Тёмный

ZAMAN AURE EPISODE 116 ORIGINAL 

Bifa Studios
Подписаться 187 тыс.
Просмотров 50 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

28 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 190   
@djaffarabakar4565
@djaffarabakar4565 3 года назад
Slm yau fanatsimuku daga (16-1-2021) na fara kalon wonnen flim na zamame aure yau (9-2 -2021) na tsimuku to silemane Allah yakara basira sai naji daga gareku Allah yabada saA
@اختالمولد
@اختالمولد 3 года назад
Macha allah gaskiya. Da ace haka maza suke da abin yayi. Dadi yayana allah ya kara bassira ya sa kafi haka 💋💋💋❤️❤️❤️🌹🌹🌹😍😍😍
@hadizasajida29
@hadizasajida29 Год назад
Alllah sarki Amina
@mahamadoualiniameyniger9281
@mahamadoualiniameyniger9281 3 года назад
Masha Allah gaskiya ina karuwa da wanan tsari da kuke Allah Ya taimaka muku mun gode
@auwaladamsani1002
@auwaladamsani1002 3 года назад
Da kyau zaman aure muna godiya daga saudia 🇸🇦 🇸🇦
@MaryamMusa-if6xl
@MaryamMusa-if6xl Месяц назад
P😊
@hawaibrahim8524
@hawaibrahim8524 3 года назад
Masha Allah 🥰 I’m really happy how sulaiman handle this situation 💕 you have earned much love 💗 and respect ✊🏼 from me sulaiman 💕💕💕 may Allah grant our husbands the kind of heart ❤️ you got sulaiman 🥰🙏🏼🙏🏼🙏🏼
@hasanniger5418
@hasanniger5418 2 года назад
Masahal
@laifihanjine1428
@laifihanjine1428 3 года назад
ya kamata Sulaiman ya binciki asalin iyayen Farida kafin ya maida ta
@nfss-9752
@nfss-9752 3 года назад
Gaskiya Macha allah yayi da ana samoun maza irin Haka da ba'asamoun matsala aure
@aishatubamanga6868
@aishatubamanga6868 3 года назад
Masha Allah gaskiya naji dadin wananan fim din Amma akwai mazan da suke haka kuwa a yanzu yanda Ake rashin kudin nan pls karka dawu da farida Dan gaskiya amina tafi su gaskiya
@abdoulazizboubayaya8637
@abdoulazizboubayaya8637 3 года назад
Macha Allah Suleman kayi adalti
@monaaa5090
@monaaa5090 3 года назад
Masha allah na inna fatan alkairi
@basiroualela9905
@basiroualela9905 3 года назад
Masha Allah muna godiya sosai
@aboubacarali1973
@aboubacarali1973 3 года назад
Ma allah
@rabiyaibrahim9684
@rabiyaibrahim9684 3 года назад
Masha Allah 💕💕💕
@rainmonika7141
@rainmonika7141 3 года назад
Slm
@rainmonika7141
@rainmonika7141 3 года назад
Slm
@rabiyaibrahim9684
@rabiyaibrahim9684 3 года назад
Wa alaikum Salam
@yacoubabdoulrahmanezakari7108
@yacoubabdoulrahmanezakari7108 3 года назад
Allah ya kara basira bifa
@alimallamali1983
@alimallamali1983 3 года назад
Sule na inna gaskiya kana burjeni .
@sunusiibrahim4682
@sunusiibrahim4682 3 года назад
Kai kare nazarinka in kadawo daita kamin gwari allah kara basira
@halimatuibrahim4818
@halimatuibrahim4818 3 года назад
Don Allah yaushe 117 zaizo
@ayosah5405
@ayosah5405 3 года назад
Dan Allsh yaushe za Asuku Na 117😭😭😭
@ahmadmustapha5586
@ahmadmustapha5586 2 года назад
Gaskiya bai kamata ta basu hakuri ba dama ai sharri komai jima sai ya koma ma mai shi, wannan episode naji dadin shi Allah qara basira #ahmedbifa🙏🏻🙏🏻
@aminaalkali1080
@aminaalkali1080 2 года назад
Nicikin shirinnanma abinda yafimin dadima ramuwarda amina tayi yafimin Dadi good
@aliyuidrisaaliyuidrisa5322
@aliyuidrisaaliyuidrisa5322 3 года назад
Masha Allah 🇳🇪🇱🇾
@rainmonika7141
@rainmonika7141 3 года назад
Slm
@yahuzaoustaz54
@yahuzaoustaz54 3 года назад
Masha Allah
@Nasihamha6365
@Nasihamha6365 3 года назад
ماشاالله
@habiba.ameeenmuhammad2401
@habiba.ameeenmuhammad2401 3 года назад
Muna godiya sosoi sule da amin
@asiabawah621
@asiabawah621 3 года назад
Masha Allah good decision as Farida and her sister caused all this problems, i am sure Amina would have been a better wife to you. You stick with your decision and concentrate on your two wifes Amina and Laila, bringing Farida back will means unpeaceful home.
@salmasoso4259
@salmasoso4259 3 года назад
masha Allah
@ashewulet5824
@ashewulet5824 3 года назад
Wish all men can be this smart thinking tru issues with there heads and heart
@muhammadyahaya5020
@muhammadyahaya5020 3 года назад
There are lots of them. I wish you one of their type
@اختالمولد
@اختالمولد 3 года назад
Ni dama Farida bata birgeni wallahi ko daya
@حامداسماعيل-و7ه
@حامداسماعيل-و7ه 3 года назад
ماشاء الله الحمدلله،🤣🤣🇬🇭🇸🇦
@ayosah5405
@ayosah5405 3 года назад
❤❤❤❤❤👍🏼✅
@kabiroukebi6527
@kabiroukebi6527 3 года назад
Kakkadawo da ita
@fufxifhf4933
@fufxifhf4933 3 года назад
👍👍👍👍👍❤❤💘🌹
@irurfruryeirrhr479
@irurfruryeirrhr479 3 года назад
✔💟💗💘♥️
@fiddausidauramooome9695
@fiddausidauramooome9695 3 года назад
Sule Ayi tunani dakwu amma karka maido farida
@هدىالعتيبي-م8خ
@هدىالعتيبي-م8خ 3 года назад
❤️❤️❤️🙄🙄👍👍👍
@amoonhlove2421
@amoonhlove2421 3 года назад
Yes 👍
@إسحاقحرون
@إسحاقحرون 3 года назад
@@هدىالعتيبي-م8خ 🤣😂
@هدىالعتيبي-م8خ
@هدىالعتيبي-م8خ 3 года назад
@@إسحاقحرون 👀👀👁️
@إسحاقحرون
@إسحاقحرون 3 года назад
@@هدىالعتيبي-م8خ😂😂
@imranimam3032
@imranimam3032 2 года назад
Alhmdllh sile ngd Allah da ka fahimci namesake dina
@kabiroukebi6527
@kabiroukebi6527 3 года назад
Masha Allah
@aishaharuna611
@aishaharuna611 3 года назад
Masha Allah
@mrsshareefumammun6725
@mrsshareefumammun6725 3 года назад
Masha Allah
@fatimaadam1354
@fatimaadam1354 3 года назад
Lallaima Farida GA cin Amana GA million daya ahakanma kinason komawa to zauna agidan naku 😠😠😠
@amatullahzz1326
@amatullahzz1326 3 года назад
gaskia muna mun illimantu Allah yakiyaye mu da sharrin makirci sannan kuma da ana samu maxaje irin wannan lallai da anyi xaman aure lpy bifa munai muku patan alkairi dg nan saudia
@zaharatv3039
@zaharatv3039 3 года назад
Masha allah
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 3 года назад
Dan Allah kabarta ta tafi dan makira ce fareeda
@mamanbeby4849
@mamanbeby4849 3 года назад
Allah yasa kar adawo da farida
@zarazara1233
@zarazara1233 3 года назад
Ameen
@tunatarwatv9955
@tunatarwatv9955 3 года назад
Yan uwana musulmai da girman allah kutaimaka kumin subscribe a channel din na ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-XbgINwruTtI.html
@imranaahmed6985
@imranaahmed6985 3 года назад
Masha Allah
@mamankhady2562
@mamankhady2562 3 года назад
Gaskiya kurinkayin abindazayuyu miliyan daya saikace dubu daya
@sadiyasdysaudiahgg2428
@sadiyasdysaudiahgg2428 3 года назад
Maganin masucin Amana makwabta
@tntn3372
@tntn3372 3 года назад
Munji shiru ko kun daina ne
@bzjxhsuz8169
@bzjxhsuz8169 3 года назад
Masha allah
@salmahbabyhh1465
@salmahbabyhh1465 3 года назад
Masha Allah ❤
@familyfamil8898
@familyfamil8898 3 года назад
Alma's
@tunatarwatv9955
@tunatarwatv9955 3 года назад
Yan uwana musulmai da girman allah kutaimaka kumin subscribe a channel din na ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-XbgINwruTtI.html
@alimallamali1983
@alimallamali1983 3 года назад
Sule gaskiya kana da adalki kuma kana da hangan nesa
@علياني-و2ز
@علياني-و2ز 3 года назад
masha allah
@hawaibrahim8524
@hawaibrahim8524 3 года назад
And please no matter what don’t bring Farida back as your wife Laila and Amina are blessing to have at home sulaiman. So Concentrate on them and the new baby coming then letting Farida issue eat you up. She deserves so much more and is a karma 👌👌👌 there’s no way you can beat karma 😂😂😂😂 really happy for today’s episode 👍❤️❤️❤️
@mafihztv4741
@mafihztv4741 3 года назад
Q
@Amudaha23Bande238
@Amudaha23Bande238 9 месяцев назад
🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤
@aichaaichaamadou8441
@aichaaichaamadou8441 3 года назад
Alhamdullilah allah macha allah Thanks you so much 🙏❤️
@sahailouhamissou6389
@sahailouhamissou6389 3 года назад
Good
@Nn-bj7gj
@Nn-bj7gj 3 года назад
Masha Allah
@hlamahlima4394
@hlamahlima4394 3 года назад
Sasashe dadama ana haka afirika nede mu mata sai ahankali bamu da daraja wllhr
@aminahassan3734
@aminahassan3734 3 года назад
Pls don't barged this girl back
@fatimaisahabubakar452
@fatimaisahabubakar452 3 года назад
Assalamu alaikum sule hakan da kai yayi dai dai saboda farida maci amana ce .karka dawo mana da ita .taje gaba ta koyi da rasi
@zarazara1233
@zarazara1233 3 года назад
Gaskiya shirin yayi kyau.hmm,ana samu maza haka kuwa?Da haka maza suke yiwa mace bayan saki da duniya ta zauna lfy.har da su lanlami da kyautan kudi🤔🤔
@jdhrruhr6387
@jdhrruhr6387 3 года назад
Kedai bari zara da maza haka suke yi ai mata da sunmore sulaiman yana da haquri
@bifastudios
@bifastudios 3 года назад
Haka Allah yace ayi Zara
@tunatarwatv9955
@tunatarwatv9955 3 года назад
Yan uwana musulmai da girman allah kutaimaka kumin subscribe a channel din na ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-XbgINwruTtI.html
@إسحاقحرون
@إسحاقحرون 3 года назад
@@bifastudios allah ya bamu ikon aikata duk wani sharadin da allah yace ayi😥
@ashewulet5824
@ashewulet5824 3 года назад
Gaskiya Suleman should not push sai ta baada hakuri unless en yana son auren ya kare .
@barakasalisumalammamman8062
@barakasalisumalammamman8062 3 года назад
Masha allah ❤️♥️💯🙏
@safarauyahyamohd1478
@safarauyahyamohd1478 3 года назад
Masha Allah 💖💖💓💓💓
@ufdbijfsfhh737
@ufdbijfsfhh737 3 года назад
Mashallah
@fatimaalkaligoni1048
@fatimaalkaligoni1048 3 года назад
Gskiya series na yau yayi dadi sosai.. amma koh bzaka maida farida gidan ka ba...ya kamata ka hada ta da wani dan uwa Koh aboki amtsyin ka mata adalci
@simbiatsalawu2630
@simbiatsalawu2630 3 года назад
Good decision, Ma sha Allah
@idrismuhammad6076
@idrismuhammad6076 3 года назад
Tab ayya kuwa za'a ayi samun mijinda zai saki mace kuma yabata kudi har million 😳
@mousbaourabiou6381
@mousbaourabiou6381 3 года назад
Dan inna ka kara tinani bace ba kasaki
@KhadijaKhadija-xg6ck
@KhadijaKhadija-xg6ck 3 года назад
Oyoyo
@meenalsabeer9315
@meenalsabeer9315 3 года назад
Wlh sile bawai naga kana zagaye a office ba karka dawo DA farida ,shine zai fito DA cikken fadakarwarda akeso ayi amina ta fahinci zaman gidan miji farida tafahinci ci amana kayi abinda allah allah tace ihsani yayi yin dalaq wannan shine acigaba DA rayuwa DA amina DA alaila 👌👌👌👌
@meenalsabeer9315
@meenalsabeer9315 3 года назад
@Jawahir Jameel Ahto
@ggvgg8889
@ggvgg8889 3 года назад
Gaskiya karkadawo da faridah
@manalalhothli2944
@manalalhothli2944 3 года назад
thank you very much
@حواءفلاته-ث5ص
@حواءفلاته-ث5ص 3 года назад
ماشاء لله 😍👍
@salmasoso4259
@salmasoso4259 3 года назад
gaskiya karka maido farida kabar amina da laila
@babangidatv5264
@babangidatv5264 3 года назад
Man Sule karbo million 💵 dinka kadawo da ita inbahaka ba kana ruwa😂😂😂
@KhanKhan-kj5jc
@KhanKhan-kj5jc 3 года назад
Masha Allah Allah ya kara basira
@rahamamuhammad1294
@rahamamuhammad1294 3 года назад
masha allah muna godeya
@omaom4100
@omaom4100 3 года назад
Slm fatan alkhairi Dan Allah natanbayi sunan Amina na gaskiya ba a ban amsaba wlh Amina tana burgeni bafulatanace Naga Irina Kuma Naga muna kama
@عائشةعمر-ص6ن
@عائشةعمر-ص6ن 3 года назад
Su nanta ameena nagaskiya
@simbiatsalawu2630
@simbiatsalawu2630 3 года назад
Good one
@idiabdoumoussa2853
@idiabdoumoussa2853 3 года назад
Macha Allah
@اورنجالهوساوي
@اورنجالهوساوي 3 года назад
kar ka koma baya farida ❤️❤️😏
@mohamedsow241
@mohamedsow241 3 года назад
Masha Allah
@husqinahmed2957
@husqinahmed2957 3 года назад
Wallahi Amina kinmini dai
@mariyamasoule1987
@mariyamasoule1987 3 года назад
Good farida👍
@hauwaibrahimmandahauwaibra9901
@hauwaibrahimmandahauwaibra9901 3 года назад
masha Allah
@safiyamaniya5547
@safiyamaniya5547 3 года назад
Masha Allah
@aminann6610
@aminann6610 3 года назад
Saidaliya
@misesshalimamlw8324
@misesshalimamlw8324 3 года назад
👍🤔
@hamissouhaladou7973
@hamissouhaladou7973 11 месяцев назад
Ma sha allah
@salahasileman188
@salahasileman188 3 года назад
Man gadeso sai
@salahasileman188
@salahasileman188 3 года назад
🌹
@ambatomaaiki6795
@ambatomaaiki6795 3 года назад
Masha allah tabaraka allah muna godiya sosai
@ali556kk5
@ali556kk5 3 года назад
Slm walafini ininaganiwananfimnakouganinakeiyadagas kenai amamiyasazakoumaidoufarida yakamata kaamaidouta yafidadi shiran
@fatimanuhumuhamn8444
@fatimanuhumuhamn8444 3 года назад
Thank you so much🙏🙏👏
@aishaa6720
@aishaa6720 3 года назад
Oyoyo
@ashoisa9087
@ashoisa9087 3 года назад
ماشاءالله 💖
@mohammadkhan7780
@mohammadkhan7780 3 года назад
Gaskiya dai rashin dawo da Farida shine daidai ta girbi Abinda ta shuka sabida suma so sukayi ka saketa wannan shine daidai
@7nadil936
@7nadil936 3 года назад
اش الفصلة ذي 😂😂😂 11:08
@jamilasalisu3320
@jamilasalisu3320 3 года назад
Wlh bakayi ma fareeda adalci ba saboda za'a zargeta cewa ta aikata haka ya kamata ka wanke ta gsky ke nan
@gyarakayanka8657
@gyarakayanka8657 3 года назад
gaskiya shirin ku yana tafiya dai dai Allah ya kara basira
@muhammadsanusi1205
@muhammadsanusi1205 3 года назад
Hhhh tab Amina tana ruwa, Farida tadawo ga kuma Laila xata haihu😳
@hajiyafaridaabubakarusman45
@hajiyafaridaabubakarusman45 3 года назад
Hmm hk yadace dake farida makirai sakayya ce sule Allah y kara basira
Далее
ZAMAN AURE EPISODE 117 ORIGINAL
23:33
Просмотров 42 тыс.
ОБЗОР НА ШТАНЫ от БЕЗДNA
00:59
Просмотров 183 тыс.
С какого года вы со мной?
00:13
Просмотров 199 тыс.
ZAMAN AURE EPISODE 120 ORIGINAL
20:51
Просмотров 52 тыс.
ZAMAN AURE EPISODE 130 ORIGINAL
23:55
Просмотров 36 тыс.
ZaMaN AuRe -SUTURA -Chapter 8 ORIGINAL
27:06
Просмотров 61 тыс.
ОБЗОР НА ШТАНЫ от БЕЗДNA
00:59
Просмотров 183 тыс.