Uhum kam lale Namura kijira sakamako ni har naga zagon kasa kufa 😂😂😂😂wlh akwai cin amana da wulakanci alamarin nan kam zakiyi ladama mara anfani Namura🤔🤦🏻♀️🤷🏻♀️🤦🏻♀️🤔
Zatayi nadamar anmaa itace mai nassara saboda Tana komai da zuchiya daya kuma saboda Allah wandanan zasuyi nadamar kan cutar da Namath kam sunada yawa sai sun zo suma nemar yafiyar ta.Nimrah lsifin ta Akan tace zata aure tslaka anmaa ai Babban ta da nasa laifin.