لاحول ولا قوة الا بالله ٠ الحمدلله الذي عافانا مما ابتلاهم به وفضلنا على كثيرا من خلقه تفضيله. Allah mungode maka Allah ya karemu Allah ya shiryemu baki daya , Allah katabbatarmu Akan sunnah.. malam Bello yabo Allah ya saka da Alkhairi Ameen
Allah yaska da alkhairi malam ya kara nisan kwana mai albarka ita gaskiya dayace, ka saki shehu ka kama manzon allah SUNNAH SAK BIDI'A SAM. allah ka kara nuna mana gaskiya kabamu ikon binta.
يوم تقلب وجوههم في النار يقولون يا ليتنا أطعنا الله وأطعنا الرسولا * وقالوا ربنا إنا أطعنا ساداتنا وكبراءنا فأضلونا السبيلا * ربنا اتهم ضعفين من العذاب والعنهم لعنا كبيرا
Allah yakarawa annabi dardjar amma dans Allah in ana tambaya Akan tidjani OK tidjaniya dans dardjar annabi azan tambayar massu illimi Dan charin izzzala hadari ne da chi
wanda ya bugo wayar nan maiyuwa ha dawa ne akayi . kuyi izzalarku , masu darika suyi tasu , miye naku a ciki ? wannan sukar ra'ayi ne . gaskiya ba ma so . don Allah a bari . Allah ya ganar damu .