#aduniya #yuseef_kn_tv #bakori_tv wadanda suka Dade SUNA so muyi musu video akan yadda zasu Bude opay bank awayar su to gadamar Nan tasamu Muna godiya masoya
idan ka shiga cikin opay dinka zakaga inda akasa cards daga chan ƙasa To nan zaka shiga amma cards din guda biyu ne akwai virtual card akwai physical card seka zaɓi wanda kake so kacike tsare tsaren nasu zasu kawoma har inda kake