Тёмный

Yadda Za A Kawo Karshen Dambarwar Masarautar Kano - Kwankwaso 

VOA Hausa
Подписаться 95 тыс.
Просмотров 17 тыс.
50% 1

Jagoran Jam’iyyar NNPP ya zargi tsohon gwamnan Kano kuma shugaban jam’iyya mai mulki ta APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje da rashin niya mai kyau yayin da ya kirkiro masarautu biyar a jihar Kano a lokacin da yake gwamna.
Tsohon gwamnan jihar Kano ya kuma ba da shawarar yadda za a kawo karshen dambararwar masaruatar.
Kwankwaso ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi ta manema labarai wanda da Muryar Amurka ta halarta inda yace akwai jita jita mai karfi kan cewa akwai hanun gwamnatin tarayya kan dambarwar masarauta a jihar Kano.
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da RU-vid. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Опубликовано:

 

22 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 25   
@AbdulrashidMusa-vn3pd
@AbdulrashidMusa-vn3pd 2 месяца назад
Allha ya karemana jagora daga sharrin makiya
@habeeb24tv
@habeeb24tv 2 месяца назад
Allah yataimaki jagora
@abdurrasheedabdulmudallib8567
@abdurrasheedabdulmudallib8567 2 месяца назад
Allah yajikan majidadi Allah yataimakeka Allah yayi maka jagora Allah yakarya makiyan ka Amin ya Allah
@KabiruYahaya-pz9xm
@KabiruYahaya-pz9xm 2 месяца назад
Ka mance lokacin da ka kunnuwa Hisba wuta lokacin Sardauna
@muhammadgarbayahaya7713
@muhammadgarbayahaya7713 2 месяца назад
Gaskiya wnn bashi da kunya kallo yake kowa irinsa mara kunya
@maigoshiidris5943
@maigoshiidris5943 2 месяца назад
Allah ya kara lafiya jagoran gaskiya
@garbaabdullahiidris6613
@garbaabdullahiidris6613 2 месяца назад
😂😂😂😂😂😂😂 chaiiii
@YauOil
@YauOil 2 месяца назад
Karyakakiyi Dan fulani bazamukar sayasr fulani ba jikukin dan ta ada danfudiwu
@garbaabdullahiidris6613
@garbaabdullahiidris6613 2 месяца назад
Madugu Sai ta Allah tayi
@UmarMuhammad-qn7mm
@UmarMuhammad-qn7mm 2 месяца назад
Madugu abarka Sai ta Allah
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 2 месяца назад
Shashasha kawai
@SuleimanMuhammad-kn1nh
@SuleimanMuhammad-kn1nh 2 месяца назад
Sannu mai hankali
@lukmanjanmaye896
@lukmanjanmaye896 2 месяца назад
Gaskiya kwankwaso makaryacine kamanta lokacinda kake so kawulakanta ado bayero lokacinda kake gomna? Shikuma sarki yaringa hadakada ubanka. Shine kake cewa sarakuna ubankune?
@saniahmed9600
@saniahmed9600 2 месяца назад
Kai ba Shugaba bane?
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 2 месяца назад
Allah ya temaki madugu jagora makiyan ka fa dawanka
@isahsarki
@isahsarki 2 месяца назад
Insha Allah aminu ado shine sarkin kano
@aminualiyu3729
@aminualiyu3729 2 месяца назад
Sai dai awani duniya
@FatimaAbdullahi-kk5jo
@FatimaAbdullahi-kk5jo 2 месяца назад
Kanka zata Kare fitinar
@auwalsharu2603
@auwalsharu2603 2 месяца назад
Gsky kwankwaso matsalar Ka bakada maturity ne tunda Amin dinnan bemaku komai ba kikyaleshi mana kuyi fitinarku dasu ganduje mana Mutun me natsuwa baida karambani zaku chire kukawo Wanda karambani dayawan surutu yamai yawa. To ga aminu dinnan yazamemaku karfen kafa kunkasa fitar dashi kanon. Kai kazama babban mutun amma sai kache komai ankama saika rama annabi Muhammad saw da hankuri da yafewa anka sanshi ba fushi da ramuwa ba shiyassa yaffi kowa matsayi da daraja a duniya.
@MuhammadUmar-ce2tq
@MuhammadUmar-ce2tq 2 месяца назад
Banza kawai
@abbasdanjumma6195
@abbasdanjumma6195 2 месяца назад
Haka kaimakatada wuta kuma kadainahada siyasarka data MLM Aminu kano sam bakaladayabace
@muhammadshafiu6504
@muhammadshafiu6504 2 месяца назад
Ko kunya bayaji.
@alkasimturaki8194
@alkasimturaki8194 2 месяца назад
Kwankwaso ba shida kunya
Далее
Shekara guda da kifar da gwamnatin farar hula a Nijar
30:32
How to split your drink
00:45
Просмотров 2,1 млн
PRESIDENT TINUBU VISITS MAIDUGURI
28:17
Просмотров 22 тыс.
Sakon Kawu Sumaila zuwaga  governor Ganduje.
16:04
Просмотров 60 тыс.
KWANKWASO YA KIRA GANDUJE DA SUNA TUNKUZA
51:22
Просмотров 12 тыс.
How to split your drink
00:45
Просмотров 2,1 млн