intazo Allah yasa mushika da kyau da Imani Amin summa amin
@hammanyeromuhammad8961
@hammanyeromuhammad8961 2 года назад
Allah ya jikan shi da Rahama
@isahousmane6368
@isahousmane6368 2 года назад
Dieu repose ton âme
@shallawa24tv6
@shallawa24tv6 2 года назад
Allah ya gafarta masa kurakuren yasa mutuwa hutune gareshi ya baku hakurin jure wannan babban rashin nasa intamu tazo yasa mu cika da imani. Amin ya hayyu ya Qayyum
@user-bi9hf9gr8x
@user-bi9hf9gr8x 2 года назад
له الرحمة والمغفرة والعتق من النار يارب العالمين
@umarumode8193
@umarumode8193 2 года назад
Allah ya jikansa darama yasa aljannace makomarsa mukuma kayimuna saukintamu idan tazo yasa muchika da Imani
@isiakaadamu4052
@isiakaadamu4052 2 года назад
Innalilahi wa inna ilaihirrajiun. May Allah SWA grant him Jannah amen.
@mohamedtanko587
@mohamedtanko587 2 года назад
allah akbar allah ya jikanta da rahma
@assanassan5049
@assanassan5049 2 года назад
ina mika sakon ta aziya duka masoya Nura mostafa allah jan nace makoma
@mustaphamuhammed6872
@mustaphamuhammed6872 2 года назад
Allah ya jikan Director Nura Mustapha Waye, Allah yasa Aljannah makoma.
@bachardamso6917
@bachardamso6917 2 года назад
Allah ya jikanchi da rahama allah ya bachi gidan aljanna Amin ya Allah
@abdulhakimibrahimumar904
@abdulhakimibrahimumar904 2 года назад
allah ya jikan shi da rahama yasa aljana firdausi che makomarshi
@zainabaliyulawan5767
@zainabaliyulawan5767 2 года назад
May his soul rest in Jannah Alfirdous Ameen
@dahirusanimusa442
@dahirusanimusa442 2 года назад
Gaskia nidai babu abunda zance saidai Allah yajikansa yayimasa rahama yabada hakurin juriyar rashinsa
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 2 года назад
Gaskiya naji dadi da maganan sani danja yayi magana mai ma'ana Allah yaji kansa
@ahmadibrahim3417
@ahmadibrahim3417 2 года назад
My allah grant him jannah firdaus
@abdelhakim3165
@abdelhakim3165 2 года назад
Muna wa jamar kanuwud ta ziya Allah ya jikan nura mustafa
@ahmedchaolani5072
@ahmedchaolani5072 2 года назад
Allah ya jikan sa da rahama, ya sa aljanna ce makoman sa🤲🤲🤲🙏🙏
@oumaroumamannoura348
@oumaroumamannoura348 2 года назад
Amin suma amin allah yasa aljanna ce makomar sa
@fatimaadamu579
@fatimaadamu579 2 года назад
Muma muna ciki munkaru ssai Allah yknsa da rahma Allah yasada sa da masoyinsa(manzan Allah s a w)we really miss him
@mamanismael
@mamanismael 2 года назад
Allah sarki Allah gafarta masa yabawa iyalansa hakuri dajuriya 😭😭😭😭😭😭😭
@abdourahamaneayouba4445
@abdourahamaneayouba4445 2 года назад
Allah jikan megadamou mossayin manza allah ya karare damu tafani adini daga niger agadez mouna may michi adu'a allah yajikanchi yagafartamasa intamu tazu allah sa mucika da imani
@alaminyusuftv5726
@alaminyusuftv5726 2 года назад
Allah yagafartamasa don annabi Muhammad a ll s m
@andepulakuu6760
@andepulakuu6760 2 года назад
May Almighty Allah forgive and grant him jannah.
@adammuhamad4612
@adammuhamad4612 2 года назад
اللهم اغفر له وارحمه وعافه واعف عنه ووسع مدخله واكرم نزله
@oumoulkairmoussahassane4004
@oumoulkairmoussahassane4004 2 года назад
Wlh abin kamar amafarci nace Gani shi mutuwa yayi mana Yan kan kauna mutuwa ce mai Hana duniyar tayi dadi pour quoi oh Allah Toh allah
@hjysara999
@hjysara999 2 года назад
Allah ya yimasara hama gaskiya mey asara Allah ya bamu haquren jureya
@mamanmaryam3551
@mamanmaryam3551 2 года назад
Ameen 🤲 🤲 🤲 ya Allah 😭😭😭😭SAW 🤲 🤲
@boubakaraboubacar4649
@boubakaraboubacar4649 2 года назад
Allah ya jikan ka Nura ❤️
@siddomahammadu770
@siddomahammadu770 2 года назад
Allah ya jinkanshi da rahama ya bashi alhjannah
@user-ly6gq3px1q
@user-ly6gq3px1q 2 года назад
اللهم اغفر له وارحمه واسكنه فسيح جناته الفردوس يارب العالمين
@kearisalifou3544
@kearisalifou3544 2 года назад
Slm innalilahi wainalilahi ragiuna allah yegikanhi allah yasa alzanna hine makomarsa amin suma amin muma idan namu yajou allahyesa mukika daimani amin
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 2 года назад
Allahu akbar Allah ya masa rahama ameen
@zainabnaabba3299
@zainabnaabba3299 2 года назад
Allah ya gafarta masa Allah sarki bawan Allah 🥺🥺🥺
@mamane3560
@mamane3560 2 года назад
Inna linlahi wa inna ilaihi ra jououne directer allah ya gafarta maï
@isahsarki
@isahsarki 2 года назад
Allah ya jikan shi Amin
@yazeedabubakar7728
@yazeedabubakar7728 2 года назад
Allahumma Amin ya Hayyu ya Qayyum🤲🙏😥😥😥
@oumoulkairmoussahassane4004
@oumoulkairmoussahassane4004 2 года назад
Hakune gaskiya ne duniyar musulunci ne yayi hassara wlh allah ya gafarta mishi 💕💕💕💖💖✨💔💔😭😭💔💔
@jibrinsaiduabdullahi5485
@jibrinsaiduabdullahi5485 2 года назад
Allah ya jikan shi da rahama alfarman shugaba sallallahu alayhi wasallam Allah yasa chan yafiye maka nan alfarman shugaba sallallahu alayhi wasallam, Annabi ya karbi bakuncin sa alfarman fiyayen halitta sallallahu alayhi wasallam.
@oumaribrahim8850
@oumaribrahim8850 2 года назад
Masha ALLAH
@khadijaumar9460
@khadijaumar9460 2 года назад
Allahumma gafir warham yarabb
@fatimaissaissouf4217
@fatimaissaissouf4217 2 года назад
Allahu akbar Allah jikansa😭😭🤲🤲
@zulfaumuhammad1149
@zulfaumuhammad1149 2 года назад
Allah ya jikan chi da rahama Allah ya jikan musilmi Allah ya samu dace 😭😭😭
@ashirunuhu5579
@ashirunuhu5579 2 года назад
Allah yajikanshi darahama Yasa aljannache makoma
@salehahmet632
@salehahmet632 2 года назад
Allahu akbar munyi babban rashi ,😭 ya Allah kagafar ta masa kahadisi da masoyinsa Manzon Allah s.a.w munayin taziya muna bada hakuri akan wannan rashin damukayi
@arimaloummai928
@arimaloummai928 2 года назад
Allah sarki nura Mustafa waye Allah ya jikankaka
@ashiruyahaya917
@ashiruyahaya917 2 года назад
Allah ya jiqansa da rahama ya gafartamasa yasa Aljannache makomarsa
@user-cb1cz5cc5h
@user-cb1cz5cc5h 2 года назад
Gaskiya munji dadin bayanin ku...zaku iya Dora ACC game niyyar taimakawa wnn marayun SDK bata yawa bata kadan
Далее
KISHIYATA SEASON 6 EPISODE 9
54:33
Просмотров 51 тыс.
Secret Experiment Toothpaste Pt.4 😱 #shorts
00:35
DAGA BAKIN SU- SANI DANJA
8:13
Просмотров 15 тыс.
wakar zanga zanga na mawakan murya daya
5:42
Просмотров 7 тыс.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 777 тыс.
19 июля 2024 г.
0:20
Просмотров 9 млн
ийу 😅
0:14
Просмотров 9 млн
Лимон жиросжигающий
0:21
Просмотров 1,9 млн