Тёмный
No video :(

Yau dai Alh. Bala Lau ya fado hannun Sheik Abulfathi Sani Attijjany dan an biya masa karatu kyauta. 

Mu'assasatul Anwãr Africa
Подписаться 64 тыс.
Просмотров 40 тыс.
50% 1

Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
@Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa
#alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
#Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Опубликовано:

 

27 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 265   
@IssoufaHaboukaka
@IssoufaHaboukaka 29 дней назад
Masha Allahou maulana sheik abul fatahi Allah ya kara mouna son annabi (s.a.w)
@shamsudeenydanyabo422
@shamsudeenydanyabo422 Месяц назад
Cinyesu zaki🔥🔥
@kabiruibrahim5454
@kabiruibrahim5454 2 месяца назад
Allah ya saka da alkairi maulana shiekh abulfatahi sani zakin faira ameen ❤❤❤
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx Месяц назад
Masha allah alhmdllh Allah mungode maka❤❤❤
@abdulmalikharuna5121
@abdulmalikharuna5121 2 месяца назад
Dodon wahabiyawa cinyesu zaki❤ we are proud of you
@muhammedsunusiyusuf4998
@muhammedsunusiyusuf4998 2 месяца назад
Masha Allah shickh abufathi sani atijany
@AbubakarSalihu-i5f
@AbubakarSalihu-i5f 2 месяца назад
Allah ya karawa sheik lafiya
@user-pp6qi2yx7d
@user-pp6qi2yx7d 2 месяца назад
Him Allah Sarki wai shin malaman darika bakwa da aikin karantarwa sai cin zarafin malaman mu na Sunnah Allah ya saka wa Shehu na fadilatul ashek Dr Abdullahi Bala lau rahimahulla
@user-yv7cy4qd4s
@user-yv7cy4qd4s 2 месяца назад
Masha Allah
@faisalloko9481
@faisalloko9481 2 месяца назад
Gaskiya ya fada
@ellmuhammadawalhamza334
@ellmuhammadawalhamza334 2 месяца назад
Kadai Allah yashiryardakai
@masudshambo839
@masudshambo839 2 месяца назад
Subhanallah! Wallahi yaron nan baya tsoron Allah!
@boukarimoustapha4873
@boukarimoustapha4873 2 месяца назад
Mahaucaci ne,matsalar bi ma san tarihin yerima me jiran gado bane salmane,da yayi shuru dan salmane a kida turawa garechi
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 2 месяца назад
Allah yasaka yakara daukaka
@UmmuIdris-cg9qz
@UmmuIdris-cg9qz 2 месяца назад
Wallahi karya kake shaikh bala lau ba sa'an ka bane
@MuktarUmar-ze4kq
@MuktarUmar-ze4kq 2 месяца назад
Allah yasa ka da alkhairi
@ahlynass4565
@ahlynass4565 2 месяца назад
Allah ya saka da alkhairi s y d Abulfathi sani attijjani
@AnnoyedCabin-jn1nv
@AnnoyedCabin-jn1nv Месяц назад
Allah ya mana maganin yan izalan nan
@AdamLawalAbubakar-cw6cs
@AdamLawalAbubakar-cw6cs Месяц назад
Wallahi Ina mamakin yadda mutane suke daukar Abul fathi Amatsayin mlm Ya Allah Kataimaki wannan matashi ya daina son zuciya kafin ya mutu saboda 95% cikin maganar duk da zaiyi wallahi Daga qarya,zagi,Sai son zuciya ya Allah ka shiryardashi.
@IssoufaHaboukaka
@IssoufaHaboukaka 29 дней назад
Amma kai dan chegiya né dan uwarka dan tsinana kai ka Issa ka zagi cheikh Abul fathi 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂wa jaki sai hhhhhhhhhhhhhhh
@rabiouisssaka9414
@rabiouisssaka9414 2 месяца назад
Allah subhanahu wata'ala yaqarawa rayuwa maulana sheikh abulfattahi sani attijjani ( radiyallahu ta'ala anhu albarka) ❤💪🥰
@SamirUmar-kf6su
@SamirUmar-kf6su 2 месяца назад
Kadaiji gaskiyar zance Allah ya qara lpia shehu
@MohammedAbubakar40
@MohammedAbubakar40 Месяц назад
Allah ya kara daraja da daukaka da nisan kwana da lafiya
@ZohorMohammed
@ZohorMohammed Месяц назад
Allah.yataimaki'.an.izala.yakare.suda.an.dariqa
@YUNUSAABUBAKAR-ur3ye
@YUNUSAABUBAKAR-ur3ye Месяц назад
Slm dan Allah ya ake gane makiyin annabi (s a w)
@sakanauahedalhatu7315
@sakanauahedalhatu7315 2 месяца назад
Sheikh abulfatahi maganin ya'n qungiya Allah yasaka da alkhairi
@RabouuHamid
@RabouuHamid 2 месяца назад
Macha Allah yayi Abulfattahi Allah yabiyaka dan Allah malam kudin gayima izala raddi kaku yarda kuyisanyi nagude❤❤❤❤❤
@MuhammedAlikalti-ms6ln
@MuhammedAlikalti-ms6ln Месяц назад
Kaji soron allah
@user-cj4rn8qi9v
@user-cj4rn8qi9v 2 месяца назад
Wlh kaifah kana kawo rabe raben kai a tsakanin al umma
@YoussoufAbouzeidi
@YoussoufAbouzeidi Месяц назад
Aikinshi Kenan wlh
@manirouabdoulaziz8431
@manirouabdoulaziz8431 2 месяца назад
Karya Kakay a sawdiya Babu bidiâ
@salihuabdullahi6762
@salihuabdullahi6762 2 месяца назад
Masha Allahu sheikh Abulfatahi sani . Bala lau Yayi balau
@mukhtaribrahim3056
@mukhtaribrahim3056 2 месяца назад
Innalillahi wa inna ilaihi raji un Innalillahi wa inna ilaihi raji un Innalillahi wa inna ilaihi raji un Allah ya isa Amin Amin
@KabeerLukman
@KabeerLukman 16 дней назад
Allah yakawo mana dauki
@YoussoufAbouzeidi
@YoussoufAbouzeidi Месяц назад
Wanan yaron Allah yatsinema albarka
@buhariadam4035
@buhariadam4035 2 месяца назад
Allah ka kiyayemu da iyalenmu Baki daya daga sharrin makiya Annabi Alaihimmussalam
@ismayallawaligarba-qc5bh
@ismayallawaligarba-qc5bh 2 месяца назад
wlh kai zahkine allah biya da alheri malan
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 2 месяца назад
Nagode Shehi Allah yasakamaka da alhairi
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 2 месяца назад
Masha Allah Allah ya saka da alkhairi sheikh abulfathi zakin faida
@muzzammilAbubakar
@muzzammilAbubakar 2 месяца назад
dan uwarka karya kakeyi babu wanda ya isa yayi salatul fatihi a makkah...kai makaryaci ne
@user-cc5tg4dc4h
@user-cc5tg4dc4h Месяц назад
S. A. W❤
@AbuammaMusa-hz1zq
@AbuammaMusa-hz1zq 2 месяца назад
Ma sha allah allah y bada lada sheikh abulfathi sani attijjani.
@Aliyuumar633
@Aliyuumar633 2 месяца назад
Allah yana kara tona muku asiri mai karyayyen hakori, wannan yanuna yan bidi,a bakuda malamai karya kake kace anbude taro da salatil fatihi jahili dan bidi,a dillalan sharri😮😮😮
@HamzasouleymaneHamza
@HamzasouleymaneHamza 2 месяца назад
Ba dai su louwadi wlh kun kauna
@abdulkarimsalman
@abdulkarimsalman 2 месяца назад
❤ Allah ya saka da alikhari duniya da na lahira Albarka Annabi da Ahalulbaiti SAWW ❤
@RilwanMohammad-p9r
@RilwanMohammad-p9r 2 месяца назад
Hmmm Mallam dan iya yana magana
@sarkinyaki-b4d
@sarkinyaki-b4d Месяц назад
Malam munatare Allah yakwatsimu
@SmilingArcade-ru3dk
@SmilingArcade-ru3dk 2 месяца назад
Gaskiya rashin tarbiyan nan yayi yawa , Kai kowa baidaiba saikai.
@AbdullahiMusaYahaya
@AbdullahiMusaYahaya 2 месяца назад
❤❤❤❤❤Cin yesu zaki❤❤❤❤❤❤
@SANIUMARMUHAMMAD-g8p
@SANIUMARMUHAMMAD-g8p Месяц назад
Malam bala lau dai
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 2 месяца назад
Masha allah munagodiya masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam........ Kainuwa dashen allah dodon izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam
@HassaneAdamou-ih8oo
@HassaneAdamou-ih8oo Месяц назад
Dagani idanuwanka kaikasan ba kunya ba tsoran Allah tunda har ka.iya juya Salatin Bakari kamai dashi Namanzon Allah A s w Alaihi wasalam munafukin Banza kawai sobo
@HABIBUABDULLAHI-le1if
@HABIBUABDULLAHI-le1if 2 месяца назад
Sheikh Balalau Allah ya tabbatar da alkhairi Allah ya bada ikon ci-gaba da karantarwa Sunnah.
@salimbubakar1853
@salimbubakar1853 2 месяца назад
❤❤❤❤
@YauHassansaeed
@YauHassansaeed 2 месяца назад
❤❤❤❤ mashah allah jazakallahu kairan
@MnarasuluNarasulu
@MnarasuluNarasulu 2 месяца назад
Allah ya Saka bijahi Sydn rasullah s a w Ameen maulana ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@user-bf4cq3sm4c
@user-bf4cq3sm4c 2 месяца назад
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@hafizmuhammadalhajiraji152
@hafizmuhammadalhajiraji152 2 месяца назад
صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين
@MubarakLawalfeginmahe
@MubarakLawalfeginmahe 2 месяца назад
Mashaa allah fathin Bauchi saurayi baje shaidanu Basu wuta zakin narasulullah zakin faidah
@muazumagaji7326
@muazumagaji7326 2 месяца назад
Allah ya saka maka da alheri. Mallam Abulfathi muna kaunar ka.
@ChaibouIsmail
@ChaibouIsmail 2 месяца назад
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@SANIUMARMUHAMMAD-g8p
@SANIUMARMUHAMMAD-g8p Месяц назад
Gaskiya ne malam Allah ya kara lafiya
@muhammadfantami3184
@muhammadfantami3184 2 месяца назад
Allah ya Kara lafiya
@alhassangibrilla3504
@alhassangibrilla3504 2 месяца назад
You are 1000% right!our eyes are opened now. Thank you so much for opening our eyes,we have found the truth now wallaahi.
@aamahirtv9388
@aamahirtv9388 Месяц назад
Amma ni a iya abinda ka saka naji banji Sheikh Bala Lau yace Dan Dariqa ba ko ko kadan, sai dai naji yace 'yan bidi'a. Idan kuma kune 'yan bidi'an to yanzu na tabbatar daga bakinka. Allah ya shiryar daku.
@jibreelyusuf9105
@jibreelyusuf9105 2 месяца назад
HAKANE SHEIKH Abdullah balalau kafadi gaskiya
@HarissouMaidagi
@HarissouMaidagi 2 месяца назад
Masha allah Abdoul fatahi allah ya Kara lfy anime
@ahmedtjmohammed3893
@ahmedtjmohammed3893 2 месяца назад
AlhamduliLilah
@sabiuahmad-dh2nt
@sabiuahmad-dh2nt 2 месяца назад
Masha Allah zakin
@abubakaraliyu6752
@abubakaraliyu6752 Месяц назад
Kudae ji tsoron Allah, manzan Allah sallalahu alaehi wasalam yanacewa:- yana daga cikin maganganun annabawan baya suna cewa idan har mutum bayajin kunya to yaaikata duk abinda yaga dama. Wannan itace nasihar.
@abdoulkarim6769
@abdoulkarim6769 2 месяца назад
Cinye su zaki ❤❤
@RabiuMuhammad-ts5bx
@RabiuMuhammad-ts5bx Месяц назад
Da ni Dan izala ne Amma nagane gaskiya tAdalilinka na gode Sosai
@AbdulUmar-wk8hl
@AbdulUmar-wk8hl 2 месяца назад
masha allahu syyd mungode
@grantgrant1884
@grantgrant1884 2 месяца назад
Allah ya saka muku da Alkhairu Masu yawa Bijaahi Rasuulullahi S A W 🤲💎🤲❤❤❤
@muhammadaliyu3232
@muhammadaliyu3232 2 месяца назад
Allah yasaka da allairi malam❤❤❤❤❤
@musabbssani1729
@musabbssani1729 2 месяца назад
Allah yasaka da alkairi ya sheikh
@user-br3we2gm1w
@user-br3we2gm1w 2 месяца назад
ma sha Allahou sayyadi cheikh Abdoul fatahi allah qara rayuwa albarka da nissan kwana bijahi Rassoulahi s.a.w
@ibrahimmatoabdullahi7125
@ibrahimmatoabdullahi7125 2 месяца назад
Sheikh Abdulfatahi sani Zakin faidha❤
@musamamuda8669
@musamamuda8669 2 месяца назад
Mash allah
@auwalmuhammad9414
@auwalmuhammad9414 2 месяца назад
Allah yakara lafia maulana Abul fatahi ❤❤❤
@harunagambo4123
@harunagambo4123 2 месяца назад
Masha Allah alhamdulillah
@user-qz5ej2zs8u
@user-qz5ej2zs8u 2 месяца назад
Zaaaaaakie❤❤❤❤❤❤
@AhmadUsmanAhmadUsman
@AhmadUsmanAhmadUsman 2 месяца назад
جزاك الله خيرا يا مالم
@user-xt1fr2wi2p
@user-xt1fr2wi2p 2 месяца назад
Allah ya karawa malam sawon kwona da lafiya
@user-yd8qq4jz7f
@user-yd8qq4jz7f 2 месяца назад
IN KAISA KAZO KAYI DA. AWARKA AMASALACAN MAKKAH
@NUHUHAMISU-bi8eq
@NUHUHAMISU-bi8eq 2 месяца назад
Masha Allah ya sheik
@IbrahimUmmar-zf7wr
@IbrahimUmmar-zf7wr 2 месяца назад
Munagodiya Allah yakara kusanci
@SamirUmar-kf6su
@SamirUmar-kf6su 2 месяца назад
Allah ya qara nesantamu da wahabiyanci da aikin dake cikinta
@Snazzy_Photography
@Snazzy_Photography Месяц назад
Allah sa Ka kane gaskiya, Sunnah itace akidar mu
@yunusanaannabi3564
@yunusanaannabi3564 2 месяца назад
May Allah bless my malam
@user-pp6qi2yx7d
@user-pp6qi2yx7d 2 месяца назад
Wallahi mafin yawa Malam ahilusunnah ne kuma kasani ko kidaya malaman Nijeriya za'ayi kun san malaman mu sunfinakuyawa
@AlhajiSaminuNigerMarahdi
@AlhajiSaminuNigerMarahdi 2 месяца назад
Allahu Akubar Mashalla 🤲☝️💪
@abubakarzubairuedozhigi
@abubakarzubairuedozhigi Месяц назад
Don kai kanunamana
@abdulyasariyusuf549
@abdulyasariyusuf549 2 месяца назад
Kamasu zaki 🦁 Wlh kai nadabanne 💪suma kuma sunsani sarai
@umarbello3984
@umarbello3984 2 месяца назад
Allah Yasaka
@muhdbulama2791
@muhdbulama2791 2 месяца назад
Alhamdulillah ❤❤❤
@AyoubaNamirou-ss8jl
@AyoubaNamirou-ss8jl 2 месяца назад
Maulana Masha Allah
@musasanallah7778
@musasanallah7778 2 месяца назад
Abul fathi sarkin cin Amanar ilmi
@UmmuIdris-cg9qz
@UmmuIdris-cg9qz 2 месяца назад
Wallahi kuwa gashi maqaryaci
@ShaibuAbu-zh7vv
@ShaibuAbu-zh7vv Месяц назад
Gashi katun Wawa
@AbbaAwal
@AbbaAwal 2 месяца назад
❤❤Ina yika❤❤
@abdulkadirumar7514
@abdulkadirumar7514 2 месяца назад
Masha Allah bless you
@MustaphaMuhammadAdam-fv8hb
@MustaphaMuhammadAdam-fv8hb 2 месяца назад
Allah yaita nunamaka annabi shehu Allah ya saka ka a aljanna
@tougounousfilinge-ze9hv
@tougounousfilinge-ze9hv 2 месяца назад
Karyane dan ubanka wawa kare
@abouzeidigarhanga3285
@abouzeidigarhanga3285 2 месяца назад
Masha Allah ❤❤❤
@nafiuharuna9598
@nafiuharuna9598 Месяц назад
Ina kallon wannan, amana wataran yana fadan magana da yake bata mun rai...ya malamin da yake koyar da hadasin manzon Allah (S.A.W) Kace masa makiya annabi don kawai kai ma ka mayarda martani ka bakanta wa mutane Izala rai...Mallam, dan Allah ka nuna mana Allah da annabi kawai ka rabu da fade fade dan ALLAH. Watau yanxu addini ya shiga ko ta ina, maimakon ka dau time naka sosai ka nuna mana Allah...amana kuma ke bibiyan Mallamai kana musu raddi, ka ajiye mu a gefe. Kayi hakuri, wlh ina son guruntum domin ya wuce wannan wajen. Kai da kazo numin Allah amana na bar abun da nake yi domin nasan Allah, amana kuma kaje kan wani mutum. Toh! Ta ina maganan wani Bala lau zai amfaneni dan Allah. Dan Allah ka fada waye Allah, time din ka da time di na ya zamana sun amfane mu. Allah ya sa mu dace... Allah ya bar mana kai Mallam
@ahmednasiru8282
@ahmednasiru8282 2 месяца назад
Dan wiwiiiiiiiiiiii
@MuktarUmar-ze4kq
@MuktarUmar-ze4kq 2 месяца назад
Allah yashir yeka ahmed
@audumuhammad5818
@audumuhammad5818 2 месяца назад
Ma sha Allah
@MoussaTsayabu
@MoussaTsayabu 2 месяца назад
Macha.allah ❤❤❤❤
Далее