Тёмный

ZAKA JI AN RIƘE HANNUNKA IDAN KANA WANNAN AIKIN KADA KA JI TSORO... 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 19 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 66   
@dausayinarasulullahi972
@dausayinarasulullahi972 10 месяцев назад
Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤
@RahamaBinAmmar
@RahamaBinAmmar 2 месяца назад
Allah yasaka da alkhair
@UmarShayau-ov9jg
@UmarShayau-ov9jg 10 месяцев назад
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادى الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم
@SaratuIsmail
@SaratuIsmail Месяц назад
Slm Mallam dun Allah kacema mutane aikinga wlh yanayi
@AAMaduguMunnubiyya
@AAMaduguMunnubiyya Месяц назад
Muna godiya 🙏
@abubakarmuhammad7241
@abubakarmuhammad7241 10 месяцев назад
Masha Allah Allah ya Saka da Alkhairi
@Muhammad_Zakiru
@Muhammad_Zakiru 10 месяцев назад
اللهم بحق كهيعص صل على سيد نا محمد وعلى ءال سيد نا محمد وقدلي حاجتي من sunan mutumin إن شاء الله
@YachaouMaman-fs9hw
@YachaouMaman-fs9hw 10 месяцев назад
Malam suna yachaou
@Muhammad_Zakiru
@Muhammad_Zakiru 10 месяцев назад
Idan ka karanta wannan addu ar inkazo inda narubuta suna saikafadi sunan mutumin ba nakaba
@HabibouAli-z7e
@HabibouAli-z7e Месяц назад
Kafa Nawa akeyi dan allah
@BILKISUGARBAIDRIS
@BILKISUGARBAIDRIS 9 месяцев назад
Amadadin mata malam muna godiya Allah ya qara basira da daukaka
@RukayyaAliyu-o5e
@RukayyaAliyu-o5e 2 месяца назад
Wallahi kam yar'uwa muna godia Allah ya saka da Alkhairinsa duniya da lahira
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 10 месяцев назад
Allah Ya Hore Kusanci Maulaya 💕
@OumarouIdrissa-v1g
@OumarouIdrissa-v1g 10 месяцев назад
Allah yasaka da alheri mulana🎉
@gkfhktkgkkh9909
@gkfhktkgkkh9909 10 месяцев назад
Jazakallahu bi kairy wa jannah
@isahisah122
@isahisah122 10 месяцев назад
Allah ya saka da alhakair mallam munagodiya ya jikan mahaifa
@ummeaisha11
@ummeaisha11 10 месяцев назад
Allah yasaka da alkairi zaa iyayi da blue biro
@AbubakarMariam-p7u
@AbubakarMariam-p7u 10 месяцев назад
Masha Allah
@fatimawafiyya
@fatimawafiyya 9 месяцев назад
Mallam zuwa ayaTanawa za,a tsaye acikin suratul fatahi Allah ya kara lfy da nisan kwana Allah yakara basira
@Nafissasanoussi-sh3dt
@Nafissasanoussi-sh3dt 10 месяцев назад
Macha Allah
@Beinali8105
@Beinali8105 10 месяцев назад
Masha Allah sayyidi
@maltasanmagaji4690
@maltasanmagaji4690 10 месяцев назад
malam mungode sosai Allah yasaka da alheri
@gambohassan8162
@gambohassan8162 10 месяцев назад
Allah yakara kusanci da annabi muhammadu sallalahu alaihi wasallam
@BlazTsalatu-rd1dq
@BlazTsalatu-rd1dq 10 месяцев назад
allh kara ilimi na alkur ani amen
@HuduyLadan
@HuduyLadan 9 месяцев назад
Allah ya saka da alheri
@JameelahhabibHabibAhmad-ge6ck
@JameelahhabibHabibAhmad-ge6ck 8 месяцев назад
Wallahi kuwa hakane malam sai dai kaji ana bawa wasu kudin
@tasiutalle9800
@tasiutalle9800 10 месяцев назад
Allah ya Kai gaban ma'Aiki
@malamsaniishaq4226
@malamsaniishaq4226 10 месяцев назад
شكرا و جزاك الله بخير يا شيخ 🍍🍊🍏 Allah yajiqan mahaifa maulaya daga Muhammad Sani ishaq daga Benue makurdi
@SaminuUsman-sj4nk
@SaminuUsman-sj4nk 10 месяцев назад
Allah yasaka da alkairi
@ZahraFodio
@ZahraFodio 2 месяца назад
Dan Allah asakani cikin link din Nan malam
@BaBa-Barpz
@BaBa-Barpz 8 месяцев назад
Allah gafarta malam da dare akeyi ko har da rana ma ana iya yin wannan aikin,kuma mutumin da kayi wa aikin kana iya kiransa a waya ko dai sai kaje kunyi gaba da gaba ne? Allah ya saka maka da alkhairi
@bukarlbrahim
@bukarlbrahim 8 месяцев назад
Masha Allah sayadi
@AbubakarAbdullahiassalam-dj8cj
@AbubakarAbdullahiassalam-dj8cj 9 месяцев назад
Allah ya Allah yasaka
@تبلاتطت
@تبلاتطت 10 месяцев назад
ماشاءالله الشيخ حفيظك الله
@mamanruqayya8788
@mamanruqayya8788 10 месяцев назад
Allah yasaka malam
@MohammedAlhajikonduga
@MohammedAlhajikonduga 10 месяцев назад
نعم وكان الله عليما حكيما
@fatimaMD3283
@fatimaMD3283 10 месяцев назад
Aikin dayaushe muyi kuma dan Allah a ina akesamun turaren ina kaduna ne
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 10 месяцев назад
Ko yaushe A duba Islamic chemist
@babanHajja-v2s
@babanHajja-v2s 10 месяцев назад
Allah yakara lfy
@maibakwai
@maibakwai 4 месяца назад
Saw
@Musaa477
@Musaa477 10 месяцев назад
❤❤❤
@MuhdAlibabyo
@MuhdAlibabyo 8 месяцев назад
Malam be bashi yayi mind yaywa ataimaka Mon.
@aminuada-j7p
@aminuada-j7p 10 месяцев назад
❤❤❤❤❤❤🤲🤲🤲🤲
@HauwaMohammedsaminu
@HauwaMohammedsaminu 7 месяцев назад
Salam
@MaimunatuBashirDanbaba
@MaimunatuBashirDanbaba 7 месяцев назад
Malam shi da dare zaa yi kooh da rana ko kuma duk lkcn da akasamu lkc mlm
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 6 месяцев назад
Sadaukinfa sadaukine
@Nafissasanoussi-sh3dt
@Nafissasanoussi-sh3dt 10 месяцев назад
Sayyadi Dan Allah a Bude vocal kina 🙏🙏
@NazeerLAbdul
@NazeerLAbdul 10 месяцев назад
Allah ya saka da mafificin alkhairi
@napisaahmmod6714
@napisaahmmod6714 10 месяцев назад
Munyi Nisa turarukan bamu dasu anan wlh😭
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 10 месяцев назад
AkaramakALLAHU a iya hannun za'a zuba turaren ko kuwa du biyun, a hannu da Kuma a garwashen?
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 10 месяцев назад
A wuta za a zuba turaren idan hayaki ya fara tashi sai a kara hannun da aka yi rubutun wato na dama kenan ana turara rubutun da yake jikin hannun to sai a fara lazimin a haka har a kammala
@MustaphaCaptian-ih8or
@MustaphaCaptian-ih8or 10 месяцев назад
Mungode shehu
@IbrahimChaibou-u6s
@IbrahimChaibou-u6s 10 месяцев назад
Slm malam
@RabiouTounkara-w5l
@RabiouTounkara-w5l 10 месяцев назад
Allah ya sakama da mafificin Alkairi
@YUSUFADAM-mj4pt
@YUSUFADAM-mj4pt 8 месяцев назад
MLM Allah ya biyaka
@uMBNTV
@uMBNTV 10 месяцев назад
AKRAMAK'ALLAH ALLAH YA BIYA AIDA MATAR AURE NIKE SAI INCEWA MIJINA YA SHIRYA MUJE AIKIN AHJJIN BANA TARE❤❤❤❤❤❤❤❤ WOW 😂😂😂😂😂😂😂😂😂 MALAN MUNA GOSIYA❤❤❤❤
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 10 месяцев назад
🙏🙏🙏
@Beinali8105
@Beinali8105 10 месяцев назад
Inshallah en yanada haliku Allah sah
@fatimaMD3283
@fatimaMD3283 10 месяцев назад
Dan Allah sayyadi afada mana inda ake saida turaren sai kusiyo ina kaduna state ne,kuma asking dayaushe za ayi da daddare koko rana
@uMBNTV
@uMBNTV 10 месяцев назад
@@fatimaMD3283 Yar uwa nikikayiwa TAMBAYA ba SAYYADI ba kuma ni ba a Nigeria nikeba amma wanna Zaki IYA samunshi a wurine Yan Koli KO KUMA islamic kemes sosaima Domin turarukkane sanan nu
@mamanibrahim-8313
@mamanibrahim-8313 10 месяцев назад
Nidai nakira waya sau ba adadi amma baa dagaba
@Gsg-fp6xt
@Gsg-fp6xt 10 месяцев назад
Masha Allah
@AbubakarAbdullahiassalam-dj8cj
@AbubakarAbdullahiassalam-dj8cj 9 месяцев назад
Allah ya Allah yasaka
@idreesaabubacar1658
@idreesaabubacar1658 10 месяцев назад
❤❤❤
@nafiuumar112
@nafiuumar112 10 месяцев назад
Masha Allah
@A.A.TARABA
@A.A.TARABA 10 месяцев назад
Masha Allah
Далее
.. INNA ANZALNAHU (380) ZAMA 1
4:24
Просмотров 23 тыс.
The joker favorite#joker  #shorts
00:15
Просмотров 18 млн
БЕЛКА РОЖАЕТ#cat
00:19
Просмотров 1 млн
SIRRIN KUƊI NA GANYEN MAGARYA...
7:36
Просмотров 19 тыс.
CIKIN SATI 3 BAKIN ASIRI ZAI KARYE INSHA ALLAH
4:30
RUBUTUN SHA NA ADADIN HARAFAN (ALAM TARA KAIFA)....
4:01
KANA SO A NUNA MAKA MAƘIYANKA ❓
5:29
Просмотров 10 тыс.
YADDA ZAKA KARYA ASIRIN BINNIYA
10:31
Просмотров 38 тыс.
CIKIN DARE ZAKA LALATA MUGUN JIFA DA IZININ ALLAH
4:56
The joker favorite#joker  #shorts
00:15
Просмотров 18 млн