Тёмный

Yan Sanda Sunga Lokacin Da Jamila Take Sakawa Al'amin Guba, CCTV Camera Labarina Season 9 Episode 10 

Best Hausa
Подписаться 98 тыс.
Просмотров 194 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

1 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 150   
@ubaidumuazu
@ubaidumuazu 3 месяца назад
𝙇𝙞𝙫𝙚 𝙞𝙣 𝙥𝙧𝙞𝙨𝙤𝙣
@UmarDauda-u4c
@UmarDauda-u4c 2 месяца назад
More efforts to the security officer ❤❤❤
@UMAROUCHAINA
@UMAROUCHAINA 2 месяца назад
Congratulations to the security work
@AsmauKanuwaSuleiman
@AsmauKanuwaSuleiman 3 месяца назад
In mainasara ya yafemata gobe zatayiwadayafishi
@UmmiAbba-k3r
@UmmiAbba-k3r 2 месяца назад
In anbarta kunagani bazatakaraniman wanihanyaba
@Zaneidouabdoullahi
@Zaneidouabdoullahi 3 месяца назад
😂😂😂😂😂
@AbbatiMohammed-v1n
@AbbatiMohammed-v1n 3 месяца назад
Baiyiba domi duk Wanda yaneme rayuwarka yakamata a fukuntashi.
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 3 месяца назад
Ni fatana ma inama ace adede lkcn mahaifiyar jamilan tazo taci zogalan tamutu snn asirinta yatonu
@DanmallanSalihu
@DanmallanSalihu 3 месяца назад
The should punish she her if not she will do more than that again
@jamilanuhu6203
@jamilanuhu6203 2 месяца назад
Allah ma da kanshi ana muna masa laipy Yana yfewa yayi dai dai anniyarta ta bita tasauka lpiya
@MaimunaSafiyanu
@MaimunaSafiyanu 3 месяца назад
Toh Allah yakyauta Amma ya kamata anyi Mata hukuntata
@naseerAlhasan-ee4uu
@naseerAlhasan-ee4uu 2 месяца назад
Gaskiya aminu Saira baikamata akyaletaba sabida su iliya ahukuntasu daka daka Abba atom daka algeriya
@HAFSATABDULLAHI-xw4cq
@HAFSATABDULLAHI-xw4cq 3 месяца назад
Gskya a kyaleta da halinta kunya da borun kunya sun isheta
@ibrahimbouzou7544
@ibrahimbouzou7544 3 месяца назад
Salut mainassara est fautif car c pas tout qui peux pardonner sont geste surtout quant tu as affaire a des femmes materialists comme jamila
@SupiyanuSahabi
@SupiyanuSahabi 2 месяца назад
Gaskiya Bata kyautaba yayi musu alfarma da yawa a yimata hukunci
@IbrahimmamansaniOusman-z9h
@IbrahimmamansaniOusman-z9h 2 месяца назад
Banyarda ba saboda ya sa muthe tagari hiyasa yayikew haka
@HadizaMuhammad-m5u
@HadizaMuhammad-m5u 2 месяца назад
Gaskiya jamila bata kwuitaba ya kamata Amata hukunci
@auwalahmed489
@auwalahmed489 3 месяца назад
Agaskiya idankuna so film din yakara kyau ahukuntata domin wanan film ne bazahiribane ❤❤❤
@MuhammadBadar-pg6uw
@MuhammadBadar-pg6uw 3 месяца назад
Tabbas kuwa wnn hk yk film ne b Wai live
@rumaisauyusuf
@rumaisauyusuf 3 месяца назад
​@@MuhammadBadar-pg6uw6:24
@SaniIdris-fc3wl
@SaniIdris-fc3wl 3 месяца назад
Yakamata aimata hukunci da ita daawayanda sukasata
@abubakarusman218
@abubakarusman218 3 месяца назад
ya kamata ahukuntata daidai da abinda tayi shlne adalci
@abdallairsouba6655
@abdallairsouba6655 2 месяца назад
Madala da alamin ya yafé ma Jamila yayi deydey
@Ostayaro
@Ostayaro 3 месяца назад
A yan kemita hukuntun kisa ta hayar rataya
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk 3 месяца назад
ayimata hukunci daidai da abin da tayi
@IbrahimIbrahim-zf5im
@IbrahimIbrahim-zf5im 3 месяца назад
😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮
@jaafarmusa5824
@jaafarmusa5824 2 месяца назад
karshan alawa Kasa Jamila cinkai
@HajiyaMaria
@HajiyaMaria 3 месяца назад
Haba ayikokarin gano gaskiya Ayi jamila batada laifi
@Faskari9
@Faskari9 3 месяца назад
Wannan yayi Kuma Sai dai muce Aminu Saira Allah yakara baira
@KamalAdamu-b2c
@KamalAdamu-b2c 2 месяца назад
Gsy yakamata tayifrison
@FaizaSani-i6d
@FaizaSani-i6d 3 месяца назад
ya kamata asirin ta yatunu
@fatimahisah6720
@fatimahisah6720 2 месяца назад
So interesting
@Belloissaka-c5f
@Belloissaka-c5f 2 месяца назад
Thank God 3:13
@user-qw2ml1le9p
@user-qw2ml1le9p 3 месяца назад
A hukuntata! domin idan ar an barta Zata canza dabaran kawardashi, Kuma mugun zuciyane da ita, bazata iya akuraba ko masa yafiya
@HoussainiTsouye
@HoussainiTsouye 2 месяца назад
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@WasilaMuhammad-c6j
@WasilaMuhammad-c6j 2 месяца назад
Gsky baimata laifiba
@WadaAbubakar-u5e
@WadaAbubakar-u5e 3 месяца назад
Ni ina goyan bayan sa, ya yafemata amma kartasake zuwa kusa dashi Tunda dai Duniya take nema ga Fili ga Doki. Don Koni haka ta faru dani yafe mata zanyi Don koyi da fiyayyan halitta Annabi Muhammad SAW
@MuhibbahHussaini
@MuhibbahHussaini 3 месяца назад
Bakamata yakeletaba
@Belloissaka-c5f
@Belloissaka-c5f 2 месяца назад
Thank God
@Belloissaka-c5f
@Belloissaka-c5f 2 месяца назад
Thank God
@Belloissaka-c5f
@Belloissaka-c5f 2 месяца назад
Thank God
@Belloissaka-c5f
@Belloissaka-c5f 2 месяца назад
Thank God
@IbrahimmamansaniOusman-z9h
@IbrahimmamansaniOusman-z9h 2 месяца назад
Macha Allah
@TsahirouIdrissa-b6y
@TsahirouIdrissa-b6y 2 месяца назад
🎉😢😢😅😮😅😅
@usmanshehu7548
@usmanshehu7548 3 месяца назад
❤❤🎉🎉😢😢😮😅
@SalihaMuhammedwakili
@SalihaMuhammedwakili 3 месяца назад
Wlh amata ukunci
@babaganaumar5611
@babaganaumar5611 2 месяца назад
🫣🫣🫣🫣
@BilliyaminuMusa
@BilliyaminuMusa 3 месяца назад
.aratayetA.idantakusamutuwa.ayafemata
@BariyasBaba
@BariyasBaba 3 месяца назад
😂😂😂
@BariyasBaba
@BariyasBaba 3 месяца назад
❤❤❤
@KabiruAhmad-k6t
@KabiruAhmad-k6t 2 месяца назад
❤❤❤❤
@FatimaYauAbdullahi
@FatimaYauAbdullahi 3 месяца назад
❤❤❤
@AymenAymen-xu8le
@AymenAymen-xu8le 3 месяца назад
Kudura tama na
@SHAAYAUAHMED
@SHAAYAUAHMED 3 месяца назад
Karyayafemata
@aishayarimaashmar7621
@aishayarimaashmar7621 3 месяца назад
A hukuntata
@adamkabiru6669
@adamkabiru6669 3 месяца назад
Agaskiya indai harfadakarwa kukeyi domin aguji aikata zunubi to ahukuntata inbahakaba mata wasu wawaye ne sai suga idan watama ta aikata haka yafemata za ai Dan haka ya kasan ce film dinku akwai hukunci
@IsmailasOnyilon
@IsmailasOnyilon 3 месяца назад
Abu be yi ba
@BariyasBaba
@BariyasBaba 3 месяца назад
❤❤❤
@cnatvliveafricaunion668
@cnatvliveafricaunion668 3 месяца назад
Na kuma akwa kuskure a gida uwar matan ta dafa abinci ba a acibiti ba kuma a gida ta saka guba 😂😂
@RahamaMohamed-n4r
@RahamaMohamed-n4r 3 месяца назад
Aslm malam aminu saira kamata yayyi a tursa sata har sai ta gayi wanda sunka sata.
@HauwaIbrahim-r8m
@HauwaIbrahim-r8m 3 месяца назад
Assalamu alaikum . Gaskiya abun da yakamata kenan
@Ostayaro
@Ostayaro 3 месяца назад
Ni gabadai banason ganin jamila sabo dahaka zan bar kallan film din labarina idan jamila tana tuki ???????
@manuayuguda7881
@manuayuguda7881 2 месяца назад
There is no need to forgive because at first we call it a mistake.
@abdullahiumar6126
@abdullahiumar6126 3 месяца назад
Ai shi al'amin beda zuciya yakamata ya gujeta tu farko saboda babu wanda zaka yiwa wannan asarar kuma kasska shi a jiki ya kyaleka tabbas se yanemi fansar haka.
@AsmauDanburam
@AsmauDanburam 2 месяца назад
Gaskiya yakamata jamila tayi pressing kodana danwani lokacine sannan kuma asallami su iliya daga wajen aiki
@TsahirouIdrissa-b6y
@TsahirouIdrissa-b6y 2 месяца назад
😅😅😊aazp😊
@HamzaSalihu-m6z
@HamzaSalihu-m6z 3 месяца назад
Yigog
@AdamuAli-bo4iq
@AdamuAli-bo4iq 3 месяца назад
Yayi daidai a yafemata saboda agano munafukanda Suka sakata wanna abun
@MaryamMuhammadBuba
@MaryamMuhammadBuba 3 месяца назад
Yakamata Jamila ta tona asiri Wanda suka sata kuma ita ta fuskanci hukunci hukuma
@jibreelyusuf9105
@jibreelyusuf9105 3 месяца назад
Idan shi yayafe dole hukuma ta hukuntata yin haka zai nuna cewa ankoyi darasi a shsrihance dole ayi mata hukunci dan darasi da yanbaya
@HauwaMusaYerima
@HauwaMusaYerima 3 месяца назад
Gaskiya Bai kamata taci blus ba, yakamata ta girbi abinda ta shuka, tunda junanta mugunta ne
@HAFSATABDULLAHI-xw4cq
@HAFSATABDULLAHI-xw4cq 3 месяца назад
Gskya dai samun mutum kamar mai nasara a rayuwar nan da kamar wuya
@HauwaIbrahim-r8m
@HauwaIbrahim-r8m 3 месяца назад
Assalamu alaikum. Gaskiya yakamata a tonawa ma'ikatan mai Nasara asiri sai a yafe wa Jamila idan yayi nadama. Nagode
@YahayaAbbakar-z9x
@YahayaAbbakar-z9x 3 месяца назад
Ayi mats hukunci Mai tsanani don ya zama izina ga masu irin wannan mugun hali
@الهامنابم
@الهامنابم 2 месяца назад
Masha Allah Allah yakara basira da daukaka ❤❤❤
@SafiyaShehukwasau
@SafiyaShehukwasau 3 месяца назад
Yafe Mata da yayi yafi Sai acigaba da shan kalo bakinciki
@AbdulrahimRazak-k8h
@AbdulrahimRazak-k8h 2 месяца назад
Wlh kaseta idan ba a kasetaba wlh banjidadi bafa
@AbdulrasheedMusa-qg4kq
@AbdulrasheedMusa-qg4kq 3 месяца назад
Aniyan lazee Ankatahu
@HuduJulde
@HuduJulde 3 месяца назад
A hukuntata kawai shizaisa wasu su koyi darasi
@ShafiuBido
@ShafiuBido 3 месяца назад
Kwarey yahouza hakane maganarka allah yana San mitin miyafiya dakyau
@garbaabdullahi7597
@garbaabdullahi7597 3 месяца назад
Hakkin da yayi ba laifi bane Cikar kammala ce
@garbasaidujangjang5115
@garbasaidujangjang5115 3 месяца назад
The law must take it course.
@dorcasabba
@dorcasabba 3 месяца назад
Nice one, I was scared that he will die
@barakadaura2154
@barakadaura2154 3 месяца назад
Kaiy
@ZkrTasiuNaAnnabi-jd7hs
@ZkrTasiuNaAnnabi-jd7hs 3 месяца назад
Ai kai ka gama film din yanzu kafin yafito indai hk ne basai mun duba na gaba ba
@tukuryamele6527
@tukuryamele6527 3 месяца назад
A yafe mata amma kada ta sake zuwa inda yake
@MuntariMuhammad-t2g
@MuntariMuhammad-t2g 3 месяца назад
Ahukuntata dedai DA abidatayi
@NeasiBakari
@NeasiBakari 2 месяца назад
Allah kyauta ammah zai iyayuwa ta canza halinta
@OussamaYahouza
@OussamaYahouza 3 месяца назад
Ayafemata anmakartakara kusantarsu
@HafsatMohammed-o1b
@HafsatMohammed-o1b 3 месяца назад
Allah yarufa asiri ahukuntata pls tagane kuskurenta
@aishaabdullahiaisha-i3f
@aishaabdullahiaisha-i3f 3 месяца назад
Gaskiya yakamata abarta tagane kuranta
@Faskari9
@Faskari9 3 месяца назад
Gaskiya aaa Mlm Aminu Saira yakamata itama tagane kuskurenta
@AhmedAdamu-ch8fm
@AhmedAdamu-ch8fm 3 месяца назад
Ina gaskiya ya kamata a hukuntata
@yusufutono7783
@yusufutono7783 2 месяца назад
Allah ya na son maiyafiya
@AbdulhadiSaleh-n3w
@AbdulhadiSaleh-n3w 3 месяца назад
Al'anin ykyauta wlh
@BeraBera-ye7ug
@BeraBera-ye7ug 3 месяца назад
e yaya femata🎉
@KhadijaYau-uv3en
@KhadijaYau-uv3en 2 месяца назад
Kaiii allah yarufa asiri😊😊😊
@AlhajiIsyaku-u6r
@AlhajiIsyaku-u6r 3 месяца назад
akaita gidan kaso kawai yazama darasi ga masu niyar yin hakan
@BonjourOuioui-cv8fm
@BonjourOuioui-cv8fm 3 месяца назад
❤❤❤🎉🎉
@GumsuMohammed
@GumsuMohammed 3 месяца назад
Yakamaa Ayiwa Jamila Horo Sabida Haba,
@HassanaAbdullahi-sp7mj
@HassanaAbdullahi-sp7mj 3 месяца назад
Dan Allah kada YA yafemata Dan Allah
@abdallahsalifsalif4486
@abdallahsalifsalif4486 3 месяца назад
Macha Allah 👍🥰🥰👍👍👍👍👍👍👍
@MaruamAbubakat
@MaruamAbubakat 3 месяца назад
Kar ayafe matan
@MaruamAbubakat
@MaruamAbubakat 3 месяца назад
Kar ayafe matan
Далее
anzo daukar film din dasu
12:37
Просмотров 34 тыс.
OYUNCAK DİREKSİYON İLE ARABAYI SÜRDÜ 😱
00:16
Просмотров 2,7 млн
LABARINA SEASON 10 EPISODE 9
1:14:25
Просмотров 821 тыс.
OYUNCAK DİREKSİYON İLE ARABAYI SÜRDÜ 😱
00:16
Просмотров 2,7 млн