Тёмный

Tatsuniyan Nagoma /African folktale/ Hausa Story / Bedtime story | Anani ce /Labarin Hausa / Anani 

Voice of Anani
Подписаться 28 тыс.
Просмотров 10 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

11 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 76   
@RyderIsk
@RyderIsk 5 дней назад
Dan Allah kiyi tatsuniya da sunana ISSAKA DAN ALLAH
@NafisaZakariyya
@NafisaZakariyya День назад
Sifili Tara sifili biyu daya biyar daya biyu hudu biyar daya
@MubarakNaziru-r2x
@MubarakNaziru-r2x 4 дня назад
Na farko shine kada ka dauki abunda ba naka ba Kuma kakasance Mai juriya. Aduk halin da ka samu kanka Kuma ka kasance Mai fadin gaskiya a Koda yaushe
@hdej9270
@hdej9270 5 дней назад
❤❤❤
@hdej9270
@hdej9270 5 дней назад
❤❤
@hdej9270
@hdej9270 5 дней назад
❤❤❤
@SaidouMHDOfficielHamissou
@SaidouMHDOfficielHamissou 3 дня назад
Masha Allah, Dounia makaranta kinabir geni
@yusufmslamour1398
@yusufmslamour1398 3 дня назад
Masha Allah
@ZalihaInuwa
@ZalihaInuwa 22 часа назад
Dan Allah ki yiwa Yasmeen da Abdulsamad
@WasilaBala-yr6hk
@WasilaBala-yr6hk 4 дня назад
Masha Allah❤❤❤❤❤❤❤❤🎉
@مريمخالد-ك3ر
@مريمخالد-ك3ر 3 дня назад
Karka dau abun da banakaba shine darasi
@MdJfhxuv
@MdJfhxuv 3 дня назад
My sister Jawahir ❤❤❤❤🎉🎉
@FatimaDanmaraya
@FatimaDanmaraya День назад
Dan allah kiyi tatsuniyasunana bilal
@GwaggoBature
@GwaggoBature 4 дня назад
Aslm,Mu daina daukar abun da ba namu ba Amsa daga ummulkhulthum.
@UmmulAbubakar-ht3os
@UmmulAbubakar-ht3os 4 дня назад
❤❤❤
@AISHAMUAZU-w4y
@AISHAMUAZU-w4y 3 дня назад
Darasin da muka dauka shine kada mu dauki abinda ba namu ba sannan kada muyi qarya mu kasance masu fadin gaskiya a ko da yaushe Mungode anty Anani Sifili bakwai Sifili uku daya biyu bakwai daya biyar takwas hudu
@BilkisuSani-z7j
@BilkisuSani-z7j 3 дня назад
Dan Allah aunty anane Aisha da baffa da ifftihal
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk 4 дня назад
Allah sarki ashiru
@KabirIsmail-u1z
@KabirIsmail-u1z 4 дня назад
Nafarkoh kada kadauka abinda banakaba sannan arage saurin fishi shine dede dan allah akiyaye na gode 🙏❤️
@amirahabdullahisaulawa1185
@amirahabdullahisaulawa1185 21 час назад
Ahmad,Aliyu da Waheedah suna dogiya da tatsuniyoyun Aunty Anani Allah yakaro basira da daukaka Amin thumma Amin
@MaryamJibrin-wq3zo
@MaryamJibrin-wq3zo 2 дня назад
Bakwai SATA da yin karya
@sagirsabo4070
@sagirsabo4070 7 часов назад
NA KOYI DARASIN KAR MUTUM YA DAUKI ABIN DA BA NASA BA. KUMA MUTUM YA KASANCE ME FADAR GASKIYA. SIFILI TAKWAS SIFILI SHIDA SIFILI SHIDA BIYU BAKWAI SHIDA BIYU TAKWAS
@WasilaBello-y1c
@WasilaBello-y1c 17 часов назад
❤😂
@MaryamSahalu-o9p
@MaryamSahalu-o9p 4 дня назад
Darasi aciki shine ka kiyayi daukar abinda ba naka ba muddun ba dauka akayi aka baka ba
@MuniraTawfiq-n6g
@MuniraTawfiq-n6g 3 дня назад
Kar ka dauki abinda babakaba.kata fadin kaskiya
@NanaHamudi
@NanaHamudi 4 дня назад
MARWA❤❤
@SadiyaSuleiman-m3p
@SadiyaSuleiman-m3p 4 дня назад
Slm anty anani...suna na asiya unaysah...darasi anan shi ne...mutum kar ya dinga daukan abun da ba'a ba shi ba, kuma in ka san kayi laifi, ka fadi gaskiya don a yafe maka..domin kar ya kai ga halaka kamar yanda ya faru da na goma..dadin abun dai ya dawo kuma abban sa ya yafe masa kuma ya ce zai daina daukan abun da ba nasa ba...❤tnx
@UsmanZayyanu-d2b
@UsmanZayyanu-d2b 4 дня назад
Mukoyi darasi akan karkadau abinda banakaba kaguji San zuciya kadogara da Allah aduk yacca yayika Fatima tace tanajin Dadi tatsuniyarki sifili takwas sifili takwas shida takwas hudu shida Daya biyu biyar
@ateekayahaya6486
@ateekayahaya6486 День назад
Na koyi cewa daukan abun da ba abaka ba babu kyau da babu kyau garya😭😭
@NuratuYusufAbdulhamid
@NuratuYusufAbdulhamid 4 дня назад
Slm anty anani tsuniya tayi dadi nafahim ci karya bayida afani idanka aikata kuskure Sanna Kuma sata bashida kyau
@salehkilishi
@salehkilishi 4 дня назад
Gaskiya da karya bazasu Zama waje daya kar kadauki abunda banakaba
@MouniratMoumouni
@MouniratMoumouni 3 дня назад
Et saut véridique a chaque fois
@FaridaDahirou
@FaridaDahirou 2 дня назад
Gaskiya daga yaw bazan kara daukan abin da ba a bani ba kuma za dinga fadan gaskiya a ko kane hali😢
@HAJARAAHMADMUSA
@HAJARAAHMADMUSA 2 дня назад
Worndafull 💝💖💞💘❤️🌹
@haneefAshir
@haneefAshir 4 дня назад
darasin shine kada mutum yadin gadaukar abin da banasaba dawatara nakuwa za a kamashi
@LàwanMuhammad-y5u
@LàwanMuhammad-y5u 4 дня назад
Slm aunty Anami yagida inajin dadin tatsuniyar ke sunana khadija nakoyi darasi sosai insha allahu zamukoyi gaskiya thank you very much I love you so much Aunty Anami walayi ina sonki sosai ❤❤❤
@aisham4617
@aisham4617 3 дня назад
Ba kyau daukan abun da ba naka ba kuma ka fadi gaskiya idan an tambaye ka
@FatimaHaruna-jg6ug
@FatimaHaruna-jg6ug 3 дня назад
Sunana Ruqayya,shekarana shabiyu, Maiduguri.Babu kyau mutum ya dauki abu ba tareda ya tambaya ba.Yanada kyau mutum ya kasance Mai gaskiya.
@RakiyaAbdullahi-k4z
@RakiyaAbdullahi-k4z 2 дня назад
Daukar abunda ba'a baka ba baida kyau
@MaryamLumana
@MaryamLumana 22 часа назад
Nakoyi Babu kyau Karya da kuma daukan abun da ba ace ambaka ba kuma wata Rana zai Saka cikin nadama
@SuwaibaIbrahina
@SuwaibaIbrahina 2 дня назад
Assalamualaikum barka da dare darasinda muka dauka shine Babu kyau daukan abida banakaba Kuma Yana da kyau karinka fadin gaskiya Koda yaushe
@NasiruGaimo-f3n
@NasiruGaimo-f3n День назад
😂😂😂
@balkisubinsadat
@balkisubinsadat 4 дня назад
🥰🥰🥰🙏
@LàwanMuhammad-y5u
@LàwanMuhammad-y5u 4 дня назад
Dan Allah kiyi tatsuniyar dasunan khadija ko khadija kabir
@SADIYASALISUDANJA
@SADIYASALISUDANJA 20 часов назад
Suna Na Fatima nakoyi darasi Babu kyau daukan abin da bana ka ba sabida watarana zai iya zama Maka matsala
@FatimaDanmaraya
@FatimaDanmaraya День назад
Nakoyicewa babu kyau daukar abun mutane🤯
@maryamhalliru-us6wj
@maryamhalliru-us6wj 4 дня назад
Aslm alkm anty anani ta tsuniya tayi dadi mun dauki darasi sosai babu kyau daukan abun da ba naka ba da ga in sha allah komai zamu dauka sai mun tmby momy ko dady sunanmu fatima da Aishatu kullun muna jin tatsuniyarki kiyi mana tatsuniya dan ALLAH sifili tara sifili talatin da bakwai hamsin da biyar talatin da hudu ashirin da biyar
@balkisubinsadat
@balkisubinsadat 4 дня назад
Assalamualaikum Anty Anani dafatan kinwuni lfy ya qannaina ya aiki Masha Allah,abinda nafahimta shine Babuqau kadauka abinda banakaba sannan dukinda kake kadunga fadin gaskiya.sunana Muhammad Kamal innajin dadin sauraran tasuniyar ki Nagode slm🥰🧡♥️💕🙏
@MuhammadBashir-y5v
@MuhammadBashir-y5v 4 дня назад
Munkuyi sata babu kyau kuma yayi dadi
@umarkhadijayahaya4776
@umarkhadijayahaya4776 2 дня назад
Aunty anani karya da daukan abun da ba a baka ba bakyau a fadi gaskia da an tambaye mutum
@AbdulAbdul-k5f
@AbdulAbdul-k5f 4 дня назад
Karmu dauki abinda na a bamuba Sifili bakwa sifili bakwai bakwai shida sifili daya hudu biyar shida
@MuhammadAminusaulawa
@MuhammadAminusaulawa 4 дня назад
Assalam aunty mun fahimci kada ka dauki abundance ba,a baka ba❤ da fadin gaskiya akan komai❤Allah ya ba mai rabo sa,a aunty anani ❤muna jin dadin tatsunniyar ki sosae❤muna godia
@HauwaUmar-o1u
@HauwaUmar-o1u 18 часов назад
Mujidadish
@MouniratMoumouni
@MouniratMoumouni 3 дня назад
La réponse Il ne faut pas prendre se qui t'a partien pas
@MouniratMoumouni
@MouniratMoumouni 3 дня назад
Merci beaucoup
@AlhadiKirari
@AlhadiKirari 3 дня назад
Même s'il l'a fait
@SadiyaPadah
@SadiyaPadah 4 дня назад
Kakasance mai fadin gaskiya Kuma idan ba'abaka abuba karka dauka baida kyau daukan abunda banakaba
@ZubainaMuhammad
@ZubainaMuhammad 4 дня назад
Mu koya fadan gaskiya mu koyi hakuri , idan ba‘a baka abu ba, kada ka dauka Muna Jin dadin tatsunuyoyin ki aunty Anani 🫶🫶🫶
@NafisaZakariyya
@NafisaZakariyya 4 дня назад
Assalamu alaikum warahmatullahi wa barakatuhu. Barka da dare. Yarana suna matukar jin dadin tatsuniyar ki. Ga amsoshin su kamar haka: Imamu yace: duk Wanda ya dauki abinda ba nashi ba, ai sata yayi Kuma sata babu kyau. Kuma da ya sani ya bada hakuri Amma Sai yaki ya fadi gaskiya. Itama dodonniya ta rike alkawari bata chinye shi ba. Amatullah tace: Kara babu kyau, da ya sani Bai dauki tsuntsun ba tunda dai idan an daga ai Za'a basu. Idan an maka laifi kayi hakuri ka yafe wa mutum. Mahbooba tace: Ai daman anty anani tace Wanda Bai gode wa Allah ba zai gode wa azabarsa. Gashinan ya Raina abinda iyayen shi suke bashi, karshe take Yana Yi wa dodonniya tallen kosai. Yaya mu'allim yace: karya babu kyau Kuma idan mutum yayi laifi ya tuba Sai a yafe mishi. Shima baban ai da wani hukuncin yayi mishi Dan ai nagoma zai iya mutuwa a cikin ruwa. Sifili Tara sifili, biyu daya, biyar daya, biyu hudu, biyar hudu. Dan Allah anty anani kiyi Mana tatsuniya
@FatimaHaruna-jg6ug
@FatimaHaruna-jg6ug 3 дня назад
Sifili takwas sifili biyu hudu hudu biyar daya sifili sifili hudu.
@SuwaidaIbrahim-i4x
@SuwaidaIbrahim-i4x 4 дня назад
Darasin Dana koya an shine kada ka yarda ka dauki abinda banaka bane in ba hakaba zaka Sha wahala a karshe . Sifili Tara Daya biyu takwas biyu sifili takwas sifili takwas bakwai
@digitalmrs
@digitalmrs День назад
Na koyi cewa babu kyau daukan abun da ba naka ba, babu kyau karya . Number mummy xan turo?
@Malika-r9c3l
@Malika-r9c3l 2 часа назад
Na koYl DarslN kar mutum ya DAUkl ABlN Da Ba nasa Ba
@bxjfbyjFATAMAZAHARA
@bxjfbyjFATAMAZAHARA 4 дня назад
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@NajaatuIbrahim-nw3iw
@NajaatuIbrahim-nw3iw 4 дня назад
Karmu dauka abunda ba namuba
@AbdulatifAbdulatif-g9e
@AbdulatifAbdulatif-g9e 4 дня назад
Anti Anan Ina son Amana tadin niya medadi
@muhammadukabiru2767
@muhammadukabiru2767 4 дня назад
Aslm Aunty Anani nagode sosai da tatuniyar ki ni da kanana a koda yaushe muna jin dadinsa a koda yaushe❤❤❤ Mu kiyaye da daukar abinda ba namu ba domin kada mu fada cikin matsala mu karasa kanmu a inda ba mu ba.
@MaryamJibrin-wq3zo
@MaryamJibrin-wq3zo 2 дня назад
Sifili takwas sifili uku takwas takwas bakwai biyar uku shida hudu darasin da muka koya shine fadan gaskiya a ko Wani lokaci
@Sasma_Scents
@Sasma_Scents День назад
KARYA,, SON KAI DA RASHIN WADATAR ZUCI babu kyau 0 bakwai 0 ukku 2 daya 9 bakwai 9 biyar 7
@NuratuYusufAbdulhamid
@NuratuYusufAbdulhamid 4 дня назад
Suna na Nuratu Yusuf Abdulhamid Ina jindadi nimada Ina karyawa babana daga Yan xu xanfada gaskiya
@Malika-r9c3l
@Malika-r9c3l 2 часа назад
Auty anani ki mana Tatsuniyan farhan da farhat pleses Auty anani
@QueenRimass
@QueenRimass 4 дня назад
❤❤❤
@MubarakNaziru-r2x
@MubarakNaziru-r2x 4 дня назад
Na farko shine kada ka dauki abunda ba naka ba Kuma kakasance Mai juriya. Aduk halin da ka samu kanka Kuma ka kasance Mai fadin gaskiya a Koda yaushe
@KhadijaMukhtar-g8y
@KhadijaMukhtar-g8y 4 дня назад
❤❤
@ImranAhmed-yy2ur
@ImranAhmed-yy2ur 2 дня назад
❤❤
Далее
Bro think he the MC.. 😂👊🔥
00:20
Просмотров 14 млн
Tatsuniyar tsohon da ya sace yarima
18:33
Просмотров 574