Тёмный

Yadda Yaran Uba Sani Suka Ci Zarafina Kan El-Rufa'i 

Aminiya Trust
Подписаться 65 тыс.
Просмотров 28 тыс.
50% 1

Fitaccen dan siyasa Abdulmajid Danbilki Kwamanda, ya bayyana dalilin da wasu da ake zargin 'yan sanda ne suka dana masa tarko suka kama shi tare da cin zarafinsa suna dauka a bidiyo.
Kwamanda ya ce matakin da zai dauka ,shine na shari'a, yana mai cewa abin da kak yi masa ba zai sa ya canza takunsa na siyasa ba

Опубликовано:

 

16 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 75   
@JmelaAhmad
@JmelaAhmad 2 месяца назад
In allah ya yarda sai sunga qarshansu bazeyi kyauba
@JafarShinka-yj5xl
@JafarShinka-yj5xl 2 месяца назад
Allah ya sa idan sun kama ka yanzu su karya ka tsohon banza
@IbrahimUmarImam
@IbrahimUmarImam 2 месяца назад
Allah ya Kara
@assadasmshehu1400
@assadasmshehu1400 2 месяца назад
ALLAH yasa akoma bashi kashi bakinsa ke jamasa
@Kebiislam
@Kebiislam 2 месяца назад
Masha Allah Allah ya kara😅😅😅😅👍💪💪
@salmafarouk2115
@salmafarouk2115 2 месяца назад
Alhamdulillah da Basu Yi maka illa ba wallahi ban iya na Gama kallo sabar soron abinda zai biyo baya .
@ibrahimaliyu763
@ibrahimaliyu763 2 месяца назад
Allah i kiyaye nagaba, gaskiya dai basu kyautaba. Wannan ba siyasa bace , wannan banyi mamaki ga yan APC ba duk haka suke .
@umarkabeer1263
@umarkabeer1263 2 месяца назад
Allah ya sakama
@IsmailAssoumanabala
@IsmailAssoumanabala 2 месяца назад
Allah Ya kara chege
@afiyaafiya834
@afiyaafiya834 2 месяца назад
Allah ya sakama Ameeen ya rabbi 🤲🕋🤲
@AbubakarilyasuJido
@AbubakarilyasuJido 2 месяца назад
Allah ya kiyaye gaba Ameen.
@belloyusuf3216
@belloyusuf3216 2 месяца назад
Muna tare da Kai Commander
@IssahIssah-l1l
@IssahIssah-l1l 2 месяца назад
Yayedaidsi
@jezzhope2558
@jezzhope2558 2 месяца назад
Masha allah gaskia yaye d👍👍
@bachamahamedali4524
@bachamahamedali4524 2 месяца назад
Allah kara dan sarane
@CheffouHamidineDjamila
@CheffouHamidineDjamila 2 месяца назад
Subahanallah Allah ya kara tsare wa.
@musashuaibu110
@musashuaibu110 2 месяца назад
Allah Ya SakaMa
@Albaror
@Albaror 2 месяца назад
Gaskia anji kun'ya gwamna
@salissousalhahassan8040
@salissousalhahassan8040 2 месяца назад
Alh tsinema mekarya
@atmjegakantinsaukinigltd521
@atmjegakantinsaukinigltd521 2 месяца назад
Allah rufa asiri
@HussainiYusuf-ky7oj
@HussainiYusuf-ky7oj 2 месяца назад
Allah yakara kareka
@mustaphaahmadharith5130
@mustaphaahmadharith5130 2 месяца назад
An maida mu bayi a Nigeria wallahi😊😊😊
@habibusanusi8510
@habibusanusi8510 2 месяца назад
Allah ya kara maganinka kullum zagin jama'a kakeyi
@MusaIdris-p7p
@MusaIdris-p7p 2 месяца назад
Hhhhhhh wallahi yayi laushi
@AwaliDanlami
@AwaliDanlami 2 месяца назад
الحمد لله 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@Ishâksabiou-p5b
@Ishâksabiou-p5b 2 месяца назад
Haka shine dede 😂😂😂😂😂🎉
@saminushehu8574
@saminushehu8574 2 месяца назад
Hmmmm gobe ma kasake zagin shugaba
@moussamoutari7517
@moussamoutari7517 2 месяца назад
Kaima ai uwayan mutane kake zagi sunyi dai dai
@zakariyyaishaq-x7d
@zakariyyaishaq-x7d 2 месяца назад
Ba wani abu bane, Commander wasan Kanawa da Zagezagi ne
@AliAbdouMoutari
@AliAbdouMoutari 2 месяца назад
Ar kare ai wly bakaga komi bah.Allah ya kara.
@AbdulmumuniAbdulmumuni-w3w
@AbdulmumuniAbdulmumuni-w3w 2 месяца назад
MA sha Allah abun ya birnin 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@ibrahimladan1669
@ibrahimladan1669 2 месяца назад
Ka amsa har kace ka dena baza ka sake ba. Da kanka kace baza ka sake ba
@aishaabdulaziz4423
@aishaabdulaziz4423 2 месяца назад
😭😭😭😭😭😭😭shegu matsiya ta,wlh tallahi sai sun gwammace uwar su bata haife su ba,wlh mu kanawa mun fi karfi wulakanci ballabe wani dan kaduna da kauya bajigage,yanzu mu ka fara,wadan basu san darajar iyayen su ba, darajar ma,aikin Allah sai kun daki iyayen ku🙏🙏
@RafaeAli
@RafaeAli 2 месяца назад
👍👍😆😆😆😆
@AMADUSAiGODIYA-gc3et
@AMADUSAiGODIYA-gc3et 2 месяца назад
Han ka linmeyankankabayakomaGarina saboda zafin rarbi
@mhmd-rc9bz
@mhmd-rc9bz 2 месяца назад
Hhhhhhhhhhh Allah maga nin duk wani shege
@alvessoule8394
@alvessoule8394 2 месяца назад
Sora marass dalili gani gawane ta ishe wane
@alimoumouni719
@alimoumouni719 2 месяца назад
Mugu
@am-yk2eg
@am-yk2eg 2 месяца назад
😂🤣😂🤣😂🤣👍🏼
@alameenusman5236
@alameenusman5236 2 месяца назад
Allah ya kara 😂😂in sha Allah na gaba sai yafi wannan 😅😂
@Kebiislam
@Kebiislam 2 месяца назад
🤸🤸🤸🤪😜
@ismaelalhadji3415
@ismaelalhadji3415 2 месяца назад
Jaki Wawa Arne.
@Attijjani_tv
@Attijjani_tv 2 месяца назад
Arne Kuma? Kawai sbd siyasa kace musulmi arne Gsky kayi sauri ka tuba tun kafun kahadu da allah
@ismailbabaaliyu5890
@ismailbabaaliyu5890 2 месяца назад
Allah kyauta
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 2 месяца назад
Don Allah ku daina zagi ba mu yarda da zagi ko cin mutuncn kowa ba a wannan tasha
@zinariyawaziri3689
@zinariyawaziri3689 2 месяца назад
Baka zagi sai dai cin mutuncin daya zarce adawar siyasa.
@muhammedgaddafi2789
@muhammedgaddafi2789 2 месяца назад
Shan Duka ma yana nan😂😂😂
@baffaumarakwa1273
@baffaumarakwa1273 2 месяца назад
Da kanka ka e bazaka sake ba
@ArmiAtto-hf1ho
@ArmiAtto-hf1ho 2 месяца назад
Zaki dan balki Allah kareka ciggaba da fadi gaskiya
@ShamsuYau-u1o
@ShamsuYau-u1o 2 месяца назад
Ai kune matsalar siyasar t
@khadijatunmanmusa4621
@khadijatunmanmusa4621 2 месяца назад
😂😂😂😂 wai baya zagi a siyasa😂😂😂
@PMGTv-w2
@PMGTv-w2 2 месяца назад
Bakin Ka Yajama Tunda Baka Ganin Darajar Kowa
@nafiuabdullahiumarabu-muhe8772
@nafiuabdullahiumarabu-muhe8772 2 месяца назад
Kana goyon bayan hakan kenan
@fatimahalliru3530
@fatimahalliru3530 2 месяца назад
Maganin marar kunya akayi
@ايمنمحمود-ن2ظ
@ايمنمحمود-ن2ظ 2 месяца назад
😅😅😅😅😅😅 allah yaqara mounagodia sosai dasukatsou oubanka allah yaqara 😅😅😅😅😅😅😅😅
@MoussaPresse-qm8bj
@MoussaPresse-qm8bj 2 месяца назад
Naji dadin haka ni maiyasa ba mun hakaba a girmanka ka iya bakinka
@MuhammadGaladima-fm7vm
@MuhammadGaladima-fm7vm 2 месяца назад
Toh shi yanada hakine akan Uba sani shi Dan bilkin ko yaya
@IbrahimAli-w2m
@IbrahimAli-w2m 2 месяца назад
😂😂😂😂😂😢
@mutunciLawali
@mutunciLawali 2 месяца назад
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@harounaadambana
@harounaadambana 2 месяца назад
Allah shi qara 😂😂😂
@AdamYau-g7j
@AdamYau-g7j 2 месяца назад
Miye yake nufi da nehu
@vestmoretv8834
@vestmoretv8834 2 месяца назад
Jamiyyar siyasa che lokachin su sardauna, NOTHERN ELEMENT PEOPLE UNION (NEPU)
@AdamYau-g7j
@AdamYau-g7j 2 месяца назад
@@vestmoretv8834 thanck you
@moussamoutari7517
@moussamoutari7517 2 месяца назад
Sau ra muma
Далее
ОТПРАВЬ СВОЕЙ ЛП/ЛД
00:10
Просмотров 205 тыс.
Hira Da Solomon Dalung Kan Halin Da Ƙasa Ke Ciki
12:29
Yadda tsoffin gine-gine ke barazana ga rayuwar Kanawa
5:18