Aunty Anani mungode dan Allah kiyi tatsuniya da sunana ni da kannena sunana Hanifa kanne na kuma Husna, Asma' Aisha da Maryam. Muna jin dadin tatsuniyanki Allah ya kara basira ya miki albarka
Dantala da jato u mougougi a on dounia domin akarche zaka zama Wanda adinda zaka chima zegagare ka malam kalipha Allah yakarama farichiki da godiyar Allah saï malam almou kagugi zamba bedakiu Allah yasa mu gane
Masha Allah Aunty Anani Mungodai da tatsuniyan da kikie yi muna Allah ya miki albarka, basira dakuma nisan kwana❤❤❤🎉🎉🎉 mu kasance masu godiya ga Allah da abin da ya ba mu na alheri ko mara kyau