Тёмный

YA LAƊIFU (16641) DON NEMAN JALABI DA DAFA'I 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 20 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 56   
@AuwalIsah-l7n
@AuwalIsah-l7n 2 месяца назад
Allah yaqara kusanci agurin shugaba s a w
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 Год назад
AlhmduLLIHI, Finally yau Shehu Ya Fiddo Mana Sirrin Ladifu.. Allah Ya Yi Tukwici Da Jannatul Firdausi 🙏🙏🙏🙏
@ibrahimahmed2609
@ibrahimahmed2609 6 месяцев назад
Masha ALLAH
@mourtallalaminou3356
@mourtallalaminou3356 Год назад
Aslm sayyadi barka da safiya Allah yaqara lfy Bijahi saidil anam Lataduruquhul absaru huwa yuduqul absaru Huwa aladifu alkabir Hakane abinda ake Karan tawa Macha Allah Malan Allah qara kusanci
@AuwalIsah-l7n
@AuwalIsah-l7n 2 месяца назад
Allah yabiyabuqatu
@blessedemperor3976
@blessedemperor3976 3 месяца назад
Masha Allah mlm Allah yakara daukaka
@maulana.khalifa4916
@maulana.khalifa4916 Год назад
allah yajikan magabata ya shirya zuriaa
@nazeerinyasstv8070
@nazeerinyasstv8070 Год назад
Masha Allah Syd Munagodiya Matuqa
@akilousalifououmarou3449
@akilousalifououmarou3449 Год назад
MashaAllahu barakAllahu fiika. Allah ya biya
@تبلاتطت
@تبلاتطت Год назад
ما شاء الله الشيخ عباس سدوكى
@nazirsambo4498
@nazirsambo4498 Год назад
Allah yasaka da alheri malam
@MalamOusmane-sm1tf
@MalamOusmane-sm1tf Год назад
Aslm ya cheikh godiya mukeyi ba adadi allah ya kara lpy amine
@umarsabo677
@umarsabo677 Год назад
❤ Allah Ya karawa rayuwa Albarka
@MuhammadTahir-pi3xu
@MuhammadTahir-pi3xu Год назад
Allah yasa kada alheri bijahi sayyidul ujudi Sallallahu alaihi wasal lam
@hafizaminu7717
@hafizaminu7717 Год назад
masha Allah ya maulaya
@DayyabuAdamuSale
@DayyabuAdamuSale 8 месяцев назад
Masha'allahu Malam Allah kusachi da ANNABI MUHAMMAD Sallallahu ta'ala alaihi wasallam 🤲 Dan Allah wancen dakabayar nawannan adadin amma da ayar ALAYA'ALAMU MAN KHALAQ WAHUWALLADIFUL KHABEER,idan akabugashi zaizama makamancin wannan? Mungode 🙏
@maryamgidado3642
@maryamgidado3642 7 месяцев назад
@FatimaHamzaIsah
@FatimaHamzaIsah 7 месяцев назад
Jazakumullahu khaira
@maharazougarde3070
@maharazougarde3070 Год назад
Munagodiya sayyadi Allah yaqara lafiya da kusanci bijahi SHUGABA SALLALAHU ALAIHI WASALAM
@aminuyauabubakar4069
@aminuyauabubakar4069 11 месяцев назад
Aslm. Don Allah malam ataimaka arubuta mana adduar domin kaucesa kuskure. Allah yataimaka.
@nasihatv1538
@nasihatv1538 Год назад
Jazakallahu Khairan 🙏
@adamuLegbo
@adamuLegbo Год назад
❤❤❤ Jexakallahu filjennah
@firdausialiyusani8574
@firdausialiyusani8574 Год назад
Assalamu alaikum Malam cikin Kwana nawa ake son a gama adadin? Mun gode
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Hmm, wannan ai aikin zama 1 ne, cikin awa 2 an gama insha Allah
@firdausialiyusani8574
@firdausialiyusani8574 Год назад
Masha Allah
@smaikaramatv1943
@smaikaramatv1943 Год назад
Munata godiya malam
@zulaihatnasir3056
@zulaihatnasir3056 Год назад
Allah ya saka da Alkhairi
@mustaphaqaseem5988
@mustaphaqaseem5988 Год назад
Aslm sayyadi mutum zai iya sawa ayimai
@AdamouElhadji
@AdamouElhadji 7 месяцев назад
Assalamou aleykum sayadi barka da yao mou na yimaka fatan alheri wanen aykin azama gouda akeyinchi? kumma adadin chi so guda za ayi ?
@aliyuyusuf5366
@aliyuyusuf5366 Год назад
Allah ya biya
@mahammadoumalamissa5185
@mahammadoumalamissa5185 Год назад
اللهم امين يارب العالمين
@tukurmuhammad2315
@tukurmuhammad2315 Год назад
malam Dan Allah inason afasaraman mafarkina Ina yawan mafarkin nasamu zinari ko nayi arziki
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Insha Allah arziki ne
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 Год назад
Assalamu alaikum Akramakallahu a taimaka mana da Arabic text ɗin addu'an da ake karantawa bayan 129, na neman jalabi.
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
اللهم إني أسألك أن ترزقني رزقا حلالا واسعا طيباً من غير تعب ولا مشقة ولا ضير ولا نصب إنك على كل شيء قدير
@mahammadoumalamissa5185
@mahammadoumalamissa5185 Год назад
يا شيخ بالله عوة سورة الله اللطيف
@karenelouis6270
@karenelouis6270 8 месяцев назад
Thank you
@mahammadoumalamissa5185
@mahammadoumalamissa5185 Год назад
يا شيخ ظازاكل الله غير ربي يحفظك ❤
@umarjibril7454
@umarjibril7454 Год назад
Mlm dan Allah fassarar mafarkin kifi , dan nayi mafarkin ina cikin kifi
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Arziki ne insha Allah
@umarjibril7454
@umarjibril7454 Год назад
@@abbas_sadauki Allah yaƙara lfy mlm
@HarunaAda
@HarunaAda 11 месяцев назад
❤❤❤❤
@mohammedshamsudeensulaiman277
@mohammedshamsudeensulaiman277 10 месяцев назад
السلام عليكم . عفوا كم يوم نقرأ هذا الورد؟؟
@mahammadoumalamissa5185
@mahammadoumalamissa5185 Год назад
Bari kallahupi
@hamissouchaibou6208
@hamissouchaibou6208 Год назад
Malam dan Allah mijinane yake neman kara Aure Say nayi mafarkin ta cenja mota amma ba sabuwa ba bayan nayi sallar asuba nakoma me hakan ke nufi
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
To bazawara ze aura🤔
@hamissouchaibou6208
@hamissouchaibou6208 Год назад
@@abbas_sadauki a a budurwace yake neman aura
@dadasskubo3854
@dadasskubo3854 Год назад
Saunawa malam akeyi
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Sau 1 ko sau 3 ko sau 7
@moussaabdoulahi-zx7vy
@moussaabdoulahi-zx7vy Год назад
Maulana inda hali a rubuto muna addu'an 😊
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
اللهم إني أسألك أن ترزقني رزقا حلالا واسعا طيباً من غير تعب ولا مشقة ولا ضير ولا نصب إنك على كل شيء قدير
@moussaabdoulahi-zx7vy
@moussaabdoulahi-zx7vy Год назад
@@abbas_sadauki جزاكم الله خيرا يا مولانا 🥰
@zakariAbdullah78
@zakariAbdullah78 6 месяцев назад
Masha allah
@smaikaramatv1943
@smaikaramatv1943 Год назад
Munata godiya malam
@smaikaramatv1943
@smaikaramatv1943 Год назад
Munata godiya malam
@isaabubakar8945
@isaabubakar8945 Год назад
Masha Allah
Далее
Wait for winner 🏆 😂 #shorts
00:42
Просмотров 6 млн
CIKIN KWANA 3 ZAKA HADA ADADIN (58081)
3:56
Просмотров 10 тыс.
JALABIN SUNAN ALLAH LAƊIFU 9000
4:38
Просмотров 4,8 тыс.
YA HAYYU YA QAYYUM (816)... A ƊAKI KAI KAƊAI.
4:22
KARFE 4 NA DARE ZAKA YI WANNAN ISMIN...
4:24
Просмотров 18 тыс.