Dadi na da malam akwai bayani me gamsarwa. Inajin dadin yanda yake wayarmana da kai akan wannan zanga-zanga din. Saboda idan zamu fito mu bi shawarar malam sai muyi nasara in sha Allah.
Wallahi ban taba zama na saurari malam gumi ba dan abubuwanda ake fada akansa amma yau nasaurari bawan Allannan kuma natabbatar cewa babban malami ne na addini da kuma zamani. Allah yakara ma ilimi
A gaskiya abin da ake yi wa talakawa ya isa. Senator Ndume gaskiya fa ya fada amma an cire shi. Wannan ya nuna cewa yan siyasar mu ba talakawa ne a gaban su ba.
Mu dama muna tare da malam, waenda yanzu suka fara sauraron malam adaalcin da zaku masa shine kukoma kusaurari karatukansa nabaya asannnan zakusan cewa anyi masa sharri sosai,kuma shi malam mafi yawankaratunsa malamai yake koyarwa wasun su kuma sunqi sukoya,Allah ya saka wa malam da Aljannah.
Kin gaskiya halin munafukaine bana tare dashi a lokuta dayawa amma wannan maganan gaskiya ne saboda duniya siyasa akeyi yanzu kuma sai kana da ilimi don haka maganan malam itace mafita Allah ya Saka da Alkhairi