Тёмный

Takaddamar Dr Isa Pantami da Lauya Bulama Bukarti Kan Shugaba Buhari 

Hali Dubu Hausa Movies Tv
Подписаться 453 тыс.
Просмотров 91 тыс.
50% 1

Hausa films Hausa trailer Hausa comedy Hausa songs Hausa movies Hausa music labaran hausa Damben Gargajiya Hausa culture hausa News Hausa History
Kindly follow this link to subscribe: goo.gl/p4wohh
kindly Check Out This playlist: goo.gl/jdggrR
Kindly like our Facebook Page:goo.gl/iFZP5R
Kindly follow us on Twiiter: / hali_dubu
Kindly Visit Our Website: halidubu.com
Visit Us On Vimeo: goo.gl/ydbozr
--
#HaliDubu #HausaMovies #HausaSongs #HausaFilms #HausaComedy #HausaMusic #HausaMusic2018 #Hausa #Arewa #AREWA24 #MentaMusic

Опубликовано:

 

29 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 163   
@ehigiefriday688
@ehigiefriday688 5 лет назад
Misleading title. Ne banga abin cece kuce a nan ba, kowa yana da rawar da zai taka a matsayin sa. Malami ko lauya kowa Yana da nauyin da zai iya saukewa. In Sheick Pantami yace aje a kar6i PVC meye aibu a ciki? Idan malamai sunce a za6i mutane na gari masu tsoron Allah da kishin al'umma meye aibu a ciki? Ai babu wanda yasan gaibu Sai Allah. Idan Muna wa mutum kyakkyawar zato amma ya kasa kai da gaci ba laifin malamai bane, sai muyi anfani da kuri'ar mu mu canza su.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Год назад
??????
@muhammadrabiutanimu5895
@muhammadrabiutanimu5895 6 лет назад
ALLAH YA KAREKA MALAM
@aliyuadam6587
@aliyuadam6587 5 лет назад
Malam Allah ya dagaka amma kayi hakuri da yan Hassada domin zakaga coment na mahassada.
@nurasalisusulaimansulaiman8902
@nurasalisusulaimansulaiman8902 4 года назад
Gaskiyane babban lauya Allah ya kara basira
@salisumuhammad2459
@salisumuhammad2459 4 года назад
wannan danjarida Azzalumine bakayiwa malamai adalciba wallahi akwai malamai dayawa Sunyi magana sosai. kamar irunsu gero argungu shiek abdullah gadon qaya sheik dakoro shiek dahiru usman bauchi....... muna tare da malamai ko zakamutu.
@imranadamtv2979
@imranadamtv2979 5 лет назад
maganarku Tasha banban Saiyace aiyi katin zabe Dan azabi mutumin kirki. Kaikuma kace kunyi zabe ba'a muku da kyau kaga maganar ba daya bace
@garbatofaismaila7207
@garbatofaismaila7207 5 лет назад
Gaskiyane lauya bulama kafadi mahiman batutuwa dasuka ratsa zuciya sune kamarhaka 1: Rufe iyakoki 2: ilimi 3: karafarashin manfetur $: security
@ahmadhusseyn850
@ahmadhusseyn850 5 лет назад
Lawyer BULAMA Allah yayi maka Albarka ya saka maka da Gidan Aljannah, ba kowani mutum Dan Arewa Mai Daraja kamar ka bane zai oya fadin Gaskiya Haka
@harunausman2911
@harunausman2911 5 лет назад
Wlh bulama gaskiya ya fada
@mahamatabakar1249
@mahamatabakar1249 5 лет назад
Da alama Lauya bulama baya sauraren wa'azin malaman sosai, kuma duk wanna ba hujja bace na kin karbar takaddar zabe ba.
@worldnews787
@worldnews787 5 лет назад
Idan talaka bai pahimci saqon nan ba har abada Nigeria baza ta cigaba Allah yasa mu dace
@ammaradam7606
@ammaradam7606 5 лет назад
Bulama,Allah y saka d alkhairy,y yawaita mana irinka.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Год назад
* يمكننا أن نتفق جميعًا على أن هذه الأمور يجب أن يتولاها العلماء. لكن لدي سؤال جاد .. ماذا لو كنا نعيش في عالم يُسجن فيه علماء بارزون لمجرد تحدثهم الحق ونصح الحكام؟ لماذا لا تعترفون بهذه المشكلة الحالية؟ ** لقد مرت ثلاث سنوات على وفاة الشيخ فهد القاضي في السجن السعودي بسبب الإهمال الطبي من قبل السلطات. * اعتقل الشيخ القاضي في عام 2016 بسبب خطاب نصيحة خاص أرسله إلى الديوان الملكي السعودي ، وصف فيه الانتهاكات التي ارتكبتها وزارة التربية والتعليم. وعرف بعمله مع هيئة الأمر بالمعروف والنهي عن المنكر. * أرسل إلى السجن لأنه نصح الوالي على انفراد! ماذا سيقول المداخلة بعد ذلك؟ انصحوا الحكام في قلوبكم وأحلامكم.
@rabekaneabdulbassit8322
@rabekaneabdulbassit8322 5 лет назад
Wallahi bulama yanada gaskia yakamata muji tsoron allah soyayya wani dan siyasa ba soyayyar annabi bace ni ba atiku nikeso ba ama wallahi gaskia yafada
@muhammadgarussiniri5757
@muhammadgarussiniri5757 3 года назад
Aslm barissa Yapadi gaskiy Malama goomnat Kujizoron alla
@aliyusalismaska427
@aliyusalismaska427 5 лет назад
Bulama fa ya Fadi Gaskiya
@اللهالله-ظ5ش
@اللهالله-ظ5ش 4 года назад
Wallahi malamin kwarai baya demakwaracy karyanku yakare shekau shekau kakau kakau kakau
@abal-ashrafaffan3503
@abal-ashrafaffan3503 5 лет назад
Maganar mal.pantami gaskiyane ..shima mal.bulama gaskiya yafada..Nide duk ina tare daku ..Allah yasaka muku da Alkhairi
@barirashuaibu1873
@barirashuaibu1873 5 лет назад
Pharm Life Ameen
@hassanisagaladima1921
@hassanisagaladima1921 5 лет назад
Kowa ya isar da tsakon sa, Allah ya sakawa duk wadda yayi dun Allah, ba dun son ransa ba.
@aliyuadam6587
@aliyuadam6587 5 лет назад
Kaifa Bulama nan ra ayinka kake fada to wama yayi maganar gwamnati maganarka batada alakadata Dr isa Ali.
@umarabdu7948
@umarabdu7948 5 лет назад
Aliyu Adam duba abinda na rubuta.
@faridaalimadinah1689
@faridaalimadinah1689 5 лет назад
Toh kai bulama ko inka lura malam bai abbace sunan shugaba balle kaca yace azabi wane kuwa nada zabinsa a najeriya saboda haka kowa ya zabi abin dayake so dakake fadin ana ta riginginmu azamfara dasairanso toh kai da akai shekara takwasa ana boko haram wace shawara katabo bawa gwamnati wacanloka ca amatsayinka na anakashe yan uwanka musulmai a barno wacce gudun mawa kabayar
@mujtabahibraheem3993
@mujtabahibraheem3993 5 лет назад
Ku dunga adalci lissafo abubuwa yake Wanda baaiwa talaka ba kuma ko zaka iya Kare Abu daya eh San nan kuma su fantami wajibi su kira tunda har sun fito sunce ayi katin zabe
@sanigarba8349
@sanigarba8349 5 лет назад
Lauya kiyi gaskiya Allah yataimakeka
@Sadiyamk
@Sadiyamk Месяц назад
Wannan yayi ikirari ya da bawa cikin sa wuka, kaji masu, ci da addini
@Baban-Laila
@Baban-Laila 5 лет назад
To bulama, kadena futowa idan sun fada tunda basu ce a rage kudin shinkafa ba. Dama dole kowa sai ya yi magana, ai sanda aka ce a fito 2015 ba kowane ya fada ba wasu ne, yanzuma kuma haka, haka jan hankalin gov waau su yi wasu suyi shiru. Idan baa fito ba ta yaya zaa canza wahalar da ake ciki. Masu ilimi suna mgn kmar yan tasha.
@naifonkanostate.7064
@naifonkanostate.7064 5 лет назад
gaskiya ne kowa yayi jawabinsa dai-dai fahimta, amman kugane cewa ba Topic akabada don ayi maganaba kowa yayi ne akaran kansa sukuma gidan jaridar hali dubu hausa movies tv suka don gyaran miyar su. amma idan zaa hadasu kowa zai fitar da point masu karfi mai sauraro kuma sai yayi shari'a
@gaddafisanrach3
@gaddafisanrach3 5 лет назад
hakikaningaskiya hakazancanka yake barista bulama wankam abinduba wane mukam alakullihalin muniyiwa shuwa gan-banninmu addu,a akan allaah yasa suxama masuyimana adalci sukuma bamutsaro allah ya tsaremu
@abdulkadirsalisuidris6582
@abdulkadirsalisuidris6582 5 лет назад
Gaskeyane bulama bukarti
@imrandanpullo2493
@imrandanpullo2493 5 лет назад
Mgnr gsky ina tare dakai bulama. Mafi yawa malamai suna tausayin talaka ne, kafin gwamnati ta jawo su jikinta. Da zarar sunfara jin dadin duniya, manyan gidaje, manyan motoci, shikenan saisu manta da halin da talaka yake ciki
@sanimukhtar7145
@sanimukhtar7145 5 лет назад
Lauya kayi gaskiya, Allah yasaka da Alkhairi. Allah yatsareka dg dukkan sharri da makirci.
@imamimam-ww3pq
@imamimam-ww3pq 5 лет назад
Matsayinka na lauya kana nufin kada muje mukarbi katin zabe kenan.to idanma wani yasaka kagaya mashi mudai sai mun karba kuma saimun zabi ra'ayinmu.
@arangamatvhausa5884
@arangamatvhausa5884 5 лет назад
naija naija ..wannan gaskiyane.malamai.wa.azin.da.suke.so.suyi.chi.zasuyi..Kai.miyasa.bakayiba.tunda.susunkiyi.toh.bazakasa.murena.malamai.ba.kaima.kCanada.incin.da.zakayinaka.waazi.iDan.Allah.rufama.mutum.asiri baka.isa.katona.ba
@khadijahahmad2210
@khadijahahmad2210 5 лет назад
Mudai insha Allahu zamuje mutsaya tsayin daka akan mu karbi katin zabe Shek fantami Allah ya kara Basira Allah kuma yatsare ka
@mubarakhassantv3528
@mubarakhassantv3528 3 года назад
Bulama ina bayanka wlh
@bayarodoma3261
@bayarodoma3261 2 года назад
ALLAH YA TAIMAKI BULAMA
@jibrilmuhammad5960
@jibrilmuhammad5960 5 лет назад
ANYI GABAS KAYI YAMMA, SUNA KAKE NEMA KUMA... KUMA KAI A BAKA NIGERIA AMMA KANA KARYAN MUNYI KAZA MUNYI KAZA
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Год назад
Muslim Muslim tickets
@ismaelomar2856
@ismaelomar2856 3 года назад
FATAN ALHIR
@idrismuhammadbakori1761
@idrismuhammadbakori1761 4 года назад
Bulama Good
@ibrahimalhisaysf1752
@ibrahimalhisaysf1752 3 года назад
Yes bulama
@mohammedumar8872
@mohammedumar8872 4 года назад
Bulama Bukar, munsani karya kake kai fa gwanda na en siyasan. Sabo da Kwankwasiya ce tasaka wannan maganan.
@freshkash1freshkash522
@freshkash1freshkash522 2 года назад
Kaji mashirmaci ku bakuda kishi wallahi
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Год назад
Hmmm
@hafizibrahim8874
@hafizibrahim8874 5 лет назад
Bulama Allah ya saka da Mafificin Alkairi
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 4 года назад
Rabiatu katsina Gaskiya ne Lauya bulama ALLAH kajago rancemu ALLAH shine gatam mu da manzo sa mugode
@auwalauta1999
@auwalauta1999 5 лет назад
Bulama bukardi indai akan maganar isa Ali pantami kai radi to bakafahinci maganarsa ba
@abubakarabudulahi5676
@abubakarabudulahi5676 5 лет назад
Allah ya kare mana malam, muna tare da mallam
@ibrahimlawanrogo1103
@ibrahimlawanrogo1103 5 лет назад
Koda shike wannan tsohon video ne, amma a gani na title din bai dace ba. Ban ga abin da ya hada maganar lauya Bulama da ta Dr. Isa Ali pantami ba. Kuma babu in da aka yi maganar President Buhari ba, ko kadan. Don Allah ku daina rudar mutane d irin wadannan Wrong titles.
@auwalrabiuabdallahmadobi5995
@auwalrabiuabdallahmadobi5995 5 лет назад
Ibrahim Lawan Rogo Masha'Allah
@auwalrabiuabdallahmadobi5995
@auwalrabiuabdallahmadobi5995 5 лет назад
Gaskiya ne duk maganar da bayin Allah nan sukayi said dai maganar Bar. Abdo Bolsma tafi
@fahadaliyuchafe3538
@fahadaliyuchafe3538 5 лет назад
Kai jahili Kada ka alaqanta Maganar mallam da shugaba domin mallam bai che gawanda za'a zaba ba,kuma Inda kana sauraren mallam da bazakache hakaba domin yakan yi wa'azi wa shuwagabanni.
@fahadaliyuchafe3538
@fahadaliyuchafe3538 5 лет назад
Mallam yache muzabi Wanda muka ga nagari ne,
@hassanarayyanu9127
@hassanarayyanu9127 5 лет назад
Kudaiji tson Allah mususon qure malamai
@mamanelamine2847
@mamanelamine2847 5 лет назад
Karya bulama ke kage ka sawrari tarbbiya da malamina sheikh pantami yeyi. Yayi magana Akan rikithin plaux
@bellosuleumar2490
@bellosuleumar2490 5 лет назад
Mamane Lamine kafishi bibiyar fantaminne?
@sheikhabubakarkyarimuhammad
@sheikhabubakarkyarimuhammad 5 лет назад
من أراد أن ينصح لذي سلطان فلا يبديه علانية .......... هداك الله
@ahmedmahmud7311
@ahmedmahmud7311 5 лет назад
kai kuma wane Video ka yada don jajirtar da wayanda suka jarabtu? ko lokocin baka duniyarne?
@aminumabo6253
@aminumabo6253 5 лет назад
Allah ya sa mu da ce.
@realdanhausa9655
@realdanhausa9655 5 лет назад
Kaikaji stabar gaakiya gurin wannan lauya wanne kira malamai sukaiwa buhari lokacin nan da Mike ciki inbanda shek dashiru usman bauci dashek ahamed gumi suwaye suka kara magana Lallai malamai kasarmu sunkoma karnukan siyasa
@abubakarabdulmumini2366
@abubakarabdulmumini2366 5 лет назад
Mtssssww Wannan ai irrational magane ce wllh, Wai kuma barrister ne ko?
@imranadamtv2979
@imranadamtv2979 5 лет назад
Allah ubbangiji yazaba mana mafi Al'hairi
@abbatidantata5589
@abbatidantata5589 5 лет назад
Yin zabe yazama dole a Nigeria da Kiri'armu zamu canza duk shugaban DA bayyi mana adalciba
@najahmuhadi8570
@najahmuhadi8570 5 лет назад
Wlhi gaskiya ya fada ,ita gaskiya daya ce kuma d'aci gare ta wlhi,gaskiya ne wannan allah kanu na mana gaskiya gaskiya ce kaba mu ikon aiki da ita ka nuna mana karya karya ce kaba mu ikon kauce mata allah yasa ka ma barrister da alkhairi
@umarabdu7948
@umarabdu7948 5 лет назад
Salaam. Takaddama da mai gabatarwa yayi akan pantami da lauya, basu zauna wuri daya ba. Sa'annan Dr. Bai san Esq. Yana wannan taqaddamar ba. Kamar yadda ka fada a maganar ka kana turai ne. Shawara a nan shine ka rinka yin naka kokarin ba sai wani yayi nasa kokarin ba ka fito kana nuna cewa kai lauya ne, wanda dama laifin wani lauya yake nema don ya gina nasa maganganun.
@jibrilmuhammad5960
@jibrilmuhammad5960 5 лет назад
MALLAM YAYI MAGANA TA ILIMI YAFADI ABINDA MANYAN MALAMAI SUKA FADI KAZO KANA SHIRME, KAFITO A MUTUM, HASSADA KAKEYI KO SUNNA CE BAKASO KO KUMA ADAWA KAKEYI MARA MA'ANA, BAMUCE BUHARI BAYA KUSKURE BA AMMA DEDEN SHI SUNFI KURAKUREN SHI
@bababarrister2438
@bababarrister2438 5 лет назад
Bulama kafadi gaskiya Duk wanda yace maa a,a toh dabbane shi Domin ai akwai abubuwan da sukafi karbar katin zabe mashin manci Kare rayiwar talaka domin kuwa tako ina kashehi ake
@salisusanke1469
@salisusanke1469 5 лет назад
Duk suna kan layi maganar farashin duk da haka talakan nigera yafi kowa shan mai a arha kuje sauran kasashe ku gani
@misbahusalesaeed2411
@misbahusalesaeed2411 5 лет назад
misjidda
@Balarabe111
@Balarabe111 5 лет назад
INA SO BULAMA YA GAYA MANA CHI GABAN DA BUHARI YA SAMAR A NIGERIA TUKUNNA KAGA SAI A YI COMPARING MU GA WANNE YAFI
@muhmmuslimisa257
@muhmmuslimisa257 5 лет назад
SLM gsk masu cewa akarbe kati SBD axabe sheawa gabanni nagari haka yaki amma idan suka fara jagorance ai xako iya gani dabiunsu nagarine ko sabini haka idankuwa xaku iya gani haka to mgnr da lauya yakiye abar dubawace sbd wadanda akiwa xaton nagarta susabi kuma bakuce sugiraba miyasa xakuyi shiro to baxa ace sugiraba ko yayi kina sidai aita tafiya haka lkc yayi kusaki cewa afito axabe nagari kuma
@umarmainalawanti7410
@umarmainalawanti7410 5 лет назад
To idan ba'ayi zabenba tayaya za'ayi maganin abun. Kuma gaskiya Bulama ra'ayinkane kawai wannan. Mu munsan jikin dan adam don gaskiya Allah yayishi in yayi yasani inbeyibama yasani
@arangamatvhausa5884
@arangamatvhausa5884 5 лет назад
malan anan dai baiyi layfiba chidai yayi kira azabi chugaba nagari kuma malamai suna wa azi kan.haka sai dai inkai bakada lokacin saurarane koda hike yanzu wasu sunhi son malamai suyi kuskure ai
@gazaliabubakar3494
@gazaliabubakar3494 5 лет назад
Jazakallh khairan bulama
@hananmufeeda4844
@hananmufeeda4844 5 лет назад
Kai mai hada videon mutane, kaji tsoron Allah ka tuba, ka dena. Sannan wannan taken (thumbnail) na cewa takaddamma tsakanin wane da wane, ba gaskiya bane karya kakeyi, kawai kaine ka kirkiro shi. Hasali ma fuskancin maganganunsu daban daban ne.
@idriskurabaita4127
@idriskurabaita4127 5 лет назад
Fatee KB 07034430413callme
@aliyuadam6587
@aliyuadam6587 5 лет назад
Allah sarki duniya kenan wai malamin addini akewa wannan
@abunura8699
@abunura8699 5 лет назад
Aliyu Adam wane ne Malam din
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 5 лет назад
Bulama maganarka tayi. Akwai munafurci a abinda wasu malamay da sarakay suke
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 5 лет назад
Bulama maganarka tayi. Akwai munafurci a abinda wasu malamay da sarakay suke
@assadasmshehu1400
@assadasmshehu1400 6 лет назад
Sunna 4 life
@tidjani.ouvrier
@tidjani.ouvrier 4 года назад
Islam 4 life
@basheerusman2213
@basheerusman2213 5 лет назад
Gaskiya Bulama bakayiwa sheikh isa Aliyu pantami adalciba , Malam nadagacikin WA'yan suke nuna damuwa akan abubuwan dake faruwa a najeriya wllh har kuka naga yayi da hawayensa yana Kira ga gwamnati da ta taimaka wa rayuwar alumma musulmi a kasarnan
@jabsson
@jabsson 5 лет назад
Lokacin bai dane karagan mulki ba ne
@ibrahimbulama5821
@ibrahimbulama5821 5 лет назад
Allah yesaka da alkhairi Malam Bulama mungode.
@hamisumusatv5681
@hamisumusatv5681 5 лет назад
Wannan mahaukacine
@kamilabdallah2062
@kamilabdallah2062 5 лет назад
Lamba daya ma kuwa
@حواءنواف
@حواءنواف 5 лет назад
😢😢💔💔
@hajiahafsat1511
@hajiahafsat1511 5 лет назад
Hnmmmm duniya kenan kaime hadawa Allah ya shiryeka kawai amm shi aibashida laifi domin cewa yayi kufita kuzabi Wanda kukegani xeyimuku adalci to meye laifinshi
@yousufmurtala4378
@yousufmurtala4378 5 лет назад
Amama yana cikin govement mara san san gaskiya
@maimunamuhammad9766
@maimunamuhammad9766 5 лет назад
Bulaman ga baisan miye gaskiya ba, to shikenan kar ayi zabe wagga magana taka bulama sonrai ne kawai kai kazo kayi takara mugani abinda zakayi,
@ishaqrabiulawan3754
@ishaqrabiulawan3754 6 лет назад
Allah ya saka da alkhairi bulama bisa wannan tunatar wa,duk abinda kafada y faru tabbas
@sharifkindiyasi
@sharifkindiyasi 5 лет назад
da wani Dan darika ne yayi magana sai ace ba nassi
@usamasulaiman5201
@usamasulaiman5201 5 лет назад
Ai babu cin karo tsakanin magan ganun guda 2 Ko wacce tana zaune a mahallinta ne
@kamilabdallah2062
@kamilabdallah2062 5 лет назад
Maganar ta sha banban kuma wannan rashin kunya ce ga malamai
@rabiatimamikara1345
@rabiatimamikara1345 5 лет назад
Allah SWT yayawaitamana irinka masu tsage gaskia da tsantsan basira Allah SWT yabiya
@abdulsalamyunus1814
@abdulsalamyunus1814 5 лет назад
Allah yasa mudace
@alyasaaanas2926
@alyasaaanas2926 5 лет назад
To menene abun taqaddama an an kasan abubuwan da kake hadawa
@saesabouaescamoter1204
@saesabouaescamoter1204 5 лет назад
Allahou akbar Nazamne bai ga gari ba .
@akhaliru1
@akhaliru1 5 лет назад
What is the relation? Cheap popularity
@bellomande6487
@bellomande6487 5 лет назад
Allah sarki bulama boko haram duktafi wannan yannan
@nasiruumar3242
@nasiruumar3242 5 лет назад
munagodiya bulama Allah yatemakeka
@معاذمحمدفرج-ل7ك
@معاذمحمدفرج-ل7ك 5 лет назад
Bulama kafadi gaskiya👍
@ibrahimmuhammadmustapha6513
@ibrahimmuhammadmustapha6513 5 лет назад
Agaskiya dukan abin da masu magana, gaskiya suke fada,tsakanin mai mulki fa wanda ake mulka.
@yahuzadanmalam4580
@yahuzadanmalam4580 4 года назад
Bukarti kawai
@masudibrahim1556
@masudibrahim1556 5 лет назад
Idan wajibi be zabe to menene matsayin my da bamua zabe malam
@muhammadmuhammad6909
@muhammadmuhammad6909 5 лет назад
bulama baka da tunani
@ibrahimusman4960
@ibrahimusman4960 5 лет назад
Allah yazaba mana shugaba nagari
@abdullahhaddad9329
@abdullahhaddad9329 5 лет назад
Kaidai mai hada wannan sako allah yashiryeka wai takardama to menene hadin magarnan da takardama dama kai kasaba hada labaran karya nasanka batun yau ba baka hada lbr gsky sai son zuciya kuma shi lauya dayake mgn kaji yakama sunan wani yace dashi yake malamai da sarakuna yace duka bawai mutum daya yaware yace dashi yake sai kai dan wata bukatarka kanka kahada wani shirmenka wai takardama......
@mahamatabakar1249
@mahamatabakar1249 5 лет назад
Na gode abdullah fada masa gaskiya ya ji.
@ibrahimabdullahi3892
@ibrahimabdullahi3892 5 лет назад
Dan PDP munjiya
@sehibasani7586
@sehibasani7586 5 лет назад
Abdullahi Haddad wannan hakane bai kamata ba gaskiya
@yahayahalilu5804
@yahayahalilu5804 5 лет назад
akwai baban makaryacima irinka lauyaa tababbe munafiki
@sanusihammari9609
@sanusihammari9609 5 лет назад
Shi bulama meyakaishi London baizamana yayi aiki anajeriya
@ishaqyusuf3216
@ishaqyusuf3216 5 лет назад
Don Allah asamomani number bulama
@sadiqbashirmahmud1752
@sadiqbashirmahmud1752 5 лет назад
Malam. Muna gidiya Allah ya saka da alkhairi. Bulama da Wanda ya hada wannan video din kuma har yanzu akwai cutar jahilci a tare da Ku, a koma a sake tunani
@umarabdu7948
@umarabdu7948 5 лет назад
Sadiq Bashir Mahmud salaam. Duba abinda na rubuta.
@nuraddeenibrahim7551
@nuraddeenibrahim7551 5 лет назад
Sadiq Bashir Mahmud wannan gaskiyane
@alhajiayuba9492
@alhajiayuba9492 5 лет назад
tomunji munsan manufarkowa
@aliyuadam6587
@aliyuadam6587 5 лет назад
Kwama cala kenan kaji miya hada duk wannan bakajin wa azinda suke akai shiyasa wawa kawai.
@MaMa-ur1de
@MaMa-ur1de 5 лет назад
To bulama kai ma ka fito mana takara mana mu ga gudun ruwanka.ba wai kazo kana wasu maganganu ba mugni a kasa shine magana
@nasirkanawy5638
@nasirkanawy5638 5 лет назад
Hhh malam isa fantami ayoyi yaja da maganganun manyan malamai, shi kuma hankali yake amfani dashi wanda wani abun daidai ne amma kuskure yafi yawa
@ismailidrisabdullah6810
@ismailidrisabdullah6810 5 лет назад
Duk maganar malam babu aya ku daya. Sannan abunda malam ya fada hakane, amma fa dole sai sun samar da abunda shi lauyan ya fada sannan maganar malam zata zama mai amfani ga talaka.
@nasirkanawy5638
@nasirkanawy5638 5 лет назад
@@ismailidrisabdullah6810 anya kuwa ka kalli video din nan ayar suratu hudu da ma'ida kuma shi Qur'an baya bukatar bayanin lauya bayanin malamai yake bukata
@ismailidrisabdullah6810
@ismailidrisabdullah6810 5 лет назад
Na Gani amma ni abunda naji kawai shine Magana akan fatawar sheikh Ibn uthaimin. Sannnan ni bance malam ba dai dai ya fada ba, Aa maganganun duka suna kan hanya domin babu yadda wani zai zu yace kayi abu zai taimake ka, amma da zaran kayi sai a kasamu matsala kai kuma ka kyale shi cikin wahala maimakon ka taimake shi sai daga bayan ka kara zuwa kace zaka kara bashi shawara akan ya sake yin abun nan!
@nasirkanawy5638
@nasirkanawy5638 5 лет назад
@@ismailidrisabdullah6810 imani da Allah kansa tabbata yake ayi ba a fara a daina ba, abun nufi dai mu yanzu yanzu muke so muga abu ya chanza ko ya fara afkuwa wanda rayuwa ba haka bace
@MisbahulkhairSAhmad
@MisbahulkhairSAhmad 5 лет назад
Bulama Allah swa yayi ma tukuici da mafificin alkhairi
@umarmuhammadtukur9716
@umarmuhammadtukur9716 5 лет назад
Lauya Bulama Allah saka maka da alkhairi. Kana fadakar da mutane da tsantsan fadin gaskiyar da kakeyi. Allah kara kareka Yayi ma jagora ga al'amurranja.
@magamiyayamagami2384
@magamiyayamagami2384 5 лет назад
Wannan ba hujja bace ta cewa baza'ayi zabe ba,
@jamelahrabiu7609
@jamelahrabiu7609 5 лет назад
Haba bulama duk abin da kafada ba buhari yakawoba Allah yakadara Kuma duk abin Allah yasara wabayisa mae kyau ne
@aliyuismail1930
@aliyuismail1930 5 лет назад
Bakaga, hakan yajawa malaman Sunnah zagi ba agurin wannan Dan iskan mutumin, kuma bakwa ganin laifinsa Sai laifinsu,
@ahmadbukarali5814
@ahmadbukarali5814 5 лет назад
Gaskiya ne luya. Munji dadin maganan, Allah ya saka
@tijjaniimam238
@tijjaniimam238 5 лет назад
Ustazu tunda ka ji zaqin mulki ai a hankali.
@faizzzvlog9556
@faizzzvlog9556 5 лет назад
Mainten your self bro Because Al'ulama warasatul anbiya'a
@kamilabdallah2062
@kamilabdallah2062 5 лет назад
Kasan irin wanda zaka ringa yiwa rashin mutunci amman kakiyayi taba malamai
@mansurtijjani3544
@mansurtijjani3544 5 лет назад
Salam Bulama Allah Ya Baka Mulkin Nigeria Yasa Albarka a Rayuwarka Amen
@gazaliabubakar3494
@gazaliabubakar3494 5 лет назад
Pantami ynxu wallh bmuda lokacinka
@correctguy7080
@correctguy7080 5 лет назад
Kadinga iya bakinka akan malamai magada annabawa.
@youssoufayoussoufa6867
@youssoufayoussoufa6867 5 лет назад
Sheikh pantami bai kira sunan kowa bâ amma wallahi yã fadi gaskiya . kowa yazãbi ãdali
@moona1246
@moona1246 6 лет назад
Wlh bulama kafadin gaskiya Allah yakarika
@alassanalhnamadi8490
@alassanalhnamadi8490 5 лет назад
to Allah ya bamu shugaba nagari
Далее
Tattaunawar Shugaba Buhari Kan Ziyararsa A Amurka
11:09
Ku San Malamanku tare da Farfesa Isa Ali Pantami
9:37
Это нужно попробовать
00:42
Просмотров 437 тыс.
Qalpoq - Amakivachcha (hajviy ko'rsatuv)
41:44
Просмотров 400 тыс.
Tarihin Barrister Abba Hikima Fagge lauyan al'umma
8:27
Yadda muka yi da Magu a London
15:39
Просмотров 25 тыс.
GARWASHI SEASON 1, EPISODE 8 ORIGINAL.
1:14:10
Просмотров 37 тыс.
Yanzu Kwankwaso Yayi Saban Bayani Akan Zabe
6:24
Просмотров 76 тыс.
Nasiha Daga Lauya Dan Fafutika Bulama Bukarti
47:36
Просмотров 2 тыс.
MAGANIN YAWAN MANTUWA DA KARA KARFIN KARATU DA HADDA
14:22
Это нужно попробовать
00:42
Просмотров 437 тыс.