Тёмный

Yadda Jihar Kano ke Fuskantar Babbar Matsalar Ruwan Sha | ETN 

ETN
Подписаться 896
Просмотров 189
50% 1

Kano, daya daga cikin manyan jihohin Najeriya, tana fama da matsalar ruwan sha duk da dogon tarihin samar da ruwan famfo tun daga zamanin mulkin mallaka. A wannan bidiyo, zamu duba tarihin samar da ruwa a Kano, kalubalen da ake fuskanta, da yadda wannan matsala ta shafi rayuwar yau da kullum. Shin mafita ta kusa ne? Ku kalli bidiyon don samun amsa!
Ku biyo mu domin cikakken bayani da fahimtar matsalar da mafita game da ruwan sha a Kano!

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии    
Далее
ИСЧЕЗНИ ВОДУ ДО КОНЦА
00:43
Просмотров 332 тыс.
ИСЧЕЗНИ ВОДУ ДО КОНЦА
00:43
Просмотров 332 тыс.