Din girman Allah Sadiq Sani ya daina yin wannan abun da yakeyi wajen magana bashi da wanj amfani, ya Hana mutane biyu kallo kuma Wallahi Nima na tsani abun.
Amman meye ma anar nishin da sadik Sani sadik yakeyi ni akan hakan naji banason film din Kamar kazantane Shiba muraba Amman yan Abu kamar me Shan majina😢