Тёмный

Teema Yola ita ta soma cewa tana sona, kuma ban taɓa tunanin zamu rabu ba - Anas Magu 

Freedom Radio Nigeria
Подписаться 74 тыс.
Просмотров 55 тыс.
50% 1

Fitaccen Jarumin Kannywood Anas Mamuda da aka fi sani da Anas Magu ya bayyana irin damuwar da ya shiga bayan rabuwarsa da Budurwarsa Jaruma Teema Yola da aka fi sani da Rukayya ta shirin Labarina.
A shekarar da ta gabata ne labarin rabuwarsu ya karade kafafen sada zumunta inda jamaa'a suka rika yin tsokaci a kai, sai dai daga shi har ita ba su ce uffan ba a kai.
Ko da yake sun riƙa wallafa bidiyoyi da za a iya kira da habaici, har ma Teema ta rika amfani da laƙabin "Shiru ta raba ka da kowa lafiya".
Mata da dama dai sun nuna goyon baya gareta yayin da wasun mazan kuma suka goyi bayan Jarumi Anas Magu.
Soyayyarsu ta yi tashe a kafafen sada zumunta saboda da yadda suka riƙa wallafa sakon shauki da nuna ƙaunar juna a shafukansu.
A wannan karon dai Anas Magu ya fasa ƙwai kan soyayyar tasu inda ya ce, dama ita ce tace tana sonsa kuma bai taɓa tunanin zasu rabu ba tare da sun yi aure ba.
Me zaku ce a kai?
#kannywood #kannywoodfilm #labarina #izzarso #Alhaki #alaqa #alaqaseries

Опубликовано:

 

7 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 132   
@PANDA_336
@PANDA_336 Год назад
Allah Yasa haka shine Mafi Alkhairi 🙏💝🙏🙏💝🙏 🙏💝🙏🙏💝🙏
@MaryamIsah-ic1bd
@MaryamIsah-ic1bd 22 дня назад
Ohh Ashe Anas magu yatabayin film ikon Allah
@Kamal-tv-
@Kamal-tv- 5 месяцев назад
Allah ya kara dau kaka annas
@user-dq4ju3di5x
@user-dq4ju3di5x Год назад
Allah sarki nide anas magu baka burgeni😊ko kadan
@khadijajibril2516
@khadijajibril2516 Год назад
🤣🤣🤣 innalillahi
@UsmanAhmad-t7x
@UsmanAhmad-t7x Месяц назад
Anas magu Phone store don 🤲❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@KhalifaAdamu-zm9xk
@KhalifaAdamu-zm9xk Месяц назад
❤to masha allahu ,Allah ya kara budi
@hauwaisahsalihu4587
@hauwaisahsalihu4587 Год назад
Duk wani matakin nasara da damiji zai kai hakika sai da mace domin da shafin anas magu ba mai bibiya sai domin teema
@muhammadummiahmad1262
@muhammadummiahmad1262 Год назад
Wallahi koni bansaniba sai ta dalilinta
@murjanatuabubakar7742
@murjanatuabubakar7742 Год назад
tabbas itadince dai tasa akasanshi
@AhmadRufaimilemo
@AhmadRufaimilemo 5 месяцев назад
Allah yagaramana bude ana's magu phone store ❤❤
@AnassAdam-k9j
@AnassAdam-k9j 26 дней назад
Allah ya taimaka kuma Allah ya ja zamani anass magu phone stor
@DawoodSouleymane-yp7yw
@DawoodSouleymane-yp7yw Год назад
Zance na gaskiya Teema Yola tawuce da saninka ko a chan da Qaddarace tahadaku amma wllh ruwa ba sa’an kondo bane Teema Yola she is beautiful girl 💝
@yusufmukhtar8536
@yusufmukhtar8536 Год назад
Menene dan yace tanasonsa ko yana santa?tunda sun rabu babu wani aibu shikenan ai
@musasalisu2457
@musasalisu2457 Год назад
Gafaradanla tomeye ajikin itateema yolan
@HannatuHaruna-sf4fh
@HannatuHaruna-sf4fh 5 месяцев назад
Hhhh Koni nafi teema kyau 😂😂😂😂 Mallam kayi hkr Na kamu da son Yaya anas MAGU PHONE STORE
@user-ec6pt6vt2i
@user-ec6pt6vt2i 5 месяцев назад
Masha Allah Ana's magu phone store
@KhamaluHamza
@KhamaluHamza 5 месяцев назад
Allah yaxaba abinda ke alkhairi
@SalmaAbubakar-xw8cx
@SalmaAbubakar-xw8cx 5 месяцев назад
Masha Allah
@alameenbashar5192
@alameenbashar5192 5 месяцев назад
Allah yataimaka anas magu phone store
@khadijayau2850
@khadijayau2850 3 месяца назад
Anas magu phone store Allah ya Kara daukaka amen
@user-bc9co6wo3d
@user-bc9co6wo3d 5 месяцев назад
ANNAS MAGU phone store Allah yasa da rabon mu watarana
@YusufDayyabu-ro9td
@YusufDayyabu-ro9td 4 месяца назад
Allah yakarawa rayuwa Albarka anas magu phone store 🏪
@Yaqubumartv3428
@Yaqubumartv3428 5 месяцев назад
Allah yakara daukaka
@NajaatuNuhuMusa-id2nq
@NajaatuNuhuMusa-id2nq 2 месяца назад
ANAS MAGU PHONE STORE NUMBER ONE IN THE WORLD
@HannatuHaruna-sf4fh
@HannatuHaruna-sf4fh 5 месяцев назад
Allah yasa hakane mafi alkhairi Amman yanzu ka samu matar aure gani Yaya anas MAGU PHONE STORE
@tuhamijrtech9815
@tuhamijrtech9815 10 месяцев назад
Masha Allah kunayi munajin dadi Allah yakara daukaka
@tuhamijrtech9815
@tuhamijrtech9815 10 месяцев назад
Yana birgeni anas magu
@IsahBuhari-jm2ep
@IsahBuhari-jm2ep 5 месяцев назад
Anas magu phone store Allan yakara arziki ogana abinkoyina Allah yanunaminkai iDo da iDo 🎉
@user-co5wj2ux3g
@user-co5wj2ux3g Год назад
Allah sarki dama kana taka allah na nachi
@IbrahimSuleiman-kh8be
@IbrahimSuleiman-kh8be 5 месяцев назад
Mashallah
@zahkingmredit9676
@zahkingmredit9676 2 месяца назад
Nice ANAS MAGU
@Abbablackmmr
@Abbablackmmr 15 дней назад
Anas magu phone store 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍
@maryamahmad3335
@maryamahmad3335 Год назад
Aibaharam bane dontace tanasonka
@user-mo6zp6zj6j
@user-mo6zp6zj6j 5 месяцев назад
Allah ya taimaka anas magu phone store 🏬🏬
@JamiluYahaya-se6fk
@JamiluYahaya-se6fk 5 месяцев назад
Anas magu phone store ✔️✔️🎇 Allah ya Kara daukaka anas magu phone store ✔️✔️🎇 Alfar mar Annabi Muhammadu sallallahu alaihi wasallalam ❤❤❤
@user-uw4mz2tp8b
@user-uw4mz2tp8b 5 месяцев назад
Allah ya karawa anas magu lafiya da Nisan kwana
@SamailaIbrahim-qg8ss
@SamailaIbrahim-qg8ss 4 месяца назад
Done
@al-aminabdulwahabgarba8627
@al-aminabdulwahabgarba8627 11 месяцев назад
Wannan hirar taka ta canza min tunani a kanka, Anas Allah ya kara daukaka.
@DBashMuhammad
@DBashMuhammad 3 месяца назад
Anasmagu phone store QUMM BI IZEENILLAH ☝️☝️☝️🤲🤲🤲
@ABUBAKARSADEEQTV1
@ABUBAKARSADEEQTV1 Год назад
Masha Allah 🔥🔥🔥
@abbaahmad-gr4ry
@abbaahmad-gr4ry 5 месяцев назад
More grace
@jiddaibrahim-xg2lk
@jiddaibrahim-xg2lk Год назад
To kai kuma dan tace tana sonka saika fadawa duniya meye lefinta
@SumayyaMajiri-lq3hg
@SumayyaMajiri-lq3hg Год назад
Ai beda wayau tunda abin yafaru batace komai ba
@HafsatBukar-or2tm
@HafsatBukar-or2tm Год назад
Mashallah yaya anas
@usmanbabanmaryam5412
@usmanbabanmaryam5412 Год назад
Gaskiya kallon interview dinnan make me more hardwork
@yacoubafaiza1842
@yacoubafaiza1842 Год назад
Allah ya taimaka wa dukkan mainneman halaliyan shi.Ameen
@nafisabature5390
@nafisabature5390 Год назад
Anas magu kai banxa ne wlhi ɗan ubanka ba teema ce ba tafito dakaiba akasanka a duniya ba shege gajeran banza
@ahmedsafiya2544
@ahmedsafiya2544 Год назад
🤣🤣🤣🤣
@DawoodSouleymane-yp7yw
@DawoodSouleymane-yp7yw Год назад
Hhhh😂😢🤔🤣
@anasalidakata6388
@anasalidakata6388 Год назад
Mara tarbiyya da muzanta halittar Allah. Allah ne kadai take daga wani ta silar wani...itama ta sanadiyar wasu tazo matakin da take.
@mamanhallonsaudiaarabia9599
Haba nafs kar,aci fuskar gajeru
@yahayaaliyu4509
@yahayaaliyu4509 Год назад
Haba abokina yawa ne wannan ba mutunchin ka bane
@user-rx1wb8rt6s
@user-rx1wb8rt6s 5 месяцев назад
Anas magu phone store Allah yakara Lfy
@UsmanMuktar-bp1jf
@UsmanMuktar-bp1jf Месяц назад
Anas magu phone store Allah yakara sutura da ima
@yakouboumahamadimboran2506
@yakouboumahamadimboran2506 Год назад
Masha Allah anas magu phone store
@KasimuUmar-du7nh
@KasimuUmar-du7nh 2 месяца назад
Kahuta❤
@user-xo1oq4yi8t
@user-xo1oq4yi8t 9 месяцев назад
Yaya anas magu phone store
@bishirshitu
@bishirshitu 5 месяцев назад
Anas magu phone store in the world 🌎
@MohammedYusuf-uz2rd
@MohammedYusuf-uz2rd 5 месяцев назад
Guaranty and trusted
@AishaYusufUmar-dq5dk
@AishaYusufUmar-dq5dk 22 дня назад
ANAS MAGU PHONE STORE, DONE ALLAH YAKARA DAUKAKA
@muhammaddaudaali8317
@muhammaddaudaali8317 10 месяцев назад
ANAS MAGU PHONE STORE MAI SON ANNABI YAMIN. MASHA ALLAH
@user-jx9rr2qs3u
@user-jx9rr2qs3u 5 месяцев назад
Magu phone store 🏬🏬 never give up
@abdoulrahimyousouf7017
@abdoulrahimyousouf7017 Год назад
Ma sha allah
@khadijaibrahim2759
@khadijaibrahim2759 Год назад
Hmmm Allah ya zaba maka mafi alkairi
@NAKOWAPLUSTV
@NAKOWAPLUSTV Год назад
Ikon Allah
@muhammadtaseeualhassan
@muhammadtaseeualhassan Год назад
ALLAH ya zaba mana mafi alkhairi
@HauwaMohammed-mu7bx
@HauwaMohammed-mu7bx Год назад
Yayi
@NuraddeenMahmud
@NuraddeenMahmud Месяц назад
Annas Magu Phone Store Don 🙏
@nigeraniger2915
@nigeraniger2915 Год назад
Masah allah
@fatimaalbarnaweeya
@fatimaalbarnaweeya Месяц назад
Ana's magu
@abbasfareedat8655
@abbasfareedat8655 Год назад
Zawo kenan 😲 mayaudarin banza 😱 kazami 😅teema yola tabata lokacinta abaya tafi karfinsa wawa😮
@YusifMustapha-ip9uj
@YusifMustapha-ip9uj Год назад
To meye na zagin
@FatimaJabbi-zl5pm
@FatimaJabbi-zl5pm 5 месяцев назад
Anas magu phone Allah y sa munada rabu 📱
@salmaidrees4078
@salmaidrees4078 Год назад
Allah ya kara taimaka maka
@sulaimansaniusman6502
@sulaimansaniusman6502 Год назад
Dan jarida akwai son gulma
@hayyaHaussa
@hayyaHaussa 3 месяца назад
Anas magou 🤍
@IdreesMuhammad-r2m
@IdreesMuhammad-r2m Месяц назад
Anas magu phone store done
@UmarMohammed-qr6ee
@UmarMohammed-qr6ee 5 месяцев назад
Anas magu phone store 🥀🌹📱
@muhammadaishainuwa6181
@muhammadaishainuwa6181 Год назад
Ni ban yedda ita tace tanasonka ba kai din banza
@AbdulIssa-jm8xf
@AbdulIssa-jm8xf 5 месяцев назад
❤❤❤❤❤
@mamanhallonsaudiaarabia9599
Toh Allah yarufa asiri da soyayyar bata aure kuke ba kenan 😏😏😏😏
@Neutral811
@Neutral811 Год назад
😂😂😂😂
@ManseerShuaibu-pk1vd
@ManseerShuaibu-pk1vd Месяц назад
Anas magu phone store
@AbdoAlrhman-fv6mx
@AbdoAlrhman-fv6mx 4 месяца назад
❤❤❤❤🎉🎉🎉🙏🤲💯
@Oumarabba-xz6yt
@Oumarabba-xz6yt 16 дней назад
❤❤🙏🙏
@HamzaBukar-x5t
@HamzaBukar-x5t Месяц назад
ANA'S MAGU PHONE 📱 STORE DONE ☑️
@KhadijeeAbdulhadi
@KhadijeeAbdulhadi Месяц назад
Ana's magu phone store
@babangidaabubakar9700
@babangidaabubakar9700 5 месяцев назад
@magu phone store 🎉
@SafiyanuAdam-t7t
@SafiyanuAdam-t7t Месяц назад
Annas magu phone store donne
@ambertamina4132
@ambertamina4132 Год назад
Douk wada ya tonama Macé assiri tamkal yatonama Dounia assiri,
@basirabello5665
@basirabello5665 Год назад
Soyayya gamon jini ,Ban ga abun so anan ba
@anasalidakata6388
@anasalidakata6388 Год назад
Duk kyan takalmi kafa ne zai takata kanwata.
@Neutral811
@Neutral811 Год назад
😂😂😂😂
@basirabello5665
@basirabello5665 Год назад
@@anasalidakata6388 koma dai menene Nidai wannan baiyimin ba
@mariamothman9011
@mariamothman9011 Год назад
Kayiwq masu mana comment da anas magu nan daga munyi posting se anas magu
@jamilujGombe
@jamilujGombe Год назад
Anass magu phone store
@yakubumaijariyatu9325
@yakubumaijariyatu9325 Год назад
Masha allah😂😂😂😂
@Zaharaddeen119
@Zaharaddeen119 Год назад
Kachi XR costumes 14 pro
@JamiluYahaya-se6fk
@JamiluYahaya-se6fk 5 месяцев назад
ANAS MAGU PHONE
@abbasfareedat8655
@abbasfareedat8655 Год назад
Wannan bakin saiyayi wari kaman tutu😅
@bishirshitu
@bishirshitu 5 месяцев назад
0:54 0:57
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
Anas magu phone store 🤣🤣
@user-bo7vi3qg2k
@user-bo7vi3qg2k 5 месяцев назад
kacha kainamune
@alameenibraheemhameed4346
@alameenibraheemhameed4346 Год назад
Kaga wani fah dan allah?
@zeekmovies
@zeekmovies Год назад
انس مغو فون ثتو
@ahmedsafiya2544
@ahmedsafiya2544 Год назад
Ni banga abun so anan ba gaka gajere dakai babu farin jini
@haliruhayatu7563
@haliruhayatu7563 Год назад
Haba safeeya😀
@anasalidakata6388
@anasalidakata6388 Год назад
Sannu falwaya sarauniyar tsari. Ba kareshi nake ba, amma mafiya maza dama badan kyansu ake aurarsu ba! Kedin mene matakin kyan naki?
@jiddahsaid8178
@jiddahsaid8178 Год назад
Subahanallah wlh wannan maganar Bata dace da Dan musulmai ba sbd da fari da baki da dogo da gajere dukka Allah ne yayi mu shine malam ba haushe yacewa Dai Dan wani karkataccan wani to Dan hk ba a kushe halittar Allah.. Allah yasa mu gane 🤲🤲🤲🤲🕋
@nishaditv8266
@nishaditv8266 Год назад
Anas magu phone📱 store😂
@shaaibutaraba4584
@shaaibutaraba4584 5 месяцев назад
OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA SUTURA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA SUTURA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YACIKA MURADI OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YACIKA BURI OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA YASA KAFI HAKA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YASA KAZAMA NA DAYA AKAF FADIN DUNIYA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA SUTURA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA WA MAMA LAFIYA DANISAN KWANA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA WA COMPANY DAU KAKA
@user-tk3ry1tr8v
@user-tk3ry1tr8v Год назад
Hh
@fadilahmuhd680
@fadilahmuhd680 Год назад
Univertiiii😂😂😂😂hahahaha turanchi wala Ana university kana univetiiii
@YusufMuhammad-pq3lu
@YusufMuhammad-pq3lu 5 месяцев назад
Masha Allah
@khadijayau2850
@khadijayau2850 3 месяца назад
Anas magu phone store Allah ya Kara daukaka amen
@MuniraYerima
@MuniraYerima Месяц назад
Anas magu phone store
@ambertamina4132
@ambertamina4132 Год назад
Douk wada ya tonama Macé assiri tamkal yatonama Dounia assiri,
@shaaibutaraba4584
@shaaibutaraba4584 5 месяцев назад
OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA SUTURA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA SUTURA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YACIKA MURADI OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YACIKA BURI OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA YASA KAFI HAKA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YASA KAZAMA NA DAYA AKAF FADIN DUNIYA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA SUTURA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA WA MAMA LAFIYA DANISAN KWANA OGA ANAS MAGU STORE ALLAH YAKARA WA COMPANY DAU KAKA
@amadou2296
@amadou2296 Год назад
Masha allah
@yakubumaijariyatu9325
@yakubumaijariyatu9325 Год назад
Masha allah
Далее
Saurari Shirin In Da Ranka na ranar Laraba 04-09-2024
17:12
Butch REACT to Creative way to fix damaged tile!
00:46
Linkin Park: FROM ZERO (Livestream)
1:03:46
Просмотров 7 млн
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA ANAS MAGU PHONE STORE
22:40
THE MAKING OF INA SONKI SONG “ Anas magu ft Umar mb
12:48
“INA SONKI SONG” ANAS MAGU FT UMAR MB
3:09
Просмотров 46 тыс.
Saurari shirin In Da Ranka na ranar Alhamis 05-09-2024.
12:00