Тёмный

Yadda ake cutar mutanen Bauchi 

Dan Bello
Подписаться 49 тыс.
Просмотров 21 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

11 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 193   
@adamsa_ng
@adamsa_ng 6 дней назад
Allah Ya biya Dr. Allah Ya tsare ka kuma Ya ƙara maka ƙarfin guiwar cigaba da wayar wa al'umma kai. Wannan matsalar ta shafi baki ɗayan arewa maso gabas ne.
@abubakarsuleimanmagami6516
@abubakarsuleimanmagami6516 6 дней назад
Azzalumi Munafuki Annamimi Mayaudari Mara kishin kasa Karen farautar 'yar siyasa Sune kadan daga mutanen da basa son ka Dan Bello Muna tare dakai 100% evere🤛💪💪 Keep up the good job👌
@BashirJibrilsaid
@BashirJibrilsaid 6 дней назад
Allah dai biya Dan bello
@malanson
@malanson 6 дней назад
Allah yaji kan talaka 😢😢😢
@theavrgenaijaboy
@theavrgenaijaboy 6 дней назад
If you were in Nigeria they would have arrested and silenced you I’m happy you’re doing this exposé from another country
@nazifawabi6982
@nazifawabi6982 4 дня назад
Allah ya qara kare ka da kariyer shi... Allah yasa wata rana qasarmu Nigeria ta gyaru muyi alfahari da ita
@DanLumo
@DanLumo 6 дней назад
Ka biya ni Dan Bello, Allah ya biya ka.
@suwaibaadamuahmad1484
@suwaibaadamuahmad1484 6 дней назад
Wallahi ko aqafa aka kullamin zan wafce in wullar..... Akafito media akace za,a ebi ma,aikata mukayita jira muji ranarda za,adauka Dan mararsa Aiki munadayawa. Amma ajefe jefa saikaji anatasayarwa wa masu kudi. Sunraba tas atsakaninsu yan' siyasa. Haryau ba,adauki kowaba.
@rabiuishaq-e4h
@rabiuishaq-e4h 6 дней назад
KO KADAN WALLAHI BAZA MU ZABE SHI BA😢😢
@kasimabubakar416
@kasimabubakar416 4 дня назад
Inajin dadinka Allah ya kiyayeka dan bello
@ismailabdallah8604
@ismailabdallah8604 5 дней назад
Mu al'ummar jihar bauchi muna godia so Sai Dan bello Allah ya qara kare mana kai
@SamailaHashimu
@SamailaHashimu 6 дней назад
Dan Bello mutumin nan fa saika Bude masa aiki sosai...
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 6 дней назад
Dan Bello muna roqon Allah yataimakeka yakareka daga dukkan sharrin duniya da lahira
@abdulazeezgarba4588
@abdulazeezgarba4588 6 дней назад
Allah dai yakaimu ranar zabe babu arewa babu kudu babu addini gaba daya zabe daya zamuyi
@ahmadmuhammad8593
@ahmadmuhammad8593 6 дней назад
Allah ya qara lfy da nisan kwana me albarka sir
@SadiqMuhammad-q8x
@SadiqMuhammad-q8x 5 дней назад
Allah yasaka da allkhairi dan bello the number 1one
@mrmd3258
@mrmd3258 6 дней назад
Allah yasa mudaci
@Mustaphayamrat
@Mustaphayamrat 6 дней назад
Rabon da ayi sanarwan daukan aiki tun lokacin Isah Yuguda kumakullum ana retire ana Mutuwa 😢Ai mu Yan Bauchi kam INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UUN
@musty470
@musty470 6 дней назад
Ya Allah Duk wani Abu dakake Nema Na Alkairi Allah Ubangi Ya baka shi Don ANNABI MUHAMMADU RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WASSALLAM ❤❤❤
@ISAMOHAMMED-z8n
@ISAMOHAMMED-z8n 4 дня назад
Gaskiya Allah yamana kekyawan karshe kawai muta ne ba Allah ah ransu
@HrnSaski
@HrnSaski 6 дней назад
Allah ya kara basira
@alisday6206
@alisday6206 6 дней назад
Subhanallah. This man was in a court case with the EFCC when he was elected as the state governor. Bayan nan, duka charges da ake tuhumarsa dasu aka dakatar saboda immunity. Mu muka zabi barawo da hannunmu. 😢😢😢
@tahirmuhammadsoba
@tahirmuhammadsoba 6 дней назад
Allah ya Kara lafiya Dan Bello ... Kauran Bauchi is my man but I everyday sided you ❤️ keep up the good work the sky is the starting point
@anasalhassan4386
@anasalhassan4386 6 дней назад
Ubangiji alh y sakawa al'umma kaikuma alh y Kara kareka daga duk wani sherri
@Abdullahiyu2_tv
@Abdullahiyu2_tv 6 дней назад
@danbello good job ya kamata a Kara zuwa next level 😅
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 5 дней назад
Innalillahi wa'inna ilehim raj'un ubangiji Allah yasa karshen wannan masifar tazo
@x-benkeffi4760
@x-benkeffi4760 6 дней назад
All this sad stories with come to an end, and black 🖤 African will glorious Once more
@Ameershehuadili
@Ameershehuadili 6 дней назад
Ameen
@abdulmuminyahuzaabdul8969
@abdulmuminyahuzaabdul8969 6 дней назад
Muje zuwa oga Dan Bello 💪 😊 Allah yayi mana jagora ya rabamu da azzalumai
@salisudfulanikanwa6468
@salisudfulanikanwa6468 6 дней назад
Akwai maganar kwacewa talakawa masallacin idi next level
@alhassanuthman8232
@alhassanuthman8232 6 дней назад
Daga ganin Kaura, kasan ba dan arziki ba ne wallahi. Adadin cutarwan da yayi, Adadin sinuwansa insha Allahu
@ZainabMuhammed-y3c
@ZainabMuhammed-y3c 5 дней назад
Aikinka Yana kyau angon sahura Allah barmana Kai Dan Allah kafitomana takarar shugabancin najeriya 😢 😢plsss
@UmarShuaibu-u5y
@UmarShuaibu-u5y 5 дней назад
Allah ⚡ yasaka maka da alkhairi dan Bello
@MustaphaBgidado123
@MustaphaBgidado123 6 дней назад
Miza muyi da maciyi amanar kamar wannan
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 6 дней назад
Kai gaskiya 6erayan Nigeria Mulki baimusu dadiba wlh bazamu iyaba Allah yaimana maganinku azzaluman banza
@salisudfulanikanwa6468
@salisudfulanikanwa6468 6 дней назад
Dakyu Dan bello jazalallahu khairan
@Sadiyamk
@Sadiyamk 5 дней назад
Innalillahi wa inna ilayhir rajiun, Allah yayi mana maganin barayin shugabannin mu azzalumai
@HafsatMusa-wk7ud
@HafsatMusa-wk7ud 6 дней назад
Dan bello Allah yabiyaka ladan fadan gaskiya
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 6 дней назад
Allah kai mana maganin azzalumai ka sakama bayinka Allah Ameen ya rabbi
@saidmansurlawan-jw2og
@saidmansurlawan-jw2og 6 дней назад
Allah yakara Lafiya Allah yakara Rufa Asirin ka Dan Bello Allah yatsareka da Sharrin masu Sharri
@faruksalisuumar1192
@faruksalisuumar1192 6 дней назад
This next level is sweet ooo😢Ogah we need more.
@ahmedbabangida794
@ahmedbabangida794 6 дней назад
Dakeu Dan Bello saura masallacin edi
@umarmaimunabinji3856
@umarmaimunabinji3856 6 дней назад
Dan bello abokin mugayen yan siyasa, aci gaba da aiki
@MuhammadIbrahimUmar-n3x
@MuhammadIbrahimUmar-n3x 6 дней назад
Allah ya isan mu mu yan jahar Bauchi 😢😢😢
@arewanmutv
@arewanmutv 6 дней назад
Bauchi muna ganin rayuwa😢
@muhammadumarwunti2951
@muhammadumarwunti2951 6 дней назад
Suna ganin kamar duniya itace farko itace karshe
@ZilkifuluAbdullahi-z6s
@ZilkifuluAbdullahi-z6s 5 дней назад
Dan bello Muna godiya da fatan alkairi Allah ya bar tare
@omoxhinacomedy
@omoxhinacomedy 5 дней назад
Still be held slaves by our own so called leaders 😢 It's saddening
@Muslimah18
@Muslimah18 6 дней назад
This is just so sad. Allah ya shiryar mana da shuwagabanni🤲
@basharidris9230
@basharidris9230 6 дней назад
Allah ya biya jagoran talakkawan Arewa....!
@GamboyahayaHamza
@GamboyahayaHamza 5 дней назад
GASKIYA DAN BELLO NI DAN NINGI NE KUMA NAGAMSU DA BAYANINKA ALLAH YASAKA DA ALHERE
@hayatumuhammadyerima1356
@hayatumuhammadyerima1356 6 дней назад
Allah ya biya dan Bello Saura gombe State Muna so amana kacha kacha da ita Saboda shima yau senator yake so nan gaba
@MustaphaUmaima
@MustaphaUmaima 5 дней назад
Allah yakareka dan lello
@rukayyabuhari1249
@rukayyabuhari1249 6 дней назад
Don girman Allah kafito president nex election amma inatsoron ayi maka irin na ummaru musa😢
@mohammedazare5746
@mohammedazare5746 5 дней назад
Aikin ka yana kyau Dan Bello. Za mu taimaka da wasu hotunan idan da bukatar hakan
@lawiyuabubakar7302
@lawiyuabubakar7302 6 дней назад
Allah yatsaari gatari da saran shuka
@yusufbuhari9938
@yusufbuhari9938 6 дней назад
Allah ya kara lapia da nisan kwana dan Bello dan albarka
@Fatma-tr2im
@Fatma-tr2im 5 дней назад
Innalillahi wa inna'ilaihir rajun duk asibitotin da makarantun ba nagari ko daya gaskiya an mugun Raina talakawa ya Salam!!! Su ko kunya basaji koda yake Wanda bashida Imani ina zai haduda kunya 😢😢😢
@IsahMuhammad-zf7ee
@IsahMuhammad-zf7ee 6 дней назад
Next level
@ahmad_md
@ahmad_md 6 дней назад
Kana Basu wuta Dan bello 👍
@JaafarUsman-o8o
@JaafarUsman-o8o 5 дней назад
Allah shi kara maka kariya Dan bello
@abdulgaffarabba9417
@abdulgaffarabba9417 6 дней назад
@danbello welldone Allah ya kara fasaha
@Nuradden_magaji_sani.
@Nuradden_magaji_sani. 6 дней назад
Good job Amma Allah ya sa sugyara
@eshaomar6372
@eshaomar6372 6 дней назад
Hmmm kmn jiyane yan bauchi suketa ihu sai kaura😢gashi yagama daku kunhadu da balaii
@jegason
@jegason 6 дней назад
Munshiga next level 😊
@abbafatimaibrahim242
@abbafatimaibrahim242 4 дня назад
Ko wani azzalumin shugaba zaiyi bayani gaban Allah ai😂dadin abun akwai hisabi.
@maryamUmar-h7x
@maryamUmar-h7x 6 дней назад
Danbello kada ka bata yawin bakin ka ,mutane su futo ayi ta zabgawa azzalumen yan siyasa shugabanni al qunut duk Allah ya kifar da su
@yakubuidrisyakubu5917
@yakubuidrisyakubu5917 15 часов назад
Wannan Hakayake Dan Bello
@ibrahimyusufyahya1883
@ibrahimyusufyahya1883 5 дней назад
ALLAH ya'isa Kuma yafimu sanin yadda zaiyidasu
@MukhtarMuhammad-d4l
@MukhtarMuhammad-d4l 5 дней назад
Allah ya isar wa talakawa
@abdurrashidqulamau4276
@abdurrashidqulamau4276 6 дней назад
Dan Bello akwai matsala a bauchipa
@abubhakharabubhakhar8505
@abubhakharabubhakhar8505 5 дней назад
Wlh wannan shugabanni sai dai ALLAH yayi mana hisabi dasu
@ibrahimdanladi5886
@ibrahimdanladi5886 6 дней назад
Ya gama kwashe kudaden, Amma kar yayi kuskuren fitowa takaran shugabancin Qasa!😊
@zainabmusa4199
@zainabmusa4199 5 дней назад
Bamu yafe ba wallahi
@AHIL_ENTERPRISES
@AHIL_ENTERPRISES 6 дней назад
Anayi muna shanawa 😂😂😂😂😂
@SalimyahayaMuhammad
@SalimyahayaMuhammad 6 дней назад
❤gabadai Dan bello mutanen galadanci
@ahmadahamidmodibbojailani8166
@ahmadahamidmodibbojailani8166 6 дней назад
Extra level
@BukhasChannel
@BukhasChannel 6 дней назад
Allah dai ya kyauta Amma lalle anji kunya kuma akwai hisabi 😢
@aminujakara3632
@aminujakara3632 5 дней назад
Innalillahi wa inna ilayyur ra juun Ynx wannan asibityn ko dabba ai baa kaiba bare dan Adam kai wato duk dunia da wuta kasamu shugabanni marasa imani kamar na nigeria Wlh
@ABDULRAHAMANDAHIRU-z3p
@ABDULRAHAMANDAHIRU-z3p 6 дней назад
Thank you Dan bello
@bigbomtv3160
@bigbomtv3160 6 дней назад
Waze Sabi barawo kuwa
@mohamedmoussalkalim3963
@mohamedmoussalkalim3963 6 дней назад
اللهم صل وسلم على سيدنا وحبيبنا وشفيعنا وقائدنا وقدوتنا وقرة أعيننا محمد صل الله عليه وسلم
@KamalBinSaeedAdam
@KamalBinSaeedAdam 6 дней назад
Allah Ubangiji ya kyauta 😭😭 kai jama'a
@UmarYusuf-j3r
@UmarYusuf-j3r 6 дней назад
Na kastina fa dan bello
@DeenSaad
@DeenSaad 6 дней назад
Subhanallahi Kai wallahi satarma har ta wuce ta hankali😢😢😢😢😢
@Musahalilu-4417
@Musahalilu-4417 6 дней назад
Angaisheka Dan Bello
@elmasdiamond8851
@elmasdiamond8851 6 дней назад
Next Level👍
@adamuhussainialiyu5171
@adamuhussainialiyu5171 6 дней назад
Bari a yi wannan Gwamnan kirari kamar haka. Mazambaci Maɓarnaci Mahillaci Matabbaci Cikin ɓata Donya kauce gaskiayar Ɗan Bello.
@zakariousmane5278
@zakariousmane5278 5 дней назад
😂😂😂😂😂 Allah yatona assirinsou
@Gh0st_Pænthęr
@Gh0st_Pænthęr 5 дней назад
Dadin abin akwai zuwa lahira - Ubangiji Allah Y sa mudace
@nafiuidrismusa5307
@nafiuidrismusa5307 3 дня назад
Ko iyayensu ke bada mulki insha Allahu sungama kenan dama kauran bauchi jira muke yagama musha kallo dama customer EFCC ne
@bilyasaid4074
@bilyasaid4074 6 дней назад
😂😂😂 Goood job
@ismailisah4092
@ismailisah4092 5 дней назад
Dan bello akwai kuskure a wannan photunan faa... wannan na jm din bahaka abun ykeba gskya
@muahammadadamu8947
@muahammadadamu8947 4 дня назад
To ya abun yake Sai asamana mugani
@OfficialsalisuTv
@OfficialsalisuTv 6 дней назад
Next level ❤❤❤❤
@YusufAliyu-xx6ct
@YusufAliyu-xx6ct 2 дня назад
😢Ikon Allah wlh manyan arewa basa jin tsoran Allah ai kanta APC bai kamata azabe ta bah azabe na gaba, ai hatta atiku bai kamata azabe shi bah din shi mah ai manyan mu su bamu history insh. Allah y kawo muna mafita a arewan nan
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 6 дней назад
to aiki ya rage wa mutanan Bauchi. dan Bello ya gama nasa saura naku kusan masu sanku kusan zaluncin da shuwagaban ninku suke yi muku???
@mahamanebilyaminou2866
@mahamanebilyaminou2866 6 дней назад
Allah yatai makeka❤
@Danasabe-e3e
@Danasabe-e3e 5 дней назад
Good
@nourimalam126
@nourimalam126 5 дней назад
إنا لله وإنا إليه رجعون
@mohammedaliusman2524
@mohammedaliusman2524 6 дней назад
Shikam ai tashi tazo qarshe
@Sagir_Saleh
@Sagir_Saleh 6 дней назад
😢😢😢😢 Kai Wayyo Allah Nigeria
@AlameenIbrahim-ip7tv
@AlameenIbrahim-ip7tv 2 дня назад
yan arewa me akejirah
Далее
Dan Bello Collection Episode 1
10:04
Просмотров 23 тыс.
Dragon Blood Whitening Cream
00:35
Просмотров 5 млн
BRUTAL STREET FIGHT KNOCK OUT
00:20
Просмотров 1,3 млн
Bikin ‘yancin kai ko batan kai
3:23
Просмотров 24 тыс.
Ambaliyar Maiduguri ta shafi Najeriya
4:10
Просмотров 49 тыс.
Dalilin da yasa NNPC da damu da farashin Dangote
4:13
Matsalar Ilimi a Gombe
2:53
Просмотров 11 тыс.
Hirar Dan Bello da @AREWA24
11:53
Просмотров 51 тыс.
DAN JARIDA SEASON 2 EPISODE 13
50:50
Просмотров 136 тыс.
APC a Kano ta ce a kama ni
3:39
Просмотров 66 тыс.