1.Hukuncin yin tofi a dan yatsa a shafa a ido yayin kiran sallah 2.Hukuncin daga dan yatsa yayin huduba 3.Inaso na zama malami ga ilimi ga kudi ga manyan motoci.
Dan hasken musulunci da soyayyar ku da fiyyayan halittu Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama kubani lambar malam wlh ina bukatar karin haske akan wani al'amari danike fama dashi tsawon shekaru goma sha biyu