Тёмный

Yanda Ake Turo $NEAR zuwa $HOT Mining 

SCTv Africa
Подписаться 24 тыс.
Просмотров 16 тыс.
50% 1

A wannan bidiyon mun nuna yanda ake turo $NEAR daga exchange zuwa $HOT mining domin samun verification badge da kuma yin amfani da $NEAR wajen biyan gas fee.
Haka zalika a bidiyon na nuna yanda ake boasting da sayen storage, tareda amfanin yin hakan.
Idan baku fara mining na $HOT ba, ku shiga link dake kasa domin farawa.
t.me/herewalletbot/app?startapp=278136

Опубликовано:

 

15 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 39   
@salim03muhammad
@salim03muhammad 8 месяцев назад
Excellent! May Almighty reward you abundantly.
@ummeeterabdul3121
@ummeeterabdul3121 8 месяцев назад
Madallah muna godiya tayaya ake samun NEAR tunda naga mun kwana biyu muna mining amma ko hot 1 bamu samu ba balantana NEAR
@dr.herbeeba.i211
@dr.herbeeba.i211 8 месяцев назад
Masha Allah Allah yataiamaka
@umarjamayah01
@umarjamayah01 8 месяцев назад
Jazakalllah sir
@mustaphausman1945
@mustaphausman1945 8 месяцев назад
Masha Allah
@isahabubakar765
@isahabubakar765 8 месяцев назад
Masha Allah. Allah Yasaka Taya akeshiyan near kuma wazen wa zamu samu yasheyarmana near
@Muhammadmaccido6100
@Muhammadmaccido6100 7 месяцев назад
Allah ya saka da alkairi ❤
@safiyanuumarzakariya8619
@safiyanuumarzakariya8619 8 месяцев назад
Muna godiya
@sadeeqAbdullahiAbdulkarim
@sadeeqAbdullahiAbdulkarim 4 месяца назад
Dan Allah idan mutum ya manta passphrase din sa taya xai dawo dashi
@Abdullahishitu-f1j
@Abdullahishitu-f1j 3 месяца назад
Slm Dan Allah Za,a iya sayan hot dina
@hussainimohammed2582
@hussainimohammed2582 10 дней назад
Please I have a gas fee but I can't mine or claim tasks, it is saying that I have a rotten wood. How can I rectify that please
@MuhammaduBuhari-cx4vp
@MuhammaduBuhari-cx4vp 7 месяцев назад
Inaso nasiya near acikin wallet dina tayaya zanyi?
@yahuzasurajoyahuza2633
@yahuzasurajoyahuza2633 8 месяцев назад
Oga ya ingancisa yake shin sune wan Yanda sukeda project na near ?
@IsmailSunusi-kf6gs
@IsmailSunusi-kf6gs 8 месяцев назад
Allah yayi jagora
@MuhammaduBuhari-cx4vp
@MuhammaduBuhari-cx4vp 7 месяцев назад
Tonida Banida Dallas acikin wallet dina tayaya zanyi nasiyo?
@dr.herbeeba.i211
@dr.herbeeba.i211 8 месяцев назад
Muna matukar godiya Allah yaƙara daukaka Ni nasaka Near amma basuyi Verify nawa ba meyesa Sir ?
@salisuabdullahi1228
@salisuabdullahi1228 8 месяцев назад
Don Allah kayi yadda ake cire ice airdrop da aka turawa mutane akan Okex. Har yanzu na kasa cirewa saboda ban san yadda ake saka gas fee ba.
@ibrahimhabibuyuseef-fq1fo
@ibrahimhabibuyuseef-fq1fo 7 месяцев назад
Dan Allah inaso asiyarmun near yaza ayi
@Narasulu2023
@Narasulu2023 7 месяцев назад
Aslm Alaikum Oga Sunusi ya Harkoki Allah yataimakemu Account dina na Hot Yaki yakoma sakamakon Nayi rest na wayana Amma yaki yakoma Ga Abinda yake nunamin
@aliyuusman6666
@aliyuusman6666 7 месяцев назад
Salam sanusi
@yusha.uadamupholantulu3558
@yusha.uadamupholantulu3558 7 месяцев назад
ASSALAMUALAIKUM,DAN ALLAH MAI GIDA SUNUSI DANJUMA ALI NAYI LOSSING ACCOUNT DINA NA WORLD COINS,DAN ALLAH YAYA ZAN MAYAR DASHI?
@nuramuhammadbuda9271
@nuramuhammadbuda9271 8 месяцев назад
Assalamu alayk ni har yanzu account dina ba da username dina na tg bane na number string ne ya zan chanza sannan ina da Near a Remitano zan iya turo ta a hot
@UsmanShuaibu-d4i
@UsmanShuaibu-d4i 5 месяцев назад
Don Allah link na telegram wadda kake program akan crypto
@mbsaumbg
@mbsaumbg 8 месяцев назад
3:09 3:11
@arewanewztv765
@arewanewztv765 7 месяцев назад
Yanzu near 7 dollars
@shamsuddeenauwal4
@shamsuddeenauwal4 8 месяцев назад
Dan Allah tayaya zanfara wannan mining din?
@SunusiCryptoTV
@SunusiCryptoTV 8 месяцев назад
t.me/herewalletbot/app?startapp=278136
@SunusiCryptoTV
@SunusiCryptoTV 8 месяцев назад
Mining $HOT achikin Here Wallet 💥 Sun samu goyon bayan Near Protocol, Binance exchange da Gateio. Lallai akwai shagali 😋 A telegram ake bude Here wallet tareda mining na $HOT, don haka dole ya kasance kunada telegram a wayarku, kuma an kirkire Here wallet ne akan Near Protocol. Yanda ake bude Here Wallet tareda fara mining din $HOT. 1️⃣ Ku taba wannan link dake kasa, zai mayar daku kan telegram dinku domin bude wallet din. Saiku taba Start. t.me/herewalletbot/app?startapp=278136 2️⃣ Ku taba CREATE WALLET, zai nuna muku passphrase (recovery phrase). Ku tabbatar kun rubuta tareda adana passphrase dinku, sannan ku taba CREATE. Ku jira yakai 100, shikenan kun bude Here Wallet. 3️⃣ Ku taba CLAIM, zai nuna muku wasu rubutu, kawai kuyita taba CONTINUE, har zuwa karshe da zai nuna muku START MINING. Kuyi claiming, shikenan kun fara mining na $HOT. A farkon fara mining na $HOT, ana bawa mutane WOODEN STORAGE mai yin awa biyune (2 hours) kachal domin mining $HOT, domin yanada saurin chika. Don haka akwai bukatar ku samu manyan storage. Yanda ake samun storage shine Akwai matakai (levels) 6 na STORAGE Matakin 0: Wooden storage yanada tsawon awa 2, kuma kyauta ake samunsa dazarar mutum yayi rijista. Matakin 1: Metal storage yanada tsawon awa 3, sai mutum ya bada 0.2 $HOT sannan ya sameshi. Matakin 2: Matakin 1: Modular storage yanada tsawon awa 4, sai mutum ya bada 0.5 $HOT sannan ya sameshi. Matakin 3: Liquid storage yanada tsawon awa 6, sai mutum ya bada 1 $HOT sannan ya sameshi. Matakin 4: Titanium storage yanada tsawon awa 12, sai mutum ya bada 4 $HOT sannan ya sameshi. Matakin 5: Gold storage yanada tsawon awa 24, sai mutum ya bada 10 $HOT sannan ya sameshi. Zanchi gaba da bibiyarsu domin samun updates In Sha Allah
@yusha.uadamupholantulu3558
@yusha.uadamupholantulu3558 7 месяцев назад
Dan Allah nayi lossing world coins dina Yaya zanyi recovery dinsa​@@SunusiCryptoTV
@Hade_macro81
@Hade_macro81 8 месяцев назад
How do I start mining Hot?
@SunusiCryptoTV
@SunusiCryptoTV 8 месяцев назад
t.me/herewalletbot/app?startapp=278136
@SunusiCryptoTV
@SunusiCryptoTV 8 месяцев назад
Click on the above link. It will redirect you to telegram, create a wallet, and make sure you save your recovery phrase. Start mining HOT and claim every two hours. You can boast you mining
@001BMD
@001BMD 6 месяцев назад
How do you get to have so much hot 🥵
@yusha.uadamupholantulu3558
@yusha.uadamupholantulu3558 7 месяцев назад
AN GOGEMIN INFORMATION DINNE NA WORLD COINS
@YouTube.comSAMATARG9
@YouTube.comSAMATARG9 7 месяцев назад
Malinwacan
@salisuyusuf4397
@salisuyusuf4397 8 месяцев назад
Allah ya saka DA alkairi❤
@inuwasyobe
@inuwasyobe 8 месяцев назад
Masha Allah
Далее
TECHNICAL ANALYSIS I (GABATARWA)
31:40
Просмотров 15 тыс.
Exchange VS Wallet
14:30
Просмотров 8 тыс.
MENENE BLOCKCHAIN?
14:38
Просмотров 6 тыс.
Lido DAO: Community Update Call #2
1:16:35
Просмотров 1,3 тыс.
TECHNICAL ANALYSIS III (CANDLESTICK 2)
47:12
Просмотров 11 тыс.
Technical Analysis (CANDLESTICK 5)
22:03
Просмотров 8 тыс.