Тёмный

TOFAH: RADDI KAI TSAYE ZUWA GA SHUGABAN IZALA BALA LAU DAGA ZAWIYYAR SHEIK ABULFATHI YOLA 

ZAWIYYA TV
Подписаться 88 тыс.
Просмотров 12 тыс.
50% 1

Mungode Da ZIYARTAN SHAFIN MU DAKAYI Muna Alfahari Dakai, Dafatan Za Ka DANNA SUBSCRIBE Sannan Kadannan Alaman Kararrawa 🔔, Kayi SHARING A Shafuffukan Facebook WhatsApp Domin Amfandda Alumma.
Wannan Shafi Namune Baki Daya Sabida Haka Muna Karban Shawara Domin Mucigaba Tare
#Zawiyyaonlinetv#SheikhDahirubauchi#Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Опубликовано:

 

7 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 39   
@iddrisusaani9651
@iddrisusaani9651 9 месяцев назад
JAZAAKALLAHU KHAIRAN
@ChaibouIsmail
@ChaibouIsmail 9 месяцев назад
Inason malan❤❤❤
@ibrahimmatoabdullahi7125
@ibrahimmatoabdullahi7125 9 месяцев назад
Allah yaqara lpy da Nisan kwana malam❤
@user-km5pn6kt7r
@user-km5pn6kt7r 9 месяцев назад
Allah yatshine ma ouwaka Albarka
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 9 месяцев назад
Masha Allah
@mohammadabubakar4855
@mohammadabubakar4855 9 месяцев назад
Wanan shine gaskiyan lamari, ALLAH YA SA MU DACE BAKI DAYA.
@mamarameenatu3763
@mamarameenatu3763 9 месяцев назад
Assalamu alaikum muna taaziyya allah bada haqurin musilmi ameeen
@inoussasoule6499
@inoussasoule6499 8 месяцев назад
❤❤❤Allah Kara lafiya❤❤❤
@user-nh3so5px7q
@user-nh3so5px7q 9 месяцев назад
Mlm allah yakara lfy
@bashiruadamu6814
@bashiruadamu6814 9 месяцев назад
Allah Saka
@user-ce6cr9xp9r
@user-ce6cr9xp9r 9 месяцев назад
Macha allah allah yakara lafiya
@ridwanusani490
@ridwanusani490 8 месяцев назад
Dan Allah dan sama kira'an malam, a inadansamu,ni ina zama a jos
@user-do2go9hr4m
@user-do2go9hr4m 9 месяцев назад
ALLAH YAKARA BAMU KARIYA. DAGA SHARRIN. YAN IZALA TIL BID AH AMEEN
@ManougaAboubakar-wu8jb
@ManougaAboubakar-wu8jb 9 месяцев назад
Mâcha allah
@user-km5pn6kt7r
@user-km5pn6kt7r 9 месяцев назад
Allah yatshine ma maikarya
@rabiumisa1930
@rabiumisa1930 9 месяцев назад
Kai gaskiya akwai sonrai amaganan ka
@abdulhamidyunusa
@abdulhamidyunusa 8 месяцев назад
Kahfi kafin allah Dama ai haduwarku taminafincine da izala da tijjaniya da salaf duk abu dayane
@abdullahimusa7212
@abdullahimusa7212 9 месяцев назад
Malam mungode ammah Suma yanzu basa tare dashi
@suleimanisah918
@suleimanisah918 9 месяцев назад
BIDIAH FITINAH ZALLAH
@ibrahimumarsani
@ibrahimumarsani 9 месяцев назад
Alhamdulillah
@abdouabdoulmadjid5696
@abdouabdoulmadjid5696 9 месяцев назад
Masha allah ❤️ barakal lah
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 9 месяцев назад
Mallam mungode yan izalah suma sungode, nasan spirit indake cikin kansu ya sauka
@abdouabdoulmadjid5696
@abdouabdoulmadjid5696 9 месяцев назад
Yan izala duk Munafukai
@user-nh3so5px7q
@user-nh3so5px7q 9 месяцев назад
Mlm allah yakara mana san (annabi s❤a❤w)
@NuraLawal-bm3yv
@NuraLawal-bm3yv 9 месяцев назад
Gaskiya ni,inamamakin haryanzu wasu mutane basugane shedancin da izala suke yadawa🤦🤦🤦
@user-zq5fh7wj5k
@user-zq5fh7wj5k 9 месяцев назад
Sallallahu Alaihi wasallam
@IchaouIbrahim-jk6ke
@IchaouIbrahim-jk6ke 9 месяцев назад
Balalau ya fi ubanka. Mara ilimi.
@NuraLawal-bm3yv
@NuraLawal-bm3yv 9 месяцев назад
Shi,zagi sai Wanda baida hujja!
@adamlawansalihu8550
@adamlawansalihu8550 9 месяцев назад
Zasu.san.daruwa.ake.shayi
@adamumusa7813
@adamumusa7813 9 месяцев назад
Shafa labari shuni.
@stormssss109
@stormssss109 9 месяцев назад
Aikin ke Nan zagi ba hadisi bale ayah , izalah karshen bidia a dauki Sunnah Annabi s a w)a yar da a che bidia che a dauki shirnen Dan taimiya da ta adancin Dan abdulwahab al najadi aka mayar da shi Sunnah
@stormssss109
@stormssss109 6 месяцев назад
Karya kake mu ke Kafa hujjah da Al qurani da hadisi, ku sai dai ku Kafa hujjah da ibn taimiya da Dan abdulwahab,, wa ma ramaita zuwa karshe ba ayah bace ? Ko yadu lahi fauka adihim ba ayar Al qurani bace ?mu ke Sunnah manzon Allah s a w)ku bidiar Dan taimiya che Kuka mayar Sunnah Kuna batarda Al ummah , hadisi Annabi ya ba mu labarin ku a sahihan hadisai sifa da aiki hata dagale wando da cutar da masu lailah hailah,babu wata bidia mafi muni irin kasa tauhidi gida uku kuluhiya rububiya asmai wa sifa , babu banbaci da Allah da uba ruhi mai tsarki ,annabi s a w)bai zo da wanan tauhidin ba , sahaba basu sanshi ba tabiun basu sanshi ba sai shekari 700 da yan kai ibn taimiya ya baku kuka rike , kuka ma Allah jiki da wurin zama,ba taba samun dan taada a wata fikira ba sai wahabiya, sanan jalo bai zagi sayadi Ali? ba (ko Mai bleaching da hoda a fuska anas ghana Shima yayi zagin sayadina Ali Dan taimiya ma ya zagi sayadi Ali , ga manzon Allah a ingantacen hadisi duk Mai son Ali r a )muminine duk mai kinsa munafuki ne wata riwayar fasiki , sai ka fada muna shi annabi za mu bi ko Dan taimiya da jalo jalingo da Daya tsinanen dan ghana ne zamu bi , da nasin hadisi fasikai ne fajirai ne
@user-pp1is1jw2n
@user-pp1is1jw2n 6 месяцев назад
Mutum duk a gigice
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 9 месяцев назад
Wane jahiline kuma wannan malam balalau yafi karfinku wlh
@awalsayabu8074
@awalsayabu8074 9 месяцев назад
Izala baso gaskia
@abdouabdoulmadjid5696
@abdouabdoulmadjid5696 9 месяцев назад
Sako ya issa da kau
@abdulrazaqkhalid6777
@abdulrazaqkhalid6777 9 месяцев назад
Shitmen banza mahaukata
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 9 месяцев назад
Masha Allah
@AbbaGarba-hf6zy
@AbbaGarba-hf6zy 9 месяцев назад
Masha Allha
Далее
Will A Guitar Boat Hold My Weight?
00:20
Просмотров 52 млн
Самое неинтересное видео
00:32
Просмотров 844 тыс.
Tafsir Surat ul isra'i aya na 21 zuwa....
1:00:41
Majalisin imam Sheikh Sirajjo Dini Ziyararsa taMunci
1:01:24