Тёмный

Yanzu_Yanzu: Asirin Bello Türĵi Yafara Tonuwa Bayan Kâshè Mai Gidan Sa Kacalla Halilu Sububu. 

Daga Malaman Mu
Подписаться 67 тыс.
Просмотров 53 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

17 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 38   
@safiyayusuf1325
@safiyayusuf1325 3 дня назад
Allah ya kawo karshen su kuma Allah ya kawo muna dauki Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi 2
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 4 дня назад
جزاكم الله خيرا الله يسدد رميكم
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 3 дня назад
Gaskiya suwagabanin Najeriya kuyi sakki da rayukan talakawa kunyi wasa Najeriya talalase
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 4 дня назад
جزاك الله خيرا بارك الله فيك ضابط الكريم
@LawaliAbdullahi-sd9fh
@LawaliAbdullahi-sd9fh 3 дня назад
Wannan bawan Allah ya kamata jam'an tsaro suyi aiki dashi saboda ya san keakwaf.
@Muhammadu-y7n
@Muhammadu-y7n День назад
Allah ya kara tona masu asiri da masu goya masu baya, Ameen Summar Ameen. Kuma Kulli Nafs Za'ikatul-maut!!!. Allah ya isar mana.
@abdulrahmanlawankolomi4466
@abdulrahmanlawankolomi4466 3 дня назад
Alhamdulillah. Allah ya kawo mana karshen wannan ta'addancin.
@musaabdulsalami6365
@musaabdulsalami6365 4 дня назад
Hmmmm ALLAH zai kama shi
@ismailatiamiyuabdulsalam9496
@ismailatiamiyuabdulsalam9496 4 дня назад
Hadith: قال الله ثلاثة أنا خصمهم يوم القيامة....... ورجل باع حرا فأكل ثمنه _Allah says, 'I will be against three persons on the Day of Resurrection: ... _*_One who sells a free person (as a slave) and eats the price_*_ ... "_ - Sahih Bukhari
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 4 дня назад
جزاك الله خيرا
@MohammadIbrahim-d1q
@MohammadIbrahim-d1q 3 дня назад
Allah ya Kara tona musu asiri
@BadaruAbdullahi-iw3le
@BadaruAbdullahi-iw3le 3 дня назад
Wannan gaskiyane Allah yaqara bada nasara akan wadannan Yan ta adda Fulani Ameen
@muhammadauwalsaad4322
@muhammadauwalsaad4322 3 дня назад
Akwai aiki babba kenan.
@SYSH-c1m
@SYSH-c1m 4 дня назад
Muna rokon Allah yabamu zaman lfy a AREWA da Nigeria baki daya
@wasilawasila1773
@wasilawasila1773 3 дня назад
Masha ALLAH Allah yasa mudace
@abdallahmoussa7167
@abdallahmoussa7167 3 дня назад
Allah ya Kara mici nauhin kasa, Amin Amin amin
@salafi5018
@salafi5018 4 дня назад
Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar Alhakin Sarkin Gobir Allah ƙara sakamishi da sauran ma Al'umma. Saura turji Turjajjan Albarka
@Ibsmall344
@Ibsmall344 4 дня назад
Allah ya kyauta 😢
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 3 дня назад
Allah yakara karya azzalumai Yaye.mana maganin su
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 3 дня назад
Mallam Allah yayima albarka kasan komai idan jamian tsaro munaso suyi magani alamarin sunemeka . Dama baso abin yasaya bane . Anasamun kudi dashi
@AzamNasara
@AzamNasara 4 дня назад
Alhamdulillah
@dantudunwada
@dantudunwada 3 дня назад
Alhamdu lilLaah. Allaah Ya kaara ruusa su.
@AminoAabdullahi
@AminoAabdullahi 3 дня назад
Alhmdullilahi
@ahmadibrahim5344
@ahmadibrahim5344 4 дня назад
Allah ya kyauta
@aminaahmad1496
@aminaahmad1496 3 дня назад
Kai kuma da ke bayanin kai wanene kumà yaakai kasan haka don allah ku tuhu meshi sosai
@MdArif-r2r7d
@MdArif-r2r7d 4 дня назад
Allhamdulah Allah mugode
@KabiruBashiru-k7w
@KabiruBashiru-k7w 4 дня назад
Allah qaramai nauyin qasa
@usainirzaki6021
@usainirzaki6021 2 дня назад
Yan bura uba ai suna sane. ina sojan sama?
@musaabdulsalami6365
@musaabdulsalami6365 4 дня назад
Allah ya tabatar da hakan
@Bacerah
@Bacerah 4 дня назад
😢
@uzairsheik
@uzairsheik 3 дня назад
dan allah abincika aji ko mahaifiyar wannan bellon tana Raye, idan tana raye aroqe ta takirashi tamasa magana idan kuma I taqi sai ayi kidnapping dinta itama. ko matarsa ko yayansa pls aje ayi kidnapping dinsu suma
@user-gk5fg6ne6q
@user-gk5fg6ne6q 3 дня назад
Wonga labari nasoja dasawanhannunsa dayanta adda sukekinnafi
@BadaruAbdullahi-iw3le
@BadaruAbdullahi-iw3le 3 дня назад
Wlh wannan gaskiyane yasan inda yakecikin matsaloli sosai wlh Dan ni Dan yankin Isa ne garin tidibale
@SaniIsa-pb1uv
@SaniIsa-pb1uv 3 дня назад
😅😅😅
@verschwunden9687
@verschwunden9687 3 дня назад
Ya Sunnan wanga mutum?
@hassanmbuba1581
@hassanmbuba1581 3 дня назад
Babanku ne
@hassanmbuba1581
@hassanmbuba1581 3 дня назад
Babanku ne
Далее
How would you react?!😳
00:44
Просмотров 4,7 млн
Bakin Mulki Episode 6
14:33
Просмотров 82 тыс.
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /18/09/2024
25:22