Тёмный

Wakar Auren Maryam Hiyana & Ado Ahmad Dangulla - Maryam Olomi 

Sautin Hausa
Подписаться 81 тыс.
Просмотров 86 тыс.
50% 1

TsohuwarWakar Auren Maryam Hiyana & Ado Ahmad Dangulla
Rubuta waka da rerawa daga Maryam Olomi
👉 👉 Tunatarwa: Kana da damar fadin ra'ayinka amma banda Zagi ko Batanci a wannan Shafi.
Danna subscribe: / @officialsautinhausa
---- REACH OUT TO US ON SOCIAL MEDIA ----
Facebook : / sautinhausa
Instagram: / sautin_hausa_
Twitter: / sautinhausa
Tik Tok: / sautinhausa
#sautinhausa,#tunabaya , #hausa,#nigeria, #maryamhiyana #aure

Опубликовано:

 

19 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 54   
@usmanmahmad9626
@usmanmahmad9626 2 года назад
Allah sarki! Na dade ina neman wakarnan. Ina yiwa wannan baiwar Allah fatan alheri. Wallahi kamar inyi kuka idan inajin wannan wakar. Masoyin fina finanta ne ni sosai. Gaskiya munyi kewarta. Zanso ace BBC Hausa su gayyato ta su mana hira da ita a cikin shirin 'daga bakin mai ita'. Allah ya kara mata lafiya da nisan kwana.
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
MashaAllah , tana godiya da kaunar asali. Ai tayi aure wata 5 bayan faruwan abun, yanzu yayan ta 5. Hira da ita yanzu zai janyo cecekuce tunda abun zai dawo kamar yanzu-yanzu ya faru. Rashin hirar da zaifi tunda yanzu uwa ce, nan da shekarau kadan yayan zasu yi aure. Ana hirar wani zai je ya samu labarin rayuwar har ta bawayan fim ya dora kan youtube don samun kudi.
@abubakardahiru9843
@abubakardahiru9843 10 месяцев назад
Gsky nima na jima ina neman Waqar saboda nima ina Jin dadinta saboda tana sakani tausayi
@abubakardahiru9843
@abubakardahiru9843 10 месяцев назад
@@OfficialSautinHausa gskya nima hk na gani be dace ayi wani fira da ita ba a Wani kafar sadarwa saboda haka ze mayar da abun sabo, kawai what's gone is gone. Allah ya albarkaceta da mijinta Dangulla da yaranta
@yusufadamumuhammad1461
@yusufadamumuhammad1461 2 года назад
Allah Ya albarkaci zuri'a kuma Ya bada zaman lafiya,amin.MashaAllah
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
ameen thuma ameen
@kabirugarba9582
@kabirugarba9582 Год назад
@@OfficialSautinHausa love you are 🔵 🔵🔵
@kabirugarba9582
@kabirugarba9582 Год назад
Masha Allah barakallah Allah albrkaci zuria
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
ameen
@MuhammadShamsuddeen-gn3hs
@MuhammadShamsuddeen-gn3hs Год назад
Wannan wakar tanasani tuna wani abu mai muhimmanci arayuwana. Allah ya Albarkaci wannan auren Ameen
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
ameen
@musbahuadamu4995
@musbahuadamu4995 2 года назад
Allahu akhbhar wlh kamar inyi kuka,Allah Baki zaman Lapiya da zuriyya ta gari.....
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
Allah sarki ai yanzu yayanta 5 , bata ma dade da haihuwa bah
@zainabhamisu3342
@zainabhamisu3342 Год назад
Allah ya dawwamar dake cikin farinciki gdn aurenki
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
ameen
@fatimaalhajiali6513
@fatimaalhajiali6513 6 месяцев назад
Allah sarki Maryam Allah ta'ala ya baki zaman lfy ❤
@HanatouTanko
@HanatouTanko Год назад
Allah ya sa maki albarka ke da zuriyarki. Mai guidanki Allah ya albarkaci rayuwarsa, ya zama misali mai karfi cikin aluma. Allah ya fichemu hali chara'antawa domin mai chari'a Allah ne da kuma wandanda ya rataba wannan aikin.
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
ameen
@abdullahisulaiman1850
@abdullahisulaiman1850 4 месяца назад
Allah sarki rayuwa!!!!! jiya ba yau bah!!! Allahu yasa mudace....Ameen remembering thus days!!!!
@abdullahisulaiman1850
@abdullahisulaiman1850 4 месяца назад
@@OfficialSautinHausa muna godiya
@UsmanAminu-wp6gt
@UsmanAminu-wp6gt 3 месяца назад
Allah kasa alkairi awannan aure
@سيتوخ
@سيتوخ Год назад
Maryam mashaallah alllllllllllllllllllllllllllllllllllllah
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
madalla
@baballesaadusaadu8799
@baballesaadusaadu8799 Год назад
Allah Yaba da zaman lafiya ameen
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
ameen
@hauwaaisaah
@hauwaaisaah 6 месяцев назад
Love her so much. Allah ya zaunar dasu lafiya ameen
@liman784
@liman784 2 года назад
I wish you d best went dis son's
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
yauwa
@MoustaphaM90
@MoustaphaM90 Год назад
Ita ce tayi wakar da kanta ko kuma wacce mawakiya ce dan Allah Allah ya yafe mata da duk yen uwa musulmi
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
wata mawakiya ce
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
amin
@user-vl7gb1fo6q
@user-vl7gb1fo6q Год назад
Allah yasa kinshiga kenan allah yabaku zaman lfy
@hamisubreaker3311
@hamisubreaker3311 Год назад
waiyo harna tuna Baya
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
madalla
@Najaatu-zw4cu
@Najaatu-zw4cu Год назад
Allah ya bada zaman lafiya 💕💕💕💕❤💋💓💓💓💖💖👄💝💝💝💞💞💞💞
@Najaatu-zw4cu
@Najaatu-zw4cu Год назад
Mr Adams
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
ameen
@سيتوخ
@سيتوخ Год назад
Tubarakallah.mashaallah
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
madalla
@BoubaBayel
@BoubaBayel 5 месяцев назад
❤🎉
@YusufAbdulmumin-yb9gw
@YusufAbdulmumin-yb9gw 4 месяца назад
Wlh inason wannan waqar sosai❤😢
@hajiyarogana6929
@hajiyarogana6929 Год назад
😭😭😭😭😭🤲🤲🤲
@BaballeBashirBashir
@BaballeBashirBashir Месяц назад
Baballe bashir bashir
@rafiarach7849
@rafiarach7849 2 года назад
☝🏼☝🏼🤲🏻🤲🏻👍👍💞💞💖💖
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
👍👍
@MoktarHaruna
@MoktarHaruna Год назад
Gsky ne maryam allah yayimiki albarka Saida natina nawa wlh😢😢😢😢
@AbdullahiModibbo-c8y
@AbdullahiModibbo-c8y 8 месяцев назад
Hiyana
@kmmdtib3535
@kmmdtib3535 4 месяца назад
😂❤❤❤🎉😢
@dareyguidamk.....h7879
@dareyguidamk.....h7879 2 года назад
💕💕💕💕
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
💕💕
@BintaKeita-d9c
@BintaKeita-d9c 2 месяца назад
Fatan zama lfiya
@MurtalaUbale-k9x
@MurtalaUbale-k9x 2 месяца назад
Kinyi saa
@djimraonoma796
@djimraonoma796 10 месяцев назад
9:21
@umminlankyummi2736
@umminlankyummi2736 6 месяцев назад
Wai ina maryam olomi ne dan Allah wlh ta iya waqa sosai ga murya
Далее
Wakar auran Maryam hiyana hausa song
16:11
Просмотров 18 тыс.
Ali jita - Matan arewa feat Nazifi Asnanic
4:36
Просмотров 323 тыс.
Wakar auren maryam hiyana
16:11
Просмотров 166 тыс.
Aure
4:11
Просмотров 8 тыс.
MGG Sahawa Hijjra
17:59
Просмотров 188 тыс.
in gari ya waye
4:23
Просмотров 2,9 млн
Ajnabiya
5:50
Просмотров 2 млн
Uwar Gida Ran Gida (Remix)
13:51
Просмотров 7 тыс.
Wakar Bankwana Maryam Hiyana
16:11
Просмотров 629 тыс.