Allah ya sa mugane alfarmar girman ƙadarin Annabi Muhammadu Rasulullah SAW Maulaya Shehu UBALE ADAKAWA Ni ina sonku Wallahi Wallahi Wallahi ina muku fatan alheri
Meye naasa pic din mlm maqari kudena hada fitina fa shi mlm ubale da mlm maqari duk ubansu daya yan tijjaniyya ne shi mlm maqari baice ayi zina rashin fahintar mutane ce kaway masu da66aga qarya Allah ya shiryeku
eh hakane nima bana saka bane dan wani abu inaso mutanan da basu fahimce mlm baqari ba suje suji yadda abin yk watakila su fahimta shine dalilin hada hotonsu
hakane nima bana saka dan wani abu ba nasa kane dan mutane suje suji yadda abin yake amma bawai dan ai batashi ba kuma idan kasaurara zakaji babu inda aka alaqanta abin dashi kawai dai tambaya ce akayi shi kuma shehi yaqara wayar dakai kmr dai yadda shima ya fada ina fatan kuma zaka fahimce ni