Тёмный

To Fa Ganin Wani Saurayi Me Sifan Mala'ika a Dakin Ka'aba Bn Al-Qasim Yayi Karin Jawabi Kan Haka.. 

AL-Ishara TV
Подписаться 111 тыс.
Просмотров 126 тыс.
50% 1

Subscribe AL-Ishara TV

Опубликовано:

 

6 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 71   
@AbbanZeey
@AbbanZeey 3 месяца назад
Allah yasakawa malan da alkairi
@HannafiSurajo
@HannafiSurajo 3 месяца назад
Sallallahu Alaihi Wasallam Amin
@sagirsaminu2561
@sagirsaminu2561 3 месяца назад
Wallahi jin bakin ciki wannan maganar. Kawai kunga dan Daudu amma kuna hadashi da mala'ika 😢
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 3 месяца назад
To aishine nima abun yabani haushi dan daudune yayikolliya sannan yana kara farinsa shiyasama yakara zamanto kamar macce
@AminaAbdullahi-e8b
@AminaAbdullahi-e8b 3 месяца назад
Allah yashiryemu wasubasusan mezasuceba
@lukmanmusa5131
@lukmanmusa5131 3 месяца назад
Allah yasa mudace
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 3 месяца назад
Gaskiya baikamata sukotantasa da mala ikaba kuzo kasar larabawa kuga kyawawa mana habade aikuwa Allah yayi halikta masu kyau da munaye saide muce Alhamdulillah
@hussai-p7e
@hussai-p7e 3 месяца назад
gsky wannan tsantsar jahilci ne kawai
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 3 месяца назад
Nidai mutumin wlh be burgeni ba Sam tsoro ma yabani😢
@yahayasamira3865
@yahayasamira3865 3 месяца назад
Ni bam maga wani kyau dashiba
@SMART_B0I
@SMART_B0I 3 месяца назад
Gaskiya alamu yanuna cewa su biyu ne yayar shice mace shikuma namiji amma kamarsu ta bace, Allah ya sakawa malam da alkhairi amin
@YusufSani-y4v
@YusufSani-y4v 2 месяца назад
Allah yasaka da alheri
@Abdu-m9
@Abdu-m9 3 месяца назад
Allah ya saka da alkairi Mallam
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 3 месяца назад
Allah yakara lfy da nisan kwana malam
@AminaAbdullahi-e8b
@AminaAbdullahi-e8b 3 месяца назад
Allah yasamudace duniya da lahira
@SaniHachim
@SaniHachim 3 месяца назад
@AbdaAbdiua-c3g
@AbdaAbdiua-c3g 3 месяца назад
Sakallahu kairan
@Usman4life88
@Usman4life88 3 месяца назад
Gaskiya malamin nan yana burgeni wallahi. Allah yasaka maka da Alkhairi
@rabiyaibrahim6682
@rabiyaibrahim6682 3 месяца назад
Masha Allah ❤️
@AbdullahiSani-u3w
@AbdullahiSani-u3w 3 месяца назад
Slm malam Allah yasaka da,alkairi
@محمدمحمدعلىمصطفى
@محمدمحمدعلىمصطفى 3 месяца назад
To Allah dai y kyauta
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 3 месяца назад
Allah ya shirya, in de dan' Daudu ne be kamata a kirashi da kmr Mala'ika ba, dan Mala'iku basa yiwa Allah lefi
@mamanbachirmoussaboukari2492
@mamanbachirmoussaboukari2492 3 месяца назад
Kowa Yana wa Allah leifi,
@hafsatsulaiman9105
@hafsatsulaiman9105 3 месяца назад
Fadin Allah ne cewa mala,iku basa laifi, basa saba umarnin ubangiji.
@BarakKomna-he2id
@BarakKomna-he2id 3 месяца назад
@@hafsatsulaiman9105 qara tunatarda ita idanta manta , idan kuma batasaniba dagayau ta dau darasi
@Bibment754
@Bibment754 3 месяца назад
WANANN GASKIYA NE DUK WANDA KIKAGA SUKE IRIN MAGANAN NAN TO BASUJE ISLAMIYA BANE​@@hafsatsulaiman9105
@muhammadabdullahi7677
@muhammadabdullahi7677 3 месяца назад
Allah yakara Basira Mallam
@MoussaAmani
@MoussaAmani 3 месяца назад
Allah ya kara ilimi
@ibrahimabdullahi6816
@ibrahimabdullahi6816 3 месяца назад
Allah yakiyaye
@AMINAMUHAMMADUMAR-np4zq
@AMINAMUHAMMADUMAR-np4zq 3 месяца назад
Yaa subhanallah Malaikan ne zai arha haka har zaai haka A wannan zamanin dai yaa Allah ya shiryar damu bisa hanya
@AMINAMUHAMMADUMAR-np4zq
@AMINAMUHAMMADUMAR-np4zq 3 месяца назад
Ban ma ga Wani kyau da yaje wannan maganar ba gaskiya
@ramatuauwalmuhammad7437
@ramatuauwalmuhammad7437 3 месяца назад
uhmmm ay larabawa allah yabasu wallahi nima da naga wata me wallahi nafi awa 1 kafin nadawo hayychi na,
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 3 месяца назад
😂😂😂Wannan gaskiya ne
@MariMuhammad-o1g
@MariMuhammad-o1g 3 месяца назад
aminallayasakadaalkairimalan
@حفصههوساوي-ت3ت
@حفصههوساوي-ت3ت 3 месяца назад
Allah ya kyauta
@maleeriya
@maleeriya 3 месяца назад
Allah yabiya malam
@auwalsabiu2231
@auwalsabiu2231 3 месяца назад
Yauwa Nima haka na fahimta, He nd his sister, they are two, Faƙat
@BarakKomna-he2id
@BarakKomna-he2id 3 месяца назад
Wlh idan sukayi wani abin ko mahaukaci bazai irinsaba inba jarababa katsare mutun da kallo har kafahimci wai yanada kyau mutane sunacikin gida kullun kamar kifayan rijiya aidole suta mamakin wasu abubuwa
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 3 месяца назад
Wlhy fa nasha dry nace kenande basusaba kallon kyawawaba sifito katsar larabawa sugar kyawawa mana😂😂😂
@dahirusaidu-fp2fy
@dahirusaidu-fp2fy 3 месяца назад
aimatsalarcine yayicigar yahudawa saidai inbacine wancanba yakerawa Allah yasamudace ameen summa ameen
@bilkisuabdulhameedibrahiim9659
@bilkisuabdulhameedibrahiim9659 3 месяца назад
Malam Allah yasa da alkhairi, abinda aka rubuta akanshi shine tansgender, maana daga mace zuwa namiji wallahi ba wani abu bane a turai ina zaune a London idan kaga mazan da ke canzawa daga mata ko daga maza zuwa mata zaka sha mamaki, infact idan ka kyamace su zasu iya yin karan ka kuma kotu zata bi musu hakkin su. Allah ya tsare mana imanin mu dan ko yaran mu a makaranta ana introducing LGBT community suna ma convincing yara idan suna so suyi is allowed a europe entirely. Muna rokon duk wani musulmin da ya karanta comment din nan dan Allah ku samana yaranmu a addua. Jazakallahu bi Khair
@abbasfareedat8655
@abbasfareedat8655 3 месяца назад
Allah yakyauta
@ZayyanuIbrahim-bk2rh
@ZayyanuIbrahim-bk2rh 3 месяца назад
Allah kasa mudace
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 3 месяца назад
Waye yataba ganin mala'ika dahar zaice sunyi kama kunada shirme fa
@samirahassan2147
@samirahassan2147 3 месяца назад
😂😂nima dai haka nace wate yaga malaikan da har da ace sunyi kama da wannan
@SamailaIsmail388
@SamailaIsmail388 3 месяца назад
(Talash jan) gasunan shinan
@bashirsuleiman9760
@bashirsuleiman9760 3 месяца назад
Wa ya taba ganin malaika? Akwai matasa ire Iren shi da yawa, zakagansu a Fina finan Korea da India
@zinderpigeon
@zinderpigeon 3 месяца назад
Assalamou alaikoum Malan da suffal mala'ika ana ganeta ban da annabawa da kou wan yazo gab da moutuwa
@AminaAbdullahi-e8b
@AminaAbdullahi-e8b 3 месяца назад
Wlh duk wanda yaga mala ika toyasanifa lokacinsane yazo
@TijaniDanmadam
@TijaniDanmadam 3 месяца назад
😊tt
@AbdullahiIbrahim-bh4ty
@AbdullahiIbrahim-bh4ty 3 месяца назад
to wai waya taba ganin mala ika da har ake misali dashi
@musadanladiisa
@musadanladiisa 3 месяца назад
To Kai kataba ganin malaika yn rawa
@danbabahausatv4881
@danbabahausatv4881 3 месяца назад
Kai ya kuke haka wannan fa mace ce Kuma yar TikTok ce. Kai mala,ika fa ba abin wasa bane
@abdullahialito6139
@abdullahialito6139 3 месяца назад
Naku bayalai izala
@AbubakarZamfara-w5s
@AbubakarZamfara-w5s 3 месяца назад
Sakata
@MdassirIbrahimMuhammad
@MdassirIbrahimMuhammad 3 месяца назад
To gulmamme Komaida ruwanka
@ahmadsaad9465
@ahmadsaad9465 3 месяца назад
Shegia dimukuradiyya 😅
@ASADULISLAMTV
@ASADULISLAMTV 3 месяца назад
Meya Faru ?
@AbdulbakiMusa-c6l
@AbdulbakiMusa-c6l 3 месяца назад
😂😂😂😂
@IbrahimAbubakar-ce9ql
@IbrahimAbubakar-ce9ql 3 месяца назад
Shegiya izala wannan yaron da ace ba dan izala neba daba wannan maganar zakayi wlh amma yanzu dayake dan izala ne kareshi kakeyi kuma sokake ka hada kyaun annabi yusuf da wannan dan daudu
@AbuCede-s8i
@AbuCede-s8i 2 месяца назад
Tsutsuso labariba
@sadeeqraboa657
@sadeeqraboa657 3 месяца назад
Haukan banza da wofi. Wannan dan iska ne ake kwantanta shi da Malaika? Wannan Abus Fulanin ma shashasha ne ashe?
@RashidaHassan-ds1fj
@RashidaHassan-ds1fj 3 месяца назад
Malam mutumin nan fa abin tsorone ba kyawunshi ake gani ba tsoron shi ake ji
@salmanazifi4051
@salmanazifi4051 3 месяца назад
Wlh nima tsoro yake ba ni
@NabilaUmar-t8j
@NabilaUmar-t8j 3 месяца назад
Nifa banji komai ba akanshi 😂 nikawai yayimin kamada yaron nanda akayi film din tarihun annabi Yusuf😂😂😂 amma wlh ba abinda naji akansa😂
@mahamaneadaoujafar3639
@mahamaneadaoujafar3639 3 месяца назад
Son zuciya dai ba kew wallahi da wanda ya fadi haka ba dan kungiyarsu bane da tuni sun kafirta shi
@UsmanAhmad-jz1nt
@UsmanAhmad-jz1nt 3 месяца назад
Nikuma jiya Bayan nakalli video dinshi wallahi wallahi wallahi, mafarkin mutum me halitta al,aura da na mace da na miji ammafa banga fuskarsaba
@SanoussiATTA-fv1my
@SanoussiATTA-fv1my 3 месяца назад
@sdiallof2606
@sdiallof2606 3 месяца назад
Далее
Mcdonalds cups and ball trick 🤯🥤 #shorts
00:25
Просмотров 1,6 млн