Masha Allah Dama mazinaci ai baya aure sai yar uwarsa toh da shi da safeena duk jirgi daya ya kwasosu, hmmm noor batason wa kareem yake so ba sannan itamafa tana sonshi amma bata gane ba muna Godiya Aunty
Ma Sha Allah Aunty Zee that's just the truth. 😂😂 Abdul and Safina, birds of the same feather fly together. I can't wait to see Noors face when she finds out she's the one. Allahsarki, Rayuwa kenan. Thank you very much Aunty Zee 💕.
Dan Allah kada a bar wani ya shiga dan da Kareem ta dace wlh 😂tun danaji noor da Kareem yau sukayi wlh sun faran tamin raii sosaii ina kuma da sun aure junan su😂💃
Idan har abdul shine mijin safna to anyi march Ashe da auranta take yawon Kareem nifa idan naji sunan Karem saina tuna wani mai suna Kareem a Zaria gyallesu yanada shagon daukan photography kafin a karasa f c e Allah sarki rayuwa jiya ba yauba😢
Oh🤔 ikon Allah, Kai kuma can kayi? To dama hakane ai, wasu abubuwan suna kawo maka memories da dama, Amma dai wannan ba mai daukar hoton bane, likita ne kuma yana tuwo tuwo 😆🤣
Yau abokiyar hira tana reply a comment niko ina jin littafi tasutsayi ya afkamin yarinya ta ta dade tana mura to bayan ta gama shan magani sai aka siyo mata man tafarnuwa ina shafa mata to yau aka samu matsala na shaka mata da yawa yarinya ta kakkafe wlh ta kusa mutuwa Allah yayi da ranta agaba amma tacinywiya kafin numfashjn ta ya dawo amma yanxu Alhmdllh dan baccia take tundaxu amma mi kaina naji jiki walh nasha kuka dan Allah kutayani da addua Allah ya yaye mata murar nan ngd