Тёмный

Tarihin Shehu Tijjani R.D Epsd (08) karshe 

Khadimul Faidati-ttijjaniyyat TV
Подписаться 2,9 тыс.
Просмотров 2,7 тыс.
50% 1

Maulidin Maulanmu kudubul maktum Abul-abbas Shaikh Ahmad Tijjani zul kirbi wattadani R.D, na shekara ta 1442hr/2020mld,wanda Maulanmu Khadimul Faida Shaikh Alhaj Ibrahim Mansur Imam Kaduna Nigeria ya fara Gabatarwa.wannan Maulidi ya samu kyakkyawon tsari ba kamar yadda aka saba gudanarwaba,domin kuwa zai ruka zuwamuku ne acikin kwanakin Wannan wata me Albarka na Safar,ta hanyar kawo mukushi Kashi kashi (Episode Episode)tun daga na farko har zuwa yadda ya sauwwaka,a yayin da tasharnan taku me Albarka Khadimul Faidatu ttijjaniyya TV,ta shirya domin kawo muku Wannan Maulidi me cike da Asrarai rabba niyai.kuyi Subscribe,tare like/Share domin bada gummawarka acikin Wannan gagaromin aikin yada Darikar ttijjaniyya da kuma Faida Ibrahimiyya.mun gode.

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 4   
@drameraahmada6482
@drameraahmada6482 3 года назад
Al Madad yaa Sayyidi yaa Abal Abbass Assheickh Sidi Ahmad Tijjani Radiallahu Ta'ala Anhu wa Ardaahu wa anna bihi ameen
@hamisuibrahim3967
@hamisuibrahim3967 Год назад
masha Allah
@boukarmaloum996
@boukarmaloum996 3 года назад
Masha allah
@sheikhurastaer1
@sheikhurastaer1 3 года назад
MAY ALMIGHTY ALLAH BLESS YOU SHEIKHU.
Далее
Tarihin shehu Ahamad tijjani rta kashi na 8
30:01
Просмотров 4,6 тыс.
А вам, слабо?
00:22
Просмотров 48 тыс.
Tarihin Shehu Tijjani by Sheikh Dahiru Bauchi
1:00:02
Просмотров 207 тыс.
Tarihin Shehu Ahmadu Tijjani RTA.
1:16:11
Просмотров 511